Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:99 names of Allah

Category page
Revision as of 23:16, 14 December 2016 by Admin (talk | contribs) (Created page with "== Sunayen Allah == The '''99 Names of God''' (أسماء الله الحسنى), ʾasmāʾu llāhi lḥusnā) also known as The '''99 attributes of Allah''', accordin...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Sunayen Allah

The 99 Names of God (أسماء الله الحسنى), ʾasmāʾu llāhi lḥusnā) also known as The 99 attributes of Allah, according to Islamic tradition, are the names of God revealed by the Creator(God) in the Qur'an.

The 99 Names of God (Allah) according to the tradition of Islam are:[1][2][3][4]

  1. Ar Rahman (الرحمن) The All Merciful; Allah mai yalwar Rahama ne wacce ta game bayi gaba ɗayansu, Musulmi ko Kafiri, Me biyayya ko me saɓo.
  2. Ar Rahim(الرحيم) The Most Merciful; Allah ne mai madauwamiyar Rahama, wanda in ba a roƙe shi ba, sai yayi azaba. Wanda idan bala'i ya sami abin halitta sai ya bashi mafita.
  3. Al Malik (الملك) The King, The Sovereign; Allah ne ma'abocin mulki isasshe wanda ba shi da buƙata a cikin halittarsa, kuma mulkin nasa ba ya karewa, kuma shi ne wanda makarfafar komai take ikonSa.
  4. Al Quddus (القدوس) The Most Holy; Allah shi ne mai tsananin tsarkaka daga dukkan tawaya ko duk abin da mabarnata suke danganta masa.
  5. As Salam (السلام) Peace and Blessing; Allah shi ne wanda Zatinsa da aikinSa suke kuɓuta daga dukkan tawaya, shi ne kuma me kuɓatar da bayi daga dukkan wata halaka, shi ne me tabbatar da aminci tsakanin bayinSa.
  6. Al Mu'min (المؤمن) The Guarantor; Wanda ya amintar da bayinSa daga dukkanin abin tsoro, babu kwanciyar hankali sai daga Ubangiji, me gasgata kansa da kansa. Duk mai neman goyon baya a wajen Ubangiji to ya rinƙa yawaita karanta Ya Mu'minu!
  7. Al Muhaymin (المهيمن) The Guardian, the Preserver; Allah shi ne mahalicci mai gani ga duk aikin bayinSa.
  8. Al Aziz (العزيز) The Almighty, the Self Sufficient; Allah shi ne Buwayayye shi ne mai ƙarfin da babu wanda zai iya tankwara shi, shi ne wanda ya kadaita da ɗaukakarsa.
  9. Al Jabbaar (الجبار) The Powerful, the Irresistible; Allah shi ne wanda komai dole ne ya ƙasƙanta a gabansa. Maɗaukaki akan dukkan halittarSa. Shi ne mai karya ƙashin bayan masu taurin kai. Shi ne wanda iradarSa ta ratsa komai. Amma Shi kuma ba wata Irada da take iya ratsa Shi. Komai mutum zai yi sai in ya dace da abin da yake so, in bai dace ba shi ke nan yayi asara.
  10. Al Mutakabbir (المتكبر) The Tremendous; Allah Maɗaukaki shi ne wanda ya kadaita da girma da ɗaukaka, ba wani girma ban da nasa.
  11. Al Khaaliq (الخالق) The Creator; Allah shi ne mai samar da komai daga babu. Abin da babu shi sai ya samar da shi ba tare da yaga samfu ba a gurin wani.
  12. Al Baari (البارئ) The Maker; Allah Albari'u mai kagen halitta, wanda bai gani a gurin kowa ba. Shi ne wanda yake ba kowane abin halitta siffarsa. Tsawo ko gajarta, kauri ko sirintaka, a tsaye ko a kife, dunƙulalle ko miƙaƙƙe, mai motsi ko sandararre.
  13. Al Musawwir (المصور) The Fashioner of Forms; Allah Maɗaukaki shi ne mai kayatar da siffar ababen halitta. Shi ne wanda zai suranta abu kuma ya kayatar da shi.
  14. Al Ghaffaar (الغفار) The Ever Forgiving; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake sutura zunubai na bayinSa. Kuma yake shafesu da tuba.
  15. Al Qahhaar (القهار) The All Compelling Subduer; Allah Maɗaukaki shi ne mai rinjaye, wanda ba wanda zai iya jurewa ukubarsa. Duk wanda ya ɗorawa, bai isa yace yayi taurin kai ko yai jarunta ko dauriya akan abinda ya ɗora masa ba.
  16. Al Wahhaab(الوهاب) The Bestower; Allah Maɗaukaki shi ne mai maɗauwamiyar baiwa, Shi kullum bayarwa yake, baya hanawa. Sannan yana bawa wanda yake da buƙata abinda yake buƙata. Amma ba dan wani buri da Allah yake da shi ba, ba kuma dan musaya da za ayi masa ba, kawai shi bayarwa yake.
  17. Ar Razzaaq (الرزاق) The Ever Providing; Allah Maɗaukaki shi ne mai arzurtawa, kuma shi ne me halittar arzikin gaba ɗaya, Shi ne mai arzurta jiki da abinci, Shi ne kuma yake arzurta rayuka ko ruhi da sani na Allah Subhanahu Wata'ala.
  18. Al Fattaah(الفتاح) The Opener, the Victory Giver; Allah Maɗaukaki shi ne mai buɗe taskokin rahama ga halittarsa, kuma Shi ne wanda ya buɗe zukatan bayi muminai, da sani kuma ya buɗewa masu saɓo ƙofa ta gafara in sun nemi gafara zai gafarta musu.
  19. Al Alim (العليم) The All Knowing, the Omniscient; Masani wanda babu abin da yake ɓoye a gare shi, na nesa ko kusa. Shi ne wanda Ya san abin da ya kasance da abin da yake kasancewa da abin da ba zai kasance ba.
  20. Al Qaabid (القابض) The Restrainer, the Straightener; Allah Maɗaukaki shi ne wanda yake miƙa mulki hannun wanda yaso. Shi ne wanda yake karɓar rawuka yayin mutuwa, kuma shi yake tashinta gobe Alƙiyama.
  21. Al Baasit (الباسط) The Expander, the Munificent; Allah Maɗaukaki shi ne mai shimfiɗawa, wato wanda yake yalwata arziki ga wanda yaso daga cikin bayinSa.
  22. Al Khaafid (الخافض) The Abaser; Allah Maɗaukaki shi ne yake ƙasƙantar da wanda ya so. Musamman ma wanda yake da jin ƙai, mai alfahari, to sai ya yadda shi ba wani ba ne.
  23. Ar Raafi' (الرافع) The Exalter; Allah Maɗaukaki shi ne yake ɗaga darajar muminai ya basu rinjaye akan maƙiyansu, kuma shi ne yake ɗaga darajar wanda yaso ya kuma ɗaukaka shi duk duniya aso shi.
  24. Al Mu'izz (المعز) The Giver of Honor; Allah Maɗaukaki shi ne mai ƙasƙantarwa. Shi yake ƙasƙantar da maƙiyansa ta hanyar hanasu gane Ubangiji, kuma yake jifan waɗanda suka saɓe shi da ƙasƙanci da wulaƙanci.
  25. Al Muzil (المذل) The Giver of Dishonor; Allah Maɗaukaki shi ne mai riskar dukkan abin ji, sannan babu wani abu na ji da yake tsere masa. Jin roƙon wani ko tasbihin wani ko zikirin wani ba ya shagalar da shi ga barin jin kira ko zikiri ko tasbihin sauran bayinsa.
  26. Al Sami' (السميع) The All Hearing
  27. Al Basir (البصير) The All Seeing
  28. Al Hakam (الحكم) The Judge, the Arbitrator
  29. Al 'Adl (العدل) The Utterly Just
  30. Al Latif (اللطيف) The Subtly Kind
  31. Al Khabir (الخبير) The All Aware
  32. Al Halim (الحليم) The Forbearing, the Indulgent
  33. Al 'Azim (العظيم) The Magnificent, the Infinite
  34. Al Ghafur (الغفور) The All Forgiving
  35. Ash Shakur (الشكور) The Grateful
  36. Al Ali (العلي) The Sublimely Exalted
  37. Al Kabir (الكبير) The Great
  38. Al Hafiz (الحفيظ) The Preserver
  39. Al Muqit (المقيت) The Nourisher
  40. Al Hasib (الحسيب) The Reckoner
  41. Al Jalil (الجليل) The Majestic
  42. Al Karim (الكريم) The Bountiful, the Generous
  43. Ar Raqib (الرقيب) The Watchful
  44. Al Mujib (المجيب) The Responsive, the Answerer
  45. Al Wasi' (الواسع) The Vast, the All Encompassing
  46. Al Hakim (الحكيم) The Wise
  47. Al Wadud (الودود) The Loving, the Kind One
  48. Al Majid (المجيد) The All Glorious
  49. Al Ba'ith (الباعث) The Raiser of the Dead
  50. Ash Shahid (الشهيد) The Witness
  51. Al Haqq (الحق) The Truth, the Real
  52. Al Wakil (الوكيل) The Trustee, the Dependable
  53. Al Qawiyy (القوي) The Strong
  54. Al Matin (المتين) The Firm, the Steadfast
  55. Al Wali (الولي) The Protecting Friend, Patron, and Helper
  56. Al Hamid (الحميد) The All Praiseworthy
  57. Al Muhsi (المحصي) The Accounter, the Numberer of All
  58. Al Mubdi (المبدئ) The Producer, Originator, and Initiator of all
  59. Al Mu'id (المعيد) The Reinstater Who Brings Back All
  60. Al Muhyi (المحيي) The Giver of Life
  61. Al Mumit (المميت) The Bringer of Death, the Destroyer
  62. Al Hayy (الحي) The Ever Living
  63. Al Qayyum (القيوم) The Self Subsisting Sustainer of All
  64. Al Waajid (الواجد) The Perceiver, the Finder, the Unfailing
  65. Al Maajid (الماجد) The Illustrious, the Magnificent
  66. Al Waahid (الواحد) The One, the All Inclusive, the Indivisible
  67. Al Ahad (الاحد) The Unity, The indivisible
  68. As Samad (الصمد) The Long, the Impregnable, the Everlasting
  69. Al Qaadir (القادر) The All Able
  70. Al Muqtadir (المقتدر) The All Determiner, the Dominant
  71. Al Muqaddim (المقدم) The Expediter, He who brings forward
  72. Al Mu'akhkhir (المؤخر) The Delayer, He who puts far away
  73. Al Awwal (الأول) The First
  74. Al Aakhir (الآخر) The Last
  75. Az Zaahir (الظاهر) The Manifest; the All Victorious
  76. Al Baatin (الباطن) The Hidden; the All Encompassing
  77. Al Waali (الوالي) The Patron
  78. Al Muta'al (المتعالي) The Self Exalted
  79. Al Barr (البر) The Most Kind and Righteous
  80. At Tawwaab (التواب) The Ever Returning, Ever Relenting
  81. Al Muntaqim (المنتقم) The Avenger
  82. Al 'Afuww (العفو) The Pardoner, the Effacer of Sins
  83. Ar Ra'uf (الرؤوف) The Compassionate, the All Pitying
  84. Malik al Mulk (مالك الملك) The Owner of All Sovereignty
  85. Dhu al Jalal wa al Ikram (ذو الجلال و الإكرام) The Lord of Majesty and Generosity
  86. Al Muqsit (المقسط) The Equitable, the Requiter
  87. Al Jaami' (الجامع) The Gatherer, the Unifier
  88. Al Ghani (الغني) The All Rich, the Independent
  89. Al Mughni (المغني) The Enricher, the Emancipator
  90. Al Mani' (المانع) The Withholder, the Shielder, the Defender
  91. Ad Dharr (الضآر) The Distresser
  92. An Nafi' (النافع) The Propitious, the Benefactor
  93. An Nur (النور) The Light
  94. Al Hadi (الهادي) The Guide
  95. Al Badi (البديع) Incomparable, the Originator
  96. Al Baaqi (الباقي) The Ever Enduring and Immutable
  97. Al Waarith (الوارث) The Heir, the Inheritor of All
  98. Ar Rashid (الرشيد) The Guide, Infallible Teacher, and Knower
  99. As Sabur (الصبور) The Patient, the Timeless

Allah is the personal name of God and Muslims worship God mostly by this name. The names refer to "characteristics" and "attributes" of God (Allah).

The English translation of names may have a slightly different meaning than the original Arabic word due to the words available in each language.

References

Template:reflist

  1. Saulat. "The Names and Attributes of Allah." whyislam.org. URL accessed on 19 February 2016.
  2. "The Ninety Nine Attributes of Allah." al-islam.org. URL accessed on 19 February 2016.
  3. Huda. "Names of Allah." About Religion. URL accessed on 19 February 2016.
  4. "The 99 names of Allah; the ‘Most Beautiful Names’." BBC GSCE Bitesize. URL accessed on 19 February 2016.

Subcategories

This category has only the following subcategory.

Media in category "99 names of Allah"

The following 10 files are in this category, out of 10 total.