(Redirected from outwards)
na waje, a fili, bayyananne
Pronunciation
Preposition
Preposition |
- moving or facing out <> na waje, wanda ake gani a fili, a zahiri. Ayyuka ko abinda ake gani ƙiri-ƙiri.
- He showered you with His blessings, both outward and inward. <> ya zuba ni'imominsa a kanku, bayyanannu da ɓoyayyu --Qur'an 31:20