(Redirected from qudirin)
- See also ƙudura
Noun
m
- ƙulli <> A knot, a bunch, a number of something.
- zaren abawa ko yawar kaba ko ta kargo wadda aka yi wa tofi aka ƙulle don magani. <> A cincture or fillet used as a remedy for headache or eye affections.
- maganin da ake rufewa don neman dawowar bawan da ya gudu ko dabbar da ta ɓata. <> A charm to cause the return of a runaway slave, or of a lost or stolen animal, or other property.
- k'uduri gare shi,
- (a) he is energetic, zealous, keen;
- (b) he is malevolent.
- to set out to do something, to plan
- na yi k'uduri a zuci in yi masa alheri, <> I had made up my mind to do him a good turn.
- When Chamovitz set out to write his 2012 book What a Plant Knows – [1] <> Lokacin da chamovitz ya kuduri yin rubutunsa a shekara 2012, [2]
- but he was determined to succeed in the business world. [3] <> to amma ya kuduri aniyar lalle sai ya yi nasara a fagen kasuwanci. [4]
- a resolution, decision
- Kungiyar Tarayyar Kasashen Afirka ta amince da wani kuduri wanda yayi kiran da a kafa gwamnatin hadin kan kasa a Zimbabwe <> The African Union has passed a resolution calling for the formation of a government of national unity in Zimbabwe --UMD_NFLC_Hausa_Lessons/87_African_Union_Meeting_on_Zimbabwe#Transcript
- Conscious decision. <> Kudurin farfadowa. --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead
- kuduri [kuduri"] {n.m.} (Arg.) = gada II. 2 q,v.