More actions
Created page with "Quran/3/19 > Quran/3/20 > Quran/3/21 <html><img width=100% align=right src="https://legacy.quran.com/images/ayat_retina/3_20.png"/></html>{{-}} <big> فَإِنْ حَآجُّوكَ فَقُلْ أَسْلَمْتُ وَجْهِىَ لِلَّهِ وَمَنِ ٱتَّبَعَنِ ۗ وَقُل لِّلَّذِينَ أُوتُوا۟ ٱلْكِتَـٰبَ وَٱلْأُمِّيِّـۧنَ ءَأَسْلَمْتُمْ ۚ فَإِنْ أَسْلَمُوا۟..." |
|||
(7 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 4: | Line 4: | ||
فَإِنْ حَآجُّوكَ فَقُلْ أَسْلَمْتُ وَجْهِىَ لِلَّهِ وَمَنِ ٱتَّبَعَنِ ۗ وَقُل لِّلَّذِينَ أُوتُوا۟ ٱلْكِتَـٰبَ وَٱلْأُمِّيِّـۧنَ ءَأَسْلَمْتُمْ ۚ فَإِنْ أَسْلَمُوا۟ فَقَدِ ٱهْتَدَوا۟ ۖ وَّإِن تَوَلَّوْا۟ فَإِنَّمَا عَلَيْكَ ٱلْبَلَـٰغُ ۗ وَٱللَّهُ بَصِيرٌۢ بِٱلْعِبَادِ ٢٠ | فَإِنْ حَآجُّوكَ فَقُلْ أَسْلَمْتُ وَجْهِىَ لِلَّهِ وَمَنِ ٱتَّبَعَنِ ۗ وَقُل لِّلَّذِينَ أُوتُوا۟ ٱلْكِتَـٰبَ وَٱلْأُمِّيِّـۧنَ ءَأَسْلَمْتُمْ ۚ فَإِنْ أَسْلَمُوا۟ فَقَدِ ٱهْتَدَوا۟ ۖ وَّإِن تَوَلَّوْا۟ فَإِنَّمَا عَلَيْكَ ٱلْبَلَـٰغُ ۗ وَٱللَّهُ بَصِيرٌۢ بِٱلْعِبَادِ ٢٠ | ||
</big> | </big> | ||
Fa-in hajjooka faqul aslamtu | |||
Fa-in hajjooka faqul aslamtu wajhiya lillahi wamani ittabaAAani waqul lillatheena ootooalkitaba walommiyyeena aaslamtum fa-inaslamoo faqadi ihtadaw wa-in tawallaw fa-innama AAalaykaalbalaghu wallahu baseerun bilAAibad | |||
— Transliteration | — Transliteration | ||
Line 37: | Line 38: | ||
# Idan suka yi [[jayayya]] da kai, | # Idan suka yi [[jayayya]] da kai, | ||
# To idan sun yi jayayya da kai, | # To idan sun yi jayayya da kai, | ||
# faqul aslamtu wajhiya lillahi | |||
# say, “I have submitted myself to Allah, | |||
# say, "I have [[submitted]] myself to Allāh [in Islām], | |||
# sai ka ce: "Nã [[sallama]] fuskata ga Allah, | |||
# ce: ‘Na [[mika]] [[wuya]] ga Allah, | |||
# sai ka ce: "Ni na [[mika wuya]]na ne ga Allah, | |||
# wamani ittabaAAani | |||
# and so have my followers.” | |||
# and [so have] those who follow me." | |||
# kuma wanda ya bi ni (haka)." | |||
# da duk wanda ya bi ni.’ | |||
# haka ma wanda ya bi ni." | |||
#waqul lillatheena ootooalkitaba walommiyyeena | |||
#And ask those who were given the Scripture and the illiterate ˹people˺, | |||
#And say to those who were given the Scripture and [to] the unlearned, | |||
#Kuma ka ce wa waɗanda aka bai wa littãfi da Ummiyyai: | |||
#Kuma ka ce wa waɗanda aka ba Littafi da waɗanda ba su iya karatu da rubutu ba; | |||
#Kuma ka fada wa wadanda aka bai wa Littafi da Ummiyyyai: | |||
#aaslamtum | |||
#“Have you submitted yourselves ˹to Allah˺?” | |||
#"Have you submitted yourselves?" | |||
#"Shin kun sallama?" | |||
#‘Kun musulunta?’ | |||
#"Shin kun mika wuya?" | |||
