More actions
Created page with "culture" |
No edit summary |
||
(6 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
[[culture]] | == Suna / Noun == | ||
{{suna|al'ada|al'adu}} | |||
{{noun|culture}} | |||
àl'ādā̀ <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# [[culture]], [[ritual]], [[custom]], [[tradition]] <> hanyar rayuwar [[al'umma]]. [[al'ada|Al'ada]] [[hali]]n [[rayuwa]]r mutane ko yadda mutane ke gudanar da hanyoyin rayuwarsu. Ita wannan kalma ta al'ada, kalmar [[Larabci]] ce. | |||
# [[jini]]n [[haila]]. <> [[menstrual]] [[blood]]. | |||
# wani irin hali daban na mutum <> a unique characteristic or identity, a person's [[ritual]]. | |||
# [[magani]] ko tsafi <> [[medicine]] | |||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 19:36, 17 July 2019
Suna / Noun
àl'ādā̀ f
- culture, ritual, custom, tradition <> hanyar rayuwar al'umma. Al'ada halin rayuwar mutane ko yadda mutane ke gudanar da hanyoyin rayuwarsu. Ita wannan kalma ta al'ada, kalmar Larabci ce.
- jinin haila. <> menstrual blood.
- wani irin hali daban na mutum <> a unique characteristic or identity, a person's ritual.
- magani ko tsafi <> medicine