Verb
zuga | zugo / zuge (past tense)
- instigate, incite. <> harzuƙa ko tunzura wani.
- Synonym: hura
- And (as to) those who reject our communications, we draw them near (to destruction) by degrees from whence they know not. <> Amma ga wadanda suka qaryata ayoyinmu, za mu zuga su 'istidraji' ba tare da sun sani ba. --Qur'an 7:182
- People cheat when they are encouraged by their peers, [1] <> Mutane kan yi almundahana, idan abokan huldarsu su ka zuga su, [2]
- hura wutar ƙira da mabusan fata, zugazugi. <> blow air into. Blow up fire (blacksmith with bellows).
- juriya ko naci.
- aikata abu da yawa. <> doing something a lot, obsessively.