Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:forms

Discussion page of forms

Glosbe's example sentences of forms [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar forms:
    1. (Matthew 15:18-20) We should avoid forms of entertainment that could soil our minds.
      (Matta 15: 18-20) Sai mu guje ma fasalolin nishaɗi da zasu ɓata azantanmu. [2]

    2. The earth will abound with his offspring, who will delight to oversee it and enjoy its many life forms.
      Duniya za ta cika da ’ya’yansa kuma za su ji daɗin kula da duniya da kuma dabbobi. [3]

    3. 17 The Bible shows that all the many forms of false religion are part of “Babylon the Great.”
      17 Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa dukan addinai na ƙarya ɓangaren “Babila Babba” ne. [4]

    4. Publishers should bring one or two forms to the convention.
      Masu shela su taho da fam ɗin guda ɗaya ko biyu zuwa wurin taron. [5]

    5. 13 The branch office will send you helpful information about the country to help you make decisions, but it is not in a position to provide sponsorship letters or to supply residency, visa, or other legal forms or to locate accommodations for you.
      13 Ofishin reshe zai aika maka da bayanai masu amfani game da ƙasar don ka tsai da shawara, amma ba su ne za su ɗauki nauyin kula da kai ko nema maka izinin zama a ƙasar ko biza ko kuma masauƙi ba. [6]

    6. 5:7) One way in which Jehovah demonstrates his care is by providing us with various forms of assistance to help us serve him faithfully.
      5:7) Hanya ɗaya da Jehobah yake nuna cewa yana kula da mu ita ce ta wajen taimakonmu a hanyoyi dabam dabam don mu bauta masa da aminci. [7]

    7. 6:12; 7:18-20) As we fight against sin in all its forms, we show true appreciation for God’s undeserved kindness through Christ.
      6:12; 7: 18-20) Amma idan muka yi ƙoƙari wajen guje wa kowane irin zunubi, hakan zai nuna cewa muna godiya ga alherin Allah. [8]

    8. They know that soon Jehovah’s Kingdom will once and for all wipe out violence in all its forms.
      Sun sani cewa ba da daɗewa ba Mulkin Jehovah zai share mugunta a dukan fannoninsa dindindin. [9]

    9. The Exegetical Dictionary of the New Testament explains that forms of the Greek word used “always signify a lack of understanding.”
      Ƙamus nan Exegetical Dictionary of the New Testament ya bayyana cewa irin wannan kalmar Helenanci da aka yi amfani da ita “tana nufin rashin fahimi.” [10]

    10. • What are some forms of recreation that have proved to be satisfying for Christian families?
      • Waɗanne irin nishaɗi ne suka kasance masu kyau ga iyalan Kiristoci? [11]

    11. (Revelation 5:9, 10) That Kingdom government will soon “crush and put an end” to all forms of human rulership, which have brought so much misery and pain to the human family. —Daniel 2:44.
      (Ru’ya ta Yohanna 5:9, 10) Nan ba da daɗewa ba, wannan Mulkin “za ya parpashe . . . ya cinye” duka ire-iren sarautar mutane, wadda ta jawo kaito da azaba ga iyalin mutane.—Daniel 2:44. [12]

    12. Therefore, Jehovah’s Witnesses accept medical help and other forms of treatment.
      Saboda haka, Shaidun Jehobah suna karɓan taimako daga asibiti da kuma wasu hanyoyin yin magani. [13]

    13. (Revelation 18:23) Since all forms of spiritism are religious and demon-inspired, it is not surprising that the Bible calls Babylon the Great “a dwelling place of demons.”
      (Ru’ya ta Yohanna 18:23) Tun da dukan sihiri daga aljannu ne, ba abin mamaki ba ne da Littafi Mai Tsarki ya kira ta “gidan aljannu.” [14]

    14. What forms a Scriptural basis for divorce?
      Menene dalili na Nassi na kashe aure? [15]

    15. It forms the basis for a balanced, productive life, with all aspects of conduct being affected for good.
      Sun kafa tushen daidaitaciyar rayuwa mai ma’ana, da ta amfani dukan fasalolin halaye. [16]

    16. Many agree that in more and more cases, certain forms of entertainment promote degrading practices, such as immorality, violence, and drug abuse.
      Mutane da yawa sun yarda cewa a lokutta da yawa wasu nishaɗi suna ɗaukaka ayyukan ƙazanta, irinsu lalata, mugunta, da shan miyagun ƙwayoyi. [17]

    17. 16 Limitations can come in many forms and in different degrees.
      16 Kasawa yana iya zuwa a hanyoyi dabam dabam. [18]

    18. 17 Foremost among our reasons for witnessing from house to house or engaging in other forms of the Christian ministry is the desire to have a share in making known Jehovah’s name.
      17 Dalili na farko da ya sa muke wa’azi gida gida ko kuma sa hannu a wasu hanyar hidima ta Kirista shi ne cewa muna son mu sa a san sunan Jehovah. [19]

    19. Since such degraded forms of entertainment portray in a positive light activities that violate Bible principles or break Bible laws, they should be shunned by true Christians.
      Tun da irin waɗannan abubuwa suna nuna ayyuka da ke ƙeta mizanai ko kuma dokokin Littafi Mai Tsarki cewa suna da kyau, ya kamata Kiristoci na gaskiya su guje su. [20]

    20. Before we consider wholesome forms of speech that build up, let us discuss speech that certainly has no place in the life of a true Christian.
      Kafin mu yi la’akari da kalamai masu kyau domin ƙarfafawa, bari mu tattauna irin kalaman da ba su dace da rayuwar Kirista ba. [21]

    21. We find historical examples of forms of worship that were acceptable to God and those that were rejected by him.
      Mun sami misalai cikin tarihi na ire-iren bauta da Allah ya karɓa da kuma waɗanda ya ƙi. [22]

    22. Publishers should bring one or two forms to the convention.
      Masu shela su taho da fom ɗin guda ɗaya ko biyu zuwa wurin taron. [23]

    23. ▪ Consider the different forms of full-time service available to young people in Jehovah’s organization.
      ▪ Ku yi la’akari da hidimomi ta cikakken lokaci dabam dabam da matasa za su iya yi a ƙungiyar Jehobah. [24]

    24. And we “pray for those persecuting” us with physical violence or other forms of “insulting” treatment.
      Kuma muna yin addu’a ga “waɗanda su kan tsananta” mana ta wajen yi mana mugunta ko kuma wasu ayyukan ‘wulakanci.’ [25]

    25. Even the television programs and movies we watch, as well as other forms of entertainment, leave their mark.
      Shirye-shirye da wasannin da muke kallo a talabijin, da kuma wasu hanyoyin yin nishaɗi suna shafanmu sosai. [26]


Retrieved March 6, 2021, 4:58 am via glosbe (pid: 23770)