Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

namuzu: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
 
Line 15: Line 15:


<!--end google translation-->
<!--end google translation-->
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 19:54, 11 March 2019

Noun

m (alternate spelling: namuzo)

  1. yadin malti da aka saka fari ƙasa-ƙasa, wato yadin akoko [1]; kirarin da ake yi wa akoko ko malti[2] <> a gray baft/coarse/yarn/cloth
    An ba shi turmin namuzu ya yi ɗinkin Salla
    Namuzu kashin jirgi ko a Ingila ba sayen ka ake ba sai dai a ba da ladan ɗinki

References

Google translation of namuzo

First,

  1. Ƙamusun Harshen Hausa na Ayyuba T. Abubakar © 2014, pp. 389
  2. Ƙamusun Hausa na Jami'ar Bayero © Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya 2006, pp. 184