Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/18/Kahf

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 19:53, 7 November 2019 by Admin (talk | contribs)
  1. Alhamdulillahillazi anzala ala abdihil kitaba walam yaja'allahu iwaja = All praise and thanks is due to Allah who has sent down upon His servant the book in which there is no deviance/crookedness in it. = Godiya da yabo su tabbata ga Allah, Wanda ya saukar da littafi akan bawan sa, kuma babu kowane karkata a ciki.
  2. Qayyimalliyunzira ba'a san shadeedan min ladun huwa yubash shiral mu'mineen... wa yubash shiral mu'mininallazina ya'malunassalihati anna lahum ajaran hasana. = He has made it straight in order to warn of severe punishment from him and to give glad tidings/good news to the believers who do righteous deeds that they would receive a great reward. = Littafi ne mikakke, domin ya yi gargadi daga gare shi kan azaba mai tsanani. Kuma don ya yi wa masu aiki na gari albishiri kan cewa za su samu babban lada.
  3. Ma kitheena feehe abada = In which they will remain in it forever. = Za su dawwama a cikinta har abada.