More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 4: | Line 4: | ||
## ''She now plans to study whether these experiences have any '''impact''' on people's eating habits – [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> Yanzu ta shirya gudanar da bincike kan '''tasirin''' cin abin cin kaji da mutane ke yi, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' | ## ''She now plans to study whether these experiences have any '''impact''' on people's eating habits – [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> Yanzu ta shirya gudanar da bincike kan '''tasirin''' cin abin cin kaji da mutane ke yi, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' | ||
## '' Amma duk da haka bincike ya nuna cewa wannan dama ta jin kanshi tana iya '''[[tasiri]]''' a kan tunani da dabi'ar mutum. [http://www.bbc.com/hausa/vert_fut/2015/08/150819_vert_fut_how_it_feels_to_live_with_no_sense_of_smell] <> But research shows that smells can have a powerful subconscious '''[[influence]]''' on human thoughts and behaviour. [http://www.bbc.com/future/story/20150811-how-it-feels-to-live-with-no-smell] | ## '' Amma duk da haka bincike ya nuna cewa wannan dama ta jin kanshi tana iya '''[[tasiri]]''' a kan tunani da dabi'ar mutum. [http://www.bbc.com/hausa/vert_fut/2015/08/150819_vert_fut_how_it_feels_to_live_with_no_sense_of_smell] <> But research shows that smells can have a powerful subconscious '''[[influence]]''' on human thoughts and behaviour. [http://www.bbc.com/future/story/20150811-how-it-feels-to-live-with-no-smell] | ||
##''These ideas have strongly influenced evolutionary biologists for decades. <> Wannan nazarin ya yi tasiri sosai a kan masana kimiyyar samuwar halittu har tsawon shekaru gommai. '' --[[bbchausa_verticals/079-the-insect-that-loves-having-sex]] | ##''These ideas have strongly '''[[influenced]]''' evolutionary biologists for decades. <> Wannan nazarin ya '''yi [[tasiri]]''' sosai a kan masana kimiyyar samuwar halittu har tsawon shekaru gommai. '' --[[bbchausa_verticals/079-the-insect-that-loves-having-sex]] | ||
# [[iko]]n yin abu <> [[capacity]]. | # [[iko]]n yin abu <> [[capacity]]. | ||
Latest revision as of 07:19, 24 June 2019
Suna
m
- muhummanci ko dangantaka ko ƙarfi <> effect, effective, effectiveness impact, influence.
- She now plans to study whether these experiences have any impact on people's eating habits – [1] <> Yanzu ta shirya gudanar da bincike kan tasirin cin abin cin kaji da mutane ke yi, [2]
- Amma duk da haka bincike ya nuna cewa wannan dama ta jin kanshi tana iya tasiri a kan tunani da dabi'ar mutum. [3] <> But research shows that smells can have a powerful subconscious influence on human thoughts and behaviour. [4]
- These ideas have strongly influenced evolutionary biologists for decades. <> Wannan nazarin ya yi tasiri sosai a kan masana kimiyyar samuwar halittu har tsawon shekaru gommai. --bbchausa_verticals/079-the-insect-that-loves-having-sex
- ikon yin abu <> capacity.