Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

buƙata

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 19:23, 19 October 2020 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

requirement, needs, demand

Noun

Tilo
buƙata

Jam'i
buƙatoci or buƙatu

Singular
requirement

Plural
requirements

f

  1. need, desire, requirement, wish, want <> son samun wani abu.

Verb

  1. sa rai ga samun wani abu. yi nufi ga wani abu. <> setting an expectation, having hope in gaining something, to want.
    I do not want from them any provision, nor do I want them to feed Me. <> Bã Ni nufln (sãmun) wani arziki daga gare su, Bã Ni nufin su (yi Mini hidimar) ciyar da Ni. = Ba Na bukatan wani arziqi daga gare su, Ba Na kuma bukatan su ciyar da Ni. --Qur'an 51:57
  2. Buƙata is another way of spelling bukata.
    1. At some point early humans needed to cover up [1]
      A wani lokaci bukatar rufe jiki da sutura ta taba bijiro wa mutanen da [2]


    2. Ana buƙatar dogon lokaci da kuɗi kafin a kammala wannan shafin na ƙamus.
      A lot of time and money is required before this online dictionary is completed.