Toggle menu
24.1K
669
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tanadi: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas (pid:19750)
No edit summary
 
Line 1: Line 1:
[[tanada]] | [[tanade]] | [[tanadi]]
[[tanada]] | [[tanade]] | [[tanadi]]
# [[preparation]]
# [[preparation]], [[plan]]
# yi tanadi- wato yin [[shiri]] <> to be [[prepared]], [[reserve]]
# yi tanadi- wato yin [[shiri]] <> to be [[prepared]], [[reserve]]
#: ''Kamfanin dai '''ya tanadi''' dakunan otel 2,500 ga fasinjojin da za su shiga tashar Frankfurt da ke zama babbar tashar wannan jirgi a Jamus. [http://www.dw.com/ha/lufthansa-ya-katse-tashin-jirage-290-saboda-yajin-aiki/a-18832355] <> The airline also '''reserved''' 2,500 hotel rooms in Frankfurt for stranded passengers. [http://www.dw.com/en/lufthansa-cancels-290-flights-due-to-strike/a-18831420]''

Latest revision as of 02:31, 15 October 2020

tanada | tanade | tanadi

  1. preparation, plan
  2. yi tanadi- wato yin shiri <> to be prepared, reserve
    Kamfanin dai ya tanadi dakunan otel 2,500 ga fasinjojin da za su shiga tashar Frankfurt da ke zama babbar tashar wannan jirgi a Jamus. [1] <> The airline also reserved 2,500 hotel rooms in Frankfurt for stranded passengers. [2]
  3. austerity measures, economics <> matakan tsimi da tanadi
    Ministan kuɗin Birtaniya ya bayyana matakan tsimi da tanadi domin riga kafi ga abkuwar matsalar tattalin arziki. [3] <> The British Chancellor of the Exchequer has announced new austerity measures In an attempt to get UK's economy back on track. [4]
  4. provision, provide, provider.
    1. bringing provisions. <> sa'an nan da jirage masu gudana (a kan ruwa) da sauƙi. = [ 51:3 ] masu gudanar da tanadi. --Qur'an 51:3
    2. Jehobah—Mai Tanadi Cikin Ƙauna <> Jehovah—A Loving Provider [5]
    3. 2 Bangaskiya ga tanadi da Allah ya yi na tada matattu ta wurin Ɗansa Yesu Kristi, zai iya riƙe mu a lokacin wahala. <> 2 Faith in God’s provision for raising the dead by means of his Son, Jesus Christ, can sustain us in times of stress. [6]

Google translation of tanadi

Savings.

  1. (noun) savings <> tanadi; foresight <> tanadi, tsinkaya;