Noun
m (alternate spelling: namuzo)
- yadin malti da aka saka fari ƙasa-ƙasa, wato yadin akoko [1]; kirarin da ake yi wa akoko ko malti[2] <> a grey baff
- An ba shi turmin namuzu ya yi ɗinkin Salla
- Namuzu kashin jirgi ko a Ingila ba sayen ka ake ba sai dai a ba da ladan ɗinki
References
- ↑ Ƙamusun Harshen Hausa na Ayyuba T. Abubakar © 2014, pp. 389
- ↑ Ƙamusun Hausa na Jami'ar Bayero © Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya 2006, pp. 184