More actions
Line 1: | Line 1: | ||
== Noun == | == Noun == | ||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# [[haɗuwa]]r abu biyu da ƙarfi <> [[collision]], [[meetup]]. | # [[haɗuwa]]r abu biyu da ƙarfi, [[karo da juna]] <> [[collision]], [[meetup]]. | ||
# ''raguna biyu suna yin '''karo''' <> two rams are '''colliding'''.'' | # ''raguna biyu suna yin '''karo''' <> two rams are '''colliding'''.'' | ||
# [[kwabso]] | # [[kwabso]] |
Latest revision as of 16:44, 24 May 2022
Noun
m
- haɗuwar abu biyu da ƙarfi, karo da juna <> collision, meetup.
- raguna biyu suna yin karo <> two rams are colliding.
- kwabso
- kaciɓis
- 'yan sanda sun yi karo da ɓarawo.
- laƙabin da ake wa mai suna Baƙo.
- occasion, turn, encounter, time (lokaci).
- A wannan karon ba su ci nasara ba. <> THey did not win this time around.
- Wannan ne karo na farko tun daga zamanin Ibrahim, da ba a bukaci mutanen Allah su yi kaciya da aka saba yi wa mazansu a lokacin ba. <> For the first time since the days of Abraham, God’s people would no longer be identified by the fleshly circumcision of their males.
Noun 2
- wani ɗan ƙaramin aikin da ake ba mutum ya yi lokacin da ya tashi yin nasa.
Noun 3
m
- gudunmawar da ake neman kowane mutum ya bayar cikin ƙungiya. <> membership fees, contribution.