- Hausa: https://storyweaver.org.in/stories/56013-the-red-raincoat | English: https://storyweaver.org.in/stories/369-the-red-raincoat
- jar rigar ruwa <> the red raincoat
- ja <> red
- rigar ruwa <> raincoat
- a ranar lahadi ne dai, iyayen manu suka sayo mishi jan rigan ruwa. <> on sunday, manu’s parents got him a red raincoat.
- Lahadi <> Sunday
- iyaye <> parents
- sayo <> bought, got
- sai manu ya tambayi babarshi, "umma, zan iya sawa yanzu?" <> “ma, may i wear it now?” asked manu.
- baba -r shi <> his mother
- umma <> ma
- sawa <> wear, put on
- sai ta ce, "a'a, abin so na, an dai kusa fara ruwan sama, amma yanzu sararin sama yana nan da haske." <> “no, my dear, the rains are near, but just now the sky is clear,” said ma.
- sarari <> sky