- daguya (dàaguyàa, e,i,o,u fi.) gwagsAiyar abu da hakora musamman kashi ko goriba, see dagwaya.
- daguyau (dàagàyau, kif.) kirarin da ake yi wa kura. daguye (daagàyee) see daguya. daguyi (dàagàyi) see daguya. daguyo (daagàyoo) see daguya. daguyu (dàagàyu) see daguya.
- dagwaba (dàgwaa6àa, sn, mc.)wani irin shiryayyen romo, see darmasosuwa.
- dagwai-dagwai (dagwài-dagwài b-fi.) (i) kalma mai siffanta tafiyar yaro dan shekara biyu mai koshin lafiya. (ii) kalma mai nuna rashin tsayawa da kafafu saboda rauni ko tafiya zuwa faduwa.
- dagwajira (dàgwaajiraa, sn., mc.) see dagwaajiri. dagwajirai (dàgwàajirai,jam.) see dagwajiri.
- dagwaj iri (dàgwaajirii, sn., nj., mc., dàgwajiraajam., dàgwàajirai) kazamin mutum kuma marar tsari.
- dagwalan (dàgwàlan, a-k.) kalma mai bayyana dolancin mutum yayin da yake kallon wani abu, see dagwalolo.
- dagwalayi (dàgwàlàayii, sn., nj.) salala irin na magam.
- dagwalgwala (dagwalgwàlaa, e,o,u) fi.) lalata ko jagwalgwala abu.
- dagwalgwale (dagwalgwàlee) see dagwalgwala. dagwalgwalo (dagwalgwaloo) see dagwalgwala. dagwalgwalu (dàgwàlgwàlu) see dagwalgwala.
- dagwallatsi (dàgwallàtsii, sn., nj.) cakalkalewa ko lalacewa.
- dagwalo (dàgwalôo, sn., nj.) (i) ragowar sallataccen baban da aka yi rini da shi. (ii) kir: baban kowa: watau kirarin da ake yi wa mutum mai yawan baiwa.
- dagwalolo (dàgwàlooloo) see dagwalan.
- dagwan-dagwan (dagwan-dagwan) see dababa ko cababa.
- dagwaya (dàagwayàa) see daguya. dagwiyau (dàagwiyau) see daguyau.
- dahala (daahàlaa, sn., mc., nj.) daahàlii jam., daahilai) matar da ba ta Clka shatawar a tara da ita ba, see dafila.
- dahalai (dàahàlai;jam.) see dahila.
- dahir (daahir, b-fi.) kalma mai nuna tabbatar abu see tabbas ko hakikan daho (dahoo) see dafa. dahu (dahu) see dafa.
- dahuma (dàahlimà, sn., aj.) wani irin kyalle na rurawa mai ja da baki.
- dahuwa (d;ihuwvaa) see dafuwa