# fa-inaslamoo faqadi ihtadaw | |||
# If they submit, they will be ˹rightly˺ guided. | |||
# And if they submit [in Islām], they are rightly guided; | |||
# To, idan sun sallama, haƙĩƙa, sun shiryu | |||
# In suka mika wuya, to, za’a shiryesu; | |||
# To idan sun mika wuya, hakika sun shiryu; | |||
#wa-in tawallaw | |||
#But if they turn away, | |||
#but if they turn away - | |||
#kuma idan sun jũya, | |||
#idan suka juya baya kuwa, | |||
#idan kuwa suka juya baya, | |||
# fa-innama AAalayka albalaghu | |||
# then your duty is only to deliver ˹the message˺. | |||
# then upon you is only the [duty of] notification. | |||
# to, kawai abinda ke kanka, shi ne iyarwa. | |||
# isar da aike kaɗai ya wajaba a kanka. | |||
# to babu abin da yake a kanka sai isar da sako. | |||
# wallahu baseerun bilAAibad | |||
# And Allah is All-Seeing of ˹His˺ servants. | |||
# And Allāh is Seeing of [His] servants. | |||
# Kuma Allah Mai gani ne ga bãyinSa. | |||
# Kuma Allah na ganin bayinSa | |||
# Kuma Allah Shi ne Mai ganin halin da bayinsa suke ciki. | |||
==3:20 Audio== | ==3:20 Audio== |
Latest revision as of 23:39, 2 May 2024
Quran/3/19 > Quran/3/20 > Quran/3/21
فَإِنْ حَآجُّوكَ فَقُلْ أَسْلَمْتُ وَجْهِىَ لِلَّهِ وَمَنِ ٱتَّبَعَنِ ۗ وَقُل لِّلَّذِينَ أُوتُوا۟ ٱلْكِتَـٰبَ وَٱلْأُمِّيِّـۧنَ ءَأَسْلَمْتُمْ ۚ فَإِنْ أَسْلَمُوا۟ فَقَدِ ٱهْتَدَوا۟ ۖ وَّإِن تَوَلَّوْا۟ فَإِنَّمَا عَلَيْكَ ٱلْبَلَـٰغُ ۗ وَٱللَّهُ بَصِيرٌۢ بِٱلْعِبَادِ ٢٠
Fa-in hajjooka faqul aslamtu wajhiya lillahi wamani ittabaAAani waqul lillatheena ootooalkitaba walommiyyeena aaslamtum fa-inaslamoo faqadi ihtadaw wa-in tawallaw fa-innama AAalaykaalbalaghu wallahu baseerun bilAAibad — Transliteration
So if they argue with you ˹O Prophet˺, say, “I have submitted myself to Allah, and so have my followers.” And ask those who were given the Scripture and the illiterate ˹people˺,[1] “Have you submitted yourselves ˹to Allah˺?” If they submit, they will be ˹rightly˺ guided. But if they turn away, then your duty is only to deliver ˹the message˺. And Allah is All-Seeing of ˹His˺ servants.
— Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran
[1] This refers to the pagans of Arabia before Islam.
So if they argue with you, say, "I have submitted myself to Allāh [in Islām], and [so have] those who follow me." And say to those who were given the Scripture and [to] the unlearned,[1] "Have you submitted yourselves?" And if they submit [in Islām], they are rightly guided; but if they turn away - then upon you is only the [duty of] notification. And Allāh is Seeing of [His] servants.
— Saheeh International
[1]Those who had no scripture (i.e., the pagans).
To, idan sun yi musu da kai, sai ka ce: "Nã sallama fuskata ga Allah, kuma wanda ya bi ni (haka)." Kuma ka ce wa waɗanda aka bai wa littãfi da Ummiyyai: "Shin kun sallama?" To, idan sun sallama, haƙĩƙa, sun shiryu kuma idan sun jũya, to, kawai abinda ke kanka, shi ne iyarwa. Kuma Allah Mai gani ne ga bãyinSa. --Masjid Tucson
Idan suka yi jayayya da kai, ce: ‘Na mika wuya ga Allah, da duk wanda ya bi ni.’ Kuma ka ce wa waɗanda aka ba Littafi da waɗanda ba su iya karatu da rubutu ba; ‘Kun musulunta?’ In suka mika wuya, to, za’a shiryesu; idan suka juya baya kuwa, isar da aike kaɗai ya wajaba a kanka. Kuma Allah na ganin bayinSa. [1]
To idan sun yi jayayya da kai, sai ka ce: "Ni na mika wuyana ne ga Allah, haka ma wanda ya bi ni." Kuma ka fada wa wadanda aka bai wa Littafi da Ummiyyyai: "Shin kun mika wuya?" To idan sun mika wuya, hakika sun shiryu; idan kuwa suka juya baya, to babu abin da yake a kanka sai isar da sako. Kuma Allah Shi ne Mai ganin halin da bayinsa suke ciki. --Rijiyar Lemo
Segmented
- Fa-in hajjooka
- So if they argue with you ˹O Prophet˺,
- So if they argue with you,
- To, idan sun yi musu da kai,
- Idan suka yi jayayya da kai,
- To idan sun yi jayayya da kai,
- faqul aslamtu wajhiya lillahi
- say, “I have submitted myself to Allah,
- say, "I have submitted myself to Allāh [in Islām],
- sai ka ce: "Nã sallama fuskata ga Allah,
- ce: ‘Na mika wuya ga Allah,
- sai ka ce: "Ni na mika wuyana ne ga Allah,
- wamani ittabaAAani
- and so have my followers.”
- and [so have] those who follow me."
- kuma wanda ya bi ni (haka)."
- da duk wanda ya bi ni.’
- haka ma wanda ya bi ni."
- waqul lillatheena ootooalkitaba walommiyyeena
- And ask those who were given the Scripture and the illiterate ˹people˺,
- And say to those who were given the Scripture and [to] the unlearned,
- Kuma ka ce wa waɗanda aka bai wa littãfi da Ummiyyai:
- Kuma ka ce wa waɗanda aka ba Littafi da waɗanda ba su iya karatu da rubutu ba;
- Kuma ka fada wa wadanda aka bai wa Littafi da Ummiyyyai:
- aaslamtum
- “Have you submitted yourselves ˹to Allah˺?”
- "Have you submitted yourselves?"
- "Shin kun sallama?"
- ‘Kun musulunta?’
- "Shin kun mika wuya?"
- fa-inaslamoo faqadi ihtadaw
- If they submit, they will be ˹rightly˺ guided.
- And if they submit [in Islām], they are rightly guided;
- To, idan sun sallama, haƙĩƙa, sun shiryu
- In suka mika wuya, to, za’a shiryesu;
- To idan sun mika wuya, hakika sun shiryu;
- wa-in tawallaw
- But if they turn away,
- but if they turn away -
- kuma idan sun jũya,
- idan suka juya baya kuwa,
- idan kuwa suka juya baya,
- fa-innama AAalayka albalaghu
- then your duty is only to deliver ˹the message˺.
- then upon you is only the [duty of] notification.
- to, kawai abinda ke kanka, shi ne iyarwa.
- isar da aike kaɗai ya wajaba a kanka.
- to babu abin da yake a kanka sai isar da sako.
- wallahu baseerun bilAAibad
- And Allah is All-Seeing of ˹His˺ servants.
- And Allāh is Seeing of [His] servants.
- Kuma Allah Mai gani ne ga bãyinSa.
- Kuma Allah na ganin bayinSa
- Kuma Allah Shi ne Mai ganin halin da bayinsa suke ciki.
3:20 Audio
- Arabic Audio:
Saheeh International English Translation Audio:
- Arabic Audio: