Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tabbaci

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. sure as, certain.
    Then by the Lord of the heaven and earth, indeed, it is truth - just as [ sure as ] it is that you are speaking. <> To, kuma Ina rantsuwa da Ubangijin sama da qasa, wannan gaskiya ne, kamar tabbacin gaskiya cewa kuna magana. --Qur'an 51:23
  2. affirmation, confidence, assurance, attesting.
    but those who spend their wealth in order to gain god's approval, and as an affirmation of their own faith, are like a garden on a hill <> kuma sifar waɗanda suke ciyar da dukiyarsu domin neman yardojin allah, kuma da tabbatarwa daga kansu, kamar misalin lambu ne a jigawa = [ 2:265 ] wanda suka bada kudin su domin neman yarda ga allah, kuma akan sahilin tabbaci, kamar lambu ne da ke kan qasa mai yawan tati; --Qur'an 2:265
  3. a guarantee

Google translation of tabbaci

Confidence, verification.