Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

takura: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 1: Line 1:
==Verb==
==Verb==
[[takura]] | [[takure]]
# [[discomfort]], [[bother]]/[[bothersome]] <> [[matsa]] ko [[tsananta]] wa wani
# [[discomfort]], [[bother]]/[[bothersome]] <> [[matsa]] ko [[tsananta]] wa wani
#: ''Hens can respond to their personal knowledge of the potential for chick '''discomfort'''  [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> Kaji na iya daukar mataki saboda fahimtar da suke da ita game da abin da ka iya '''takura''' wa dan tsako. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]''

Revision as of 00:06, 5 June 2017

Verb

takura | takure

  1. discomfort, bother/bothersome <> matsa ko tsananta wa wani
    Hens can respond to their personal knowledge of the potential for chick discomfort [1] <> Kaji na iya daukar mataki saboda fahimtar da suke da ita game da abin da ka iya takura wa dan tsako. [2]
    This suggests that hens can respond to their personal knowledge of the potential for chick discomfort, [3] <> Wannan na nuni da cewa kaji na da fahimtar mayar da martani ga abin da ke takura wa dan tsako, [4]
  2. ƙudunduna don jin sanyi ko tsoro <> look of alarm.
    And his wife approached with a cry [ of alarm ] and struck her face and said, "[I am] a barren old woman!" <> Sai matarsa ta fuskanta cikin ƙyallõwa, har ta mari fuskarta kuma ta ce: "Tsõhuwa bakarãriya (zã ta haihu)!" = Sai matarsa ta yi mamaki. Tana kallon takureren fuskarta: ta ce, "Ni tsohuwa ce bakarariya." --Qur'an 51:29
Contents