- confirmation, affirmation
- Synonym: tantancewa
- but those who spend their wealth in order to gain god's approval, and as an affirmation of their own faith, are like a garden on a hill <> kuma sifar waɗanda suke ciyar da dukiyarsu domin neman yardojin allah, kuma da tabbatarwa daga kansu, kamar misalin lambu ne a jigawa = [ 2:265 ] wanda suka bada kudin su domin neman yarda ga allah, kuma akan sahilin tabbaci, kamar lambu ne da ke kan qasa mai yawan tati; --Qur'an 2:265