Noun
- Wisdom is the skillful use of knowledge and insight to make a good decision. <> hikima, sani, hankali, fasaha, hasashe.
- that wisdom is usually used to motivate colleagues and employees. [1] <> irin wannan fasaha ta kan zo ne yayin da ake kokarin karfafawa abokan aiki ko kuma ma'aikata gwiwa. [2]
- Contrary to popular wisdom – [3] <> Sabannin hasashen da aka saba yi [4]
- Fear of God is the foundation of true wisdom. <> Tsoron Allah shi ne tushen hikima ta gaskiya.
- that wisdom is usually used to motivate colleagues and employees. [1] <> irin wannan fasaha ta kan zo ne yayin da ake kokarin karfafawa abokan aiki ko kuma ma'aikata gwiwa. [2]
- (countable) A piece of wise advice. <> shawara mai hikima.