More actions
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
|||
(3 intermediate revisions by one other user not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
https://docs.google.com/document/d/1XWI81W7EkZulLcZx2YQsQ6VkC6cRc1y2Lzr7n8YkKcE/edit#heading=h.nfh6r17bxmri | https://docs.google.com/document/d/1XWI81W7EkZulLcZx2YQsQ6VkC6cRc1y2Lzr7n8YkKcE/edit#heading=h.nfh6r17bxmri | ||
<html><img align=right src="https://lh6.googleusercontent.com/GSURtZRQNzxZ0WRR-uOXG6x-HutS8hxmezmhRn6lzCWrVClorrESVR50XOBQqyGD_sHtx8Ijxu0042nVosJYcBRcE2Kb6-nKW2fPqqq7xRu-Ye4o9ebJyPro3K093TjBgZSpN881F1kQ8xpp6Q"/></html>[[Category: | <html><img align=right src="https://lh6.googleusercontent.com/GSURtZRQNzxZ0WRR-uOXG6x-HutS8hxmezmhRn6lzCWrVClorrESVR50XOBQqyGD_sHtx8Ijxu0042nVosJYcBRcE2Kb6-nKW2fPqqq7xRu-Ye4o9ebJyPro3K093TjBgZSpN881F1kQ8xpp6Q"/></html>[[Category:SCANS]] | ||
tsumagiyoyi (tsumaagiyooyii, jam.)' dubi, tsungulu (tsůngt)/u) dubitsungula. | tsumagiyoyi (tsumaagiyooyii, jam.)' dubi, tsungulu (tsůngt)/u) dubitsungula. | ||
tsumagiya, tsumajiya (tsumagjiyaa) d- | tsumagiya, tsumajiya (tsumagjiyaa) d-d tsumagiya. | ||
tsumammiya (tsůmammiyaa, sif.. mc.) (i) daďaďdiyar gaba, (ii) kwananniyar damammiyar | tsumammiya (tsůmammiyaa, sif.. mc.) (i) daďaďdiyar gaba, (ii) kwananniyar damammiyar | ||
tsumangi (tsůmängii,jam.) dubitsumagiya. tsumangiya (tsumangiyaa) d- | tsumangi (tsůmängii,jam.) dubitsumagiya. tsumangiya (tsumangiyaa) d-d tsumagiya. | ||
tsumangiyoyi (tsumangiyooyii, jam.) dubi tsumangiya. | tsumangiyoyi (tsumangiyooyii, jam.) dubi tsumangiya. | ||
tsumangu (tsůminguu,jam.) dubi tsumangiya. tsumaya (tsůmaayäa, e, i, fi.)jirm tsumaye (tsůmiayee) dubitsumaya. tsumayi (tsůmiayô dubitsumaya. tsumbula (tsumbůlaa) d- | tsumangu (tsůminguu,jam.) dubi tsumangiya. tsumaya (tsůmaayäa, e, i, fi.)jirm tsumaye (tsůmiayee) dubitsumaya. tsumayi (tsůmiayô dubitsumaya. tsumbula (tsumbůlaa) d-d tsambama. | ||
tsumbura (tsumbůraa, e, fi.)kasa ginna ko dafuwa. tsumburarre (tsůmbůramee, sif., nj., mc., tsůmbůrarriyaa jam., tsůmbůrärruu) yakunanne, d- | tsumbura (tsumbůraa, e, fi.)kasa ginna ko dafuwa. tsumburarre (tsůmbůramee, sif., nj., mc., tsůmbůrarriyaa jam., tsůmbůrärruu) yakunanne, d-d magyazo. tsumbure (tsumbůree) dubi tsumbura. | ||
tsumbure (tsůmbůree, sn., nj.)(i) yakune, (ii) noma wani wuri a ki nome wani a gona, (iii) binne ciyawa da kasa ba tare da an sare ta ba wajen noma, (iv) aske wani wuri a bar wani a käi. tsumburumburum ( tsůmburůmburům, sn., nj.)kin dafuwa, d- | tsumbure (tsůmbůree, sn., nj.)(i) yakune, (ii) noma wani wuri a ki nome wani a gona, (iii) binne ciyawa da kasa ba tare da an sare ta ba wajen noma, (iv) aske wani wuri a bar wani a käi. tsumburumburum ( tsůmburůmburům, sn., nj.)kin dafuwa, d-d hori; mis: wakeyayi watau ya ki dafuwa. | ||
tsume (tsumée) d- | tsume (tsumée) d-d tsime. | ||
tsumege (tsůumëegée, a-k.) kalma mai nuna tsananin sirintakar mutum. tsumi (tsumil) d- | tsumege (tsůumëegée, a-k.) kalma mai nuna tsananin sirintakar mutum. tsumi (tsumil) d-d tsimi. tsumi (tsumiJ) d-d tsimi. | ||
tsumma (tsůmrnaa, sn., nj., jam., tsummookii ko tsůmmôokärai ko tsůmmôokai ko tsummookaräa) (i) tufar da ta tsufa ta yayyage. | tsumma (tsůmrnaa, sn., nj., jam., tsummookii ko tsůmmôokärai ko tsůmmôokai ko tsummookaräa) (i) tufar da ta tsufa ta yayyage. | ||
(ii) d- | (ii) d-d kuruwa, tsummokai tsůmmöokai, jam.) dubi tsumma. tsummokara (tsummookaräa,jam,) dubitsumma. tsummokarai ( tsůmmôokärai, jam.) dubi tsumma. tsummoki (tsummookii, jam.) dubitsumma. | ||
tsumniya (tsumniyaa, sn., mc,) tsabgar da ake amfani da ita wajen tarkon zabi. | tsumniya (tsumniyaa, sn., mc,) tsabgar da ake amfani da ita wajen tarkon zabi. | ||
tsumulmula (tsumulmu/aa, sn., mc.) rowa ko matsolanci tsumunya (tsumunyäa, sn., mc.) tarkon zabi. tsumu-tsumu (isumuu-tsůmůu) d- | tsumulmula (tsumulmu/aa, sn., mc.) rowa ko matsolanci tsumunya (tsumunyäa, sn., mc.) tarkon zabi. tsumu-tsumu (isumuu-tsůmůu) d-d tsimu-tsimu. tsumwiniya (tsůmwiiniyaa) d-d mutsuniya, tsunce (tsuncée) d-d tsince. | ||
tsundum (tsůndum, b-fi.) kalma mai bayyana faďawar abu a ruwa, d- | tsundum (tsůndum, b-fi.) kalma mai bayyana faďawar abu a ruwa, d-d tsindum. sungalumi (tsůngaalumiô d-d tsingalumi, sungula (tsůngu/äa, sn., mc) muntsuna, tsunkula ko tsunkuna. | ||
sungula (tsungůlaa, /e, /i, o, u, fi.) muntsuna. | sungula (tsungůlaa, /e, /i, o, u, fi.) muntsuna. | ||
sungule (tsůngůlee) dubitsungula. sunguli (tsůngůlô dubi tsungula. sunguli (tsungůlii, sn., sn.)muntsuni, sungulo (tsunguloo) dubitsungula. | sungule (tsůngůlee) dubitsungula. sunguli (tsůngůlô dubi tsungula. sunguli (tsungůlii, sn., sn.)muntsuni, sungulo (tsunguloo) dubitsungula. | ||
tsunguma (tst)ngutnhn) d- | tsunguma (tst)ngutnhn) d-d tsangwama,tsungur (tsł)ngur, bdi.) kalma mai nuna karkacewa ko tuntsurewa; mis: /lula ta yi— , watau ta karkace. | ||
tsunka (tsunkia) d- | tsunka (tsunkia) d-d tginka, tsunke (tsunkëe) d-d tsinke. tsunkc (tsuunkee) d-d tsunke. tsunkula (tsł)nku/ia) d-d tsungula. tsunkuna (tsůnkunia) d-d tsungula. tsunta (tsuntaa) d-d tsinta. tsunta (tsůntaa) d-d tsinta. tsuntuwa (tsuntuwaa) d-d tsintuwa, tsuntsaye ( tsuntsiayee,jam.) dubi tsuntsu. | ||
tsuntsu (tsunôuus, sn., nj., tsuntsuwaa jam.,tsuntsiayee) halitta mai rai mai kafa biyu mai fukafikai da kan haifu ta hanyar saka kwai da kyankyashewa; mis: tsuntsayen-gida, kamar su kaza da zabo da agwagwa da tantabara, d-d tsuntsayen-daji, kamarsu mikiya da makwarwa | tsuntsu (tsunôuus, sn., nj., tsuntsuwaa jam.,tsuntsiayee) halitta mai rai mai kafa biyu mai fukafikai da kan haifu ta hanyar saka kwai da kyankyashewa; mis: tsuntsayen-gida, kamar su kaza da zabo da agwagwa da tantabara, d-d tsuntsayen-daji, kamarsu mikiya da makwarwa | ||
tsuntsuwa (tsuntsuwaa, sn., mc.) dubitsuntsu. | tsuntsuwa (tsuntsuwaa, sn., mc.) dubitsuntsu. | ||
tsuntsumbere (tsůntsůmbeeree, a-k.) kalma mai bayyana rashin girman mutum. | tsuntsumbere (tsůntsůmbeeree, a-k.) kalma mai bayyana rashin girman mutum. | ||
Line 30: | Line 30: | ||
kaďaitaka. | kaďaitaka. | ||
tsurariya (tsuräariyäa, sn., ma)zamba ko wayo don cuta. | tsurariya (tsuräariyäa, sn., ma)zamba ko wayo don cuta. | ||
tsure (tsuurëe, fi,) yawaita yin kashi maras kauri saboda 6acin ciki, d- | tsure (tsuurëe, fi,) yawaita yin kashi maras kauri saboda 6acin ciki, d-d gudawa, tsurra (tsurräa) dubitsirra. | ||
tsurru (tsůrru, b- fi.) kalma mai bayyana kuri da ido ko bushewarsu saboda rashin barci. | tsurru (tsůrru, b- fi.) kalma mai bayyana kuri da ido ko bushewarsu saboda rashin barci. | ||
tsuruuniya (tsůrůuniyaa, sn, nc.) (i) yawan motsi ko kaiwa da komowa, d- | tsuruuniya (tsůrůuniyaa, sn, nc.) (i) yawan motsi ko kaiwa da komowa, d-d mutsuniya. (ii) yawon gantali, d-d gilo. | ||
tsururu (tsururu) d- | tsururu (tsururu) d-d tsululu. tsururuce (tsuruurůucee, ti.) ragu, tsurut (tsurut) d-d tsirit. | ||
tsuru-tsuru (tsuruu-tsůrůu, b-ti.)kalma mai bayyana zazzare ido (musamman don jin tsoro ko kunya,) tsut (tsut) d- | tsuru-tsuru (tsuruu-tsůrůu, b-ti.)kalma mai bayyana zazzare ido (musamman don jin tsoro ko kunya,) tsut (tsut) d-d tsit. | ||
tsutsa (tsuutsäa, mc.,jam„ tsutsotsi) (i) kwaro ko halitta maijan ctki a kasa. (ii) audugar da aka nada a kan tsinke don dangwalo turare. (iii) Arar watau tsutsar-ciki. | tsutsa (tsuutsäa, mc.,jam„ tsutsotsi) (i) kwaro ko halitta maijan ctki a kasa. (ii) audugar da aka nada a kan tsinke don dangwalo turare. (iii) Arar watau tsutsar-ciki. | ||
tsutsotsi (tsuutsootsii, jam.) dubitsutsa. tsutsuke (tsuutsůukee) d- | tsutsotsi (tsuutsootsii, jam.) dubitsutsa. tsutsuke (tsuutsůukee) d-d lalace. tsuttsuge (tsuttsugëe) d-d tsittsige. | ||
tsuttsuki (tsuttsuukii, sn., nj.)jaka mai bakin da ake zargewa da zare, tsuwa (tsuuwäa, sn„ nc.) (i) kukan da ciki kan Yi saboda yunwa ko ciwo. (ii) kukan wahala ko wuya kamar wanda kare kan Yi idan an doke shi:ŕÄ, d- | tsuttsuki (tsuttsuukii, sn., nj.)jaka mai bakin da ake zargewa da zare, tsuwa (tsuuwäa, sn„ nc.) (i) kukan da ciki kan Yi saboda yunwa ko ciwo. (ii) kukan wahala ko wuya kamar wanda kare kan Yi idan an doke shi:ŕÄ, d-d tsuwwaE | ||
Line 130: | Line 130: | ||
{{noun|bird}} | {{noun|bird}} | ||
[[tsuntsu]] = <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | [[tsuntsuwa]] = <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr> | [[tsuntsu]] = <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | [[tsuntsuwa]] = <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr> | ||
# [[bird]] <> [[tsuntsu]] - halitta mai rai mai kafa biyu mai fukafikai da kan haifu ta hanyar saka kwai da kyankyashewa; mis: tsuntsayen-gida, kamar su kaza da zabo da agwagwa da tantabara, d-d tsuntsayen-daji, kamarsu mikiya da makwarwa. | # [[bird]] <> [[tsuntsu]] - halitta mai rai mai kafa biyu mai fukafikai da kan haifu ta hanyar saka kwai da kyankyashewa; mis: tsuntsayen-gida, kamar su kaza da zabo da agwagwa da tantabara, d-d tsuntsayen-daji, kamarsu mikiya da makwarwa. | ||
#: ''The world's most common '''bird''' is actually intelligent [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> '''Tsuntsu'''n da ya fi kowane shahara a duniya na da wayau, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' | #: ''The world's most common '''bird''' is actually intelligent [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> '''Tsuntsu'''n da ya fi kowane shahara a duniya na da wayau, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' | ||
Line 196: | Line 196: | ||
# Kukan da ciki kan yi saboda yunwa ko ciwo. | # Kukan da ciki kan yi saboda yunwa ko ciwo. | ||
# kukan wahala ko wuya kamar wanda kare kan yi idan an doke shi. {{syn|tsuwwa}} | # kukan wahala ko wuya kamar wanda kare kan yi idan an doke shi. {{syn|tsuwwa}} | ||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 20:40, 11 March 2019
tsumagiyoyi (tsumaagiyooyii, jam.)' dubi, tsungulu (tsůngt)/u) dubitsungula.
tsumagiya, tsumajiya (tsumagjiyaa) d-d tsumagiya.
tsumammiya (tsůmammiyