Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zubi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
zubi

Jam'i
babu (none)

Singular
plot

Plural
plots

  1. plot
    According to Stephen King, you should focus not on plot but situation, [1] <> A cewar Stephen King, ba zubin labari ne ya kamata ya dauki hankalin marubuci ba sai dai yanayin da za a gina labarin a kai, [2] [3]
  2. a collapse.
  3. kasa kayan talla a wani makai.
  4. mayar da maganar masu ƙara a gaban alƙali.
  5. ƙirar da ake yi da narkakken ƙarfe.
  6. haɗe-haɗen da ake zubawa a tukunyar baba don shirin yin rini.
  7. biyan kuɗin adashi.
  8. jera zaren saƙa a allera.
Contents