Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/111

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 00:07, 7 May 2017 by Admin (talk | contribs)

Quran/110 > Quran/111 > Quran/112

  1. May the hands of Abu Lahab be ruined, and ruined is he. <> Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka. = [111:1] Hannaye biyu na Abulahabi sun halaka, kuma ya halaka. --Qur'an 111:1
  2. His wealth will not avail him or that which he gained. <> Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra. = [111:2] Dukiyarsa da duk abin da ya tara, ba za su taimaka masa ba. --Qur'an 111:2
  3. He will [enter to] burn in a Fire of [blazing] flame <> Zã ya shiga wuta mai hũruwa. = [111:3] Ya jawo wa kansa wuta mai huruwa. --Qur'an 111:3
  4. And his wife [as well] - the carrier of firewood. <> Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta). = [111:4] Tare da matarsa wanda ta yi jagorar gallazawa. --Qur'an 111:4
  5. Around her neck is a rope of [twisted] fiber. <> A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma). = [111:5] Za tayar da ita (Alqiyamah) da igiyar qaya a wuyanta. --Qur'an 111:5