More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 10: | Line 10: | ||
#: ''A wannan '''karon''' ba su ci nasara ba. <> THey did not win this '''time around'''.'' | #: ''A wannan '''karon''' ba su ci nasara ba. <> THey did not win this '''time around'''.'' | ||
#: ''Wannan ne '''karo''' na farko tun daga zamanin Ibrahim, da ba a bukaci mutanen Allah su yi kaciya da aka saba yi wa mazansu a lokacin ba. <> For the first '''time''' since the days of Abraham, God’s people would no longer be identified by the fleshly circumcision of their males.'' | #: ''Wannan ne '''karo''' na farko tun daga zamanin Ibrahim, da ba a bukaci mutanen Allah su yi kaciya da aka saba yi wa mazansu a lokacin ba. <> For the first '''time''' since the days of Abraham, God’s people would no longer be identified by the fleshly circumcision of their males.'' | ||
== Noun 2 == | |||
# wani ɗan ƙaramin aikin da ake ba mutum ya yi lokacin da ya tashi yin nasa. | |||
== Noun 3 == | |||
{{suna|karo|karo-karo}} | |||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# gudunmawar da ake neman kowane mutum ya bayar cikin ƙungiya. <> membership fees. |
Revision as of 19:04, 29 June 2017
Noun
m
- haɗuwar abu biyu da ƙarfi <> collision, meetup.
- raguna biyu suna yin karo <> two rams are colliding.
- kwabso
- kaciɓis
- 'yan sanda sun yi karo da ɓarawo.
- laƙabin da ake wa mai suna Baƙo.
- occasion, turn, encounter, time (lokaci).
- A wannan karon ba su ci nasara ba. <> THey did not win this time around.
- Wannan ne karo na farko tun daga zamanin Ibrahim, da ba a bukaci mutanen Allah su yi kaciya da aka saba yi wa mazansu a lokacin ba. <> For the first time since the days of Abraham, God’s people would no longer be identified by the fleshly circumcision of their males.
Noun 2
- wani ɗan ƙaramin aikin da ake ba mutum ya yi lokacin da ya tashi yin nasa.
Noun 3
m
- gudunmawar da ake neman kowane mutum ya bayar cikin ƙungiya. <> membership fees.