Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zalunci

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from zulmu)

Verb

  1. ƙwara ko tauye hakki ko yin ha'inci ga wani don a cuce shi <> oppression, persecute, committing tyranny or injustice
    from the injustice of false religions and rulers to the justice of Islam,
    daga zaluncin (da suka tsinci kansu a ciki) na sauran addinai zuwa ga adalcin Musulunci --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind
  2. yi zalunci <> to wrong, rig, be wronged.
    rig an election <> yi magud'i a zab'e. [1] = yi zalunci a zaɓe. [2]
    Ta zalunce ni. <> She wronged me.

Noun

Tilo
zalunci

Jam'i
zaluntaka

Singular
abuse

Plural
abuses

Glosbe's example sentences of zalunci

  1. zalunci. <> oppression, persecution, abusive treatment, brutal, defrauding, increase, oppression, oppressive, treatment, tyrannical, vicious, violence.
    1. (Farawa 6:4) Domin haka, duniya ta cika da “zalunci.” <> (Genesis 6:4, footnote) As a result, the earth was “full of violence.”
    2. Lalle wannan zai nuna bambanci na ƙwarai tsakanin shekaru dubbai da suka shige na sarautar zalunci na mutane da kuma sarautar shekara dubu mai ɗaukaka na Allah na Mulkin samaniya! <> What a vast contrast will then have been demonstrated between the previous thousands of years of miserable rulership by humans and the magnificent rulership by God’s heavenly Kingdom of a thousand years!
    3. (Matta 16:21) Yanzu ya bayyana musu sarai cewa su ma za su fuskanci tsanantawa ta zalunci. <> (Matthew 16:21) Now he made it clear that they too would experience brutal opposition.
    4. Duk da tsanantawa ta zalunci daga Babila mai Girma, daular duniya ta addinin ƙarya, da kuma gwamnatoci masu hamayya, aikin wa’azi ya ci gaba kuma ya sami ƙaruwa sosai a cikin tarihin ’yan adam. <> Despite brutal opposition from Babylon the Great—the world empire of false religion—and from hostile governments, the preaching work not only has continued but has attained a scale unprecedented in the history of the world.
    5. Me ya sa zalunci ya zama ruwan dare gama-gari a duniya? <> Why is violence so widespread?
    6. Halin ƙiyayya da zalunci daidai ne da kisa a gaban Jehovah. <> A hateful and vicious spirit was as bad as murder in Jehovah’s sight.
    7. Yakan cece su daga zalunci da kama-karya, rayukansu kuma da daraja a gare shi.” <> From oppression and from violence he will redeem their soul, and their blood will be precious in his eyes.”
    8. 4:16-18) Talauci, rashin gaskiya, zalunci, cuta, da kuma mutuwa za su iya safe mu a yau. <> 4:16-18) Extreme poverty, injustice, oppression, sickness, and death are realities that we all see today.
    9. 3:13) Saboda haka kada mu yi sanyin gwiwa ko kuma mu yi mamaki cewa zalunci da mugunta sun ɗauke adalci daga wannan duniya na Shaiɗan. <> 3:13) So let us not lose heart or be amazed that oppression and violence have taken away righteousness in this satanic world.
    10. Shaidun Jehobah sun ƙi zalunci a kowane hanya amma sun ƙyale ruhun Jehobah ya bi da su. <> The Witnesses reject violence in all its forms and let themselves be motivated by Jehovah’s spirit.
    11. Me ya jawo ƙaruwar zalunci? <> What has contributed to the increase?
    12. Iblis ya san cewa Jehobah ya ƙi jinin wanda yake son zalunci. <> The Devil knows that Jehovah hates anyone who loves violence.
    13. Hakika, ta wajen gayyatar masu sauraronsa su ɗauka karkiyarsa, Yesu bai ba su sauƙi na nan da nan daga dukan yanayin zalunci na lokacin ba. <> Granted, by inviting his listeners to accept his yoke, Jesus was not offering immediate relief from all oppressive conditions then current.
    14. Zabura ta 72 ta bayyana cewa wannan Sarkin zai kawar da yunwa, rashin adalci, da zalunci. <> Psalm 72 reveals that this King will end hunger, injustice, and oppression.
    15. Amma, batsa, zagi, da kuma zalunci ba su da waje tsakanin masu bauta wa Allah. <> But vicious words, bitter sarcasm, and abusive treatment have no place among God’s worshipers.
    16. (Misalai 27:11) Ba ma farin ciki ne idan muka ji game da aikin wa’azi mai girma da ’yan’uwanmu suke yi a ƙasashe da a dā suke ƙarƙashin mulkin kama karya ko kuma na zalunci? <> (Proverbs 27:11) Do our hearts not overflow with joy when we learn of the tremendous preaching work carried out by our brothers in lands that used to be under totalitarian or dictatorial rule?
    17. Bautar gumaka, rashin adilci, zalunci, har da ƙisa abubuwa ne na kullum. <> Idolatry, injustice, oppression, and even murder were common.
    18. Yesu da gaba gaɗi ya ƙi sa hannu a wani tsarin addini na zalunci da na siyasa na zamaninsa, talakawa suna iya zuwa wajensa. <> Jesus fearlessly rejected involvement in the oppressive ecclesiastical and political systems of the day but made himself approachable to the common man.
    19. Amos ya yi annabci musamman a kan wace al’umma, kuma wane irin zalunci ya kasance a can? <> Amos prophesied primarily against what nation, and what forms of oppression existed there?
    20. Da yake Nephilim ɗin masu cin zali ne, sun sa zalunci ya daɗa yaɗuwa a duniya. <> Vicious bullies, the Nephilim intensified the world’s brutal, ungodly spirit.
    21. 8 Saboda haka, Jehovah ya gaya musu: “Zan zo kusa da ku domin shari’a; zan zama shaida mai-sauri a bisa masu-sihiri, da mazinata, da masu-rantsuwa da ƙarya, da waɗanda ke yi ma mai-aikin lada zalunci wajen zancen hakkinsa, suna aikin zalunci ga gwauruwa, da maraya, suna hana ma baƙo wajibinsa, ba su kuwa ji tsorona ba . . . gama ni Ubangiji ba mai-sakewa ba ne.” <> 8 Consequently, Jehovah told them: “I will come near to you people for the judgment, and I will become a speedy witness against the sorcerers, and against the adulterers, and against those swearing falsely, and against those acting fraudulently with the wages of a wage worker, with the widow and with the fatherless boy, and those turning away the alien resident, while they have not feared me, . . . for I am Jehovah; I have not changed.”
    22. Edom ya yi amfani da takobi a kan ‘ɗan’uwansa’ babu jinƙai, kuma Ammonawa musamman sun zalunci Isra’ilawa waɗanda aka kama bayi. <> Edom mercilessly used the sword against “his own brother,” and the Ammonites were sadistic in their treatment of Israelite captives.
    23. Zalunci. <> Oppression.
    24. Jehovah ya tunatar mana: “Wanda ya zalunci fakirai ya jawo ma Mahalicinsa zargi: Amma wanda ya nuna jinƙai ga masu-mayata yana girmama shi.”—Misalai 14:31. <> “He that is defrauding the lowly one has reproached his Maker, but the one showing favor to the poor one is glorifying Him,” Jehovah reminds us.—Proverbs 14:31.
    25. (1 Sarakuna 11:43; 12:3, 4) Mugayen sarakuna kamar Ahab sun zalunci mutane sosai. <> (1 Kings 11:43; 12:3, 4) Wicked kings, such as Ahab, were far more tyrannical.