More actions
Created page with "# protection # bitch" |
No edit summary |

(16 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
# protection | == Noun 1 == | ||
# [[bitch]] | {{suna|kariya|none}} | ||
''f''[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# [[protection]], [[prevention]], [[resistance ]], [[safe]], [[safety]], [[barrier]], [[screen]], [[shield]], [[defend]] (a [[defense]]) <> yin amfani da wani abu don kange wani abu; tsare wani abu cutuwa, doki, sharri, ko zargi. | |||
## ''No where in this world is '''[[safe]]''' anymore <> Babu wani waje da ya ke da [[kariya]] a duniyannan [https://www.youtube.com/Anqce0NFmUw?t=2m20s]''

## '' An yi '''kariyar''' ɗaki da labule <> The room is '''shielded''' by the blinds. ''

## ''Simple '''protection''' may not have been the only reason we started wearing clothes [https://cachestack-live.bbcverticals.com/earth/story/20160919-the-real-origin-of-clothes]''
'''Kariya''' kadai ba za ta zama dalilinmu na sanya tufafi kadai ba. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38827791]''

## ''Ana ganin wannan harijanci (saduwa da maza da yawa) yana taimaka musu wajen samun '''[[kariya]]''' daga cututtuka ta hanyar bunkasa kwayoyin halittarsu. ''
This promiscuity is believed to help improve '''[[resistance]]''' to disease by boosting genetic diversity. --[[bbchausa_verticals/079-the-insect-that-loves-having-sex|bbchausa_verticals/079]]

# {{cx|slang, explicit}} [[bitch]] {{syn|karya}} | |||
== Noun 2 == | |||
{{suna|kariya|kariyoyi}} | |||
# [[bicycle]] or freight carrier, a [[saddle]] <> mai ɗaukar kaya na bayan [[keke]] ko a saman mota. abin ɗaukar kaya na bayan keke ko babur ko a saman mota. | |||

== [[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[kariya]] == | |||
[[Protection]]. | |||
# {{cx|noun}} [[bitch]] <> [[kariya]]; | |||
[[Category:Google Translations]] | |||

[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 08:56, 17 April 2021
Noun 1
Jam'i |
f
- protection, prevention, resistance , safe, safety, barrier, screen, shield, defend (a defense) <> yin amfani da wani abu don kange wani abu; tsare wani abu cutuwa, doki, sharri, ko zargi.
- No where in this world is safe anymore <> Babu wani waje da ya ke da kariya a duniyannan [1]
- An yi kariyar ɗaki da labule <> The room is shielded by the blinds.
- Simple protection may not have been the only reason we started wearing clothes [2]
Kariya kadai ba za ta zama dalilinmu na sanya tufafi kadai ba. [3] - Ana ganin wannan harijanci (saduwa da maza da yawa) yana taimaka musu wajen samun kariya daga cututtuka ta hanyar bunkasa kwayoyin halittarsu.
This promiscuity is believed to help improve resistance to disease by boosting genetic diversity. --bbchausa_verticals/079
- No where in this world is safe anymore <> Babu wani waje da ya ke da kariya a duniyannan [1]
- (slang, explicit) bitch
- Synonym: karya
Noun 2
- bicycle or freight carrier, a saddle <> mai ɗaukar kaya na bayan keke ko a saman mota. abin ɗaukar kaya na bayan keke ko babur ko a saman mota.