Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

when: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
Line 1: Line 1:
# [[yaushe]]?
# [[yaushe]]?
#:''And they ask ˹the believers˺, “'''When''' will this [[threat]] come to pass, if what you say is true?” =''  
#:''And they ask ˹the believers˺, “'''When''' will this [[threat]] [[wikt:come_to_pass|come to pass]], if what you say is true?” =''  
#:''And they say, "'''When''' is this [[promise]], if you should be truthful?"''<br>Kuma sunã cẽwa, &quot;'''A yaushe''' wannan [[wa'adi]] yake (aukuwa) idan kun kasance mãsu gaskiya? [https://quran.com/36:48?font=v2&translations=131%2C57%2C32%2C20]  
#:''And they say, "'''When''' is this [[promise]], if you should be truthful?"''<br>Kuma sunã cẽwa, &quot;'''A yaushe''' wannan [[wa'adi]] yake ([[aukuwa]]) idan kun kasance mãsu gaskiya? [https://quran.com/36:48?font=v2&translations=131%2C57%2C32%2C20]  
#:Kuma sunã cẽwa, "'''Yaushe''' ne wannan [[alkawarin]] zai tabbata in dai kun kasance mãsu gaskiya ne kũ?" [https://quran.com/67:25?font=v1&translations=131%2C57%2C32%2C20]
#:Kuma sunã cẽwa, "'''Yaushe''' ne wannan [[alkawarin]] zai tabbata in dai kun kasance mãsu gaskiya ne kũ?" [https://quran.com/67:25?font=v1&translations=131%2C57%2C32%2C20]
#:Kuma suna kalubalantar cewa, "'''A yaushe''' wannan wa'adi zai zo, idan kun kasance masu gaskiya?" [https://www.masjidtucson.org/hausa/Surah_036.pdf]
#:Kuma suna kalubalantar cewa, "'''A yaushe''' wannan wa'adi zai [[zo]], idan kun kasance masu gaskiya?" [https://www.masjidtucson.org/hausa/Surah_036.pdf]
#:Kuma suna qalubalanta, "'''Yaushe''' ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance masu gaskiya ne ku?" [https://www.masjidtucson.org/hausa/Surah_067.pdf]
#:Kuma suna qalubalanta, "'''Yaushe''' ne wannan alkawarin zai [[tabbata]] in dai kun kasance masu gaskiya ne ku?" [https://www.masjidtucson.org/hausa/Surah_067.pdf]
#:Kuma suna cewa, 'Yaushe wannan alƙawari (na horo) zai cika, idan ku masu gaskiya ne?’ [https://archive.org/stream/CompleteHausaQuran/Complete%20Hausa%20Qur%27an_djvu.txt]
#:Kuma suna cewa, 'Yaushe wannan alƙawari (na horo) zai [[cika]], idan ku masu gaskiya ne?’ [https://archive.org/stream/CompleteHausaQuran/Complete%20Hausa%20Qur%27an_djvu.txt]
#:Kuma suna cewa, 'Yaushe wannan alƙawari zai tabbata, idan ku masu gaskiya ne?'
#:Kuma suna cewa, 'Yaushe wannan alƙawari zai tabbata, idan ku masu gaskiya ne?'
#:<small>--[[Quran/36/48]], [[Quran/67/25]]</small>
#:<small>--[[Quran/36/48]], [[Quran/67/25]]</small>

Latest revision as of 07:29, 3 November 2021

  1. yaushe?
    And they ask ˹the believers˺, “When will this threat come to pass, if what you say is true?” =
    And they say, "When is this promise, if you should be truthful?"
    Kuma sunã cẽwa, "A yaushe wannan wa'adi yake (aukuwa) idan kun kasance mãsu gaskiya? [1]
    Kuma sunã cẽwa, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance mãsu gaskiya ne kũ?" [2]
    Kuma suna kalubalantar cewa, "A yaushe wannan wa'adi zai zo, idan kun kasance masu gaskiya?" [3]
    Kuma suna qalubalanta, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance masu gaskiya ne ku?" [4]
    Kuma suna cewa, 'Yaushe wannan alƙawari (na horo) zai cika, idan ku masu gaskiya ne?’ [5]
    Kuma suna cewa, 'Yaushe wannan alƙawari zai tabbata, idan ku masu gaskiya ne?'
    --Quran/36/48, Quran/67/25
  2. a lokacin da, yayin da, sa'ad da
    1. even when they have not found anything worth crowing about. [6] <> har ma a lokacin da ba su samu komai ba. [7]
  3. in da
    hence, we can understand the Prophet when he said ―I was sent except to perfect the noblest manners.
    Da wannan ne zamu fahimci maganarsa in da yake cewa: "Haƙiƙa an turo ni ne domin in cikashe kyawawan ɗabi'u". --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind

Google translation of when

Yaushe, lokacin da.

  1. (conjunction) lokacin da <> when, while;
  2. (adverb) yaushe <> when;