More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 7: | Line 7: | ||
#: '' 'yan sanda sun yi karo da ɓarawo. '' | #: '' 'yan sanda sun yi karo da ɓarawo. '' | ||
# laƙabin da ake wa mai suna Baƙo. | # laƙabin da ake wa mai suna Baƙo. | ||
# [[occasion]], [[turn]], [[encounter]]. | # [[occasion]], [[turn]], [[encounter]], [[time]] ([[lokaci]]). | ||
#: ''A wannan '''karon''' ba su ci nasara ba. <> THey did not win this '''time around'''.'' | #: ''A wannan '''karon''' ba su ci nasara ba. <> THey did not win this '''time around'''.'' | ||
#: ''Wannan ne '''karo''' na farko tun daga zamanin Ibrahim, da ba a bukaci mutanen Allah su yi kaciya da aka saba yi wa mazansu a lokacin ba. <> For the first '''time''' since the days of Abraham, God’s people would no longer be identified by the fleshly circumcision of their males.'' |
Revision as of 18:49, 29 June 2017
Noun
m
- haɗuwar abu biyu da ƙarfi <> collision, meetup.
- raguna biyu suna yin karo <> two rams are colliding.
- kwabso
- kaciɓis
- 'yan sanda sun yi karo da ɓarawo.
- laƙabin da ake wa mai suna Baƙo.
- occasion, turn, encounter, time (lokaci).
- A wannan karon ba su ci nasara ba. <> THey did not win this time around.
- Wannan ne karo na farko tun daga zamanin Ibrahim, da ba a bukaci mutanen Allah su yi kaciya da aka saba yi wa mazansu a lokacin ba. <> For the first time since the days of Abraham, God’s people would no longer be identified by the fleshly circumcision of their males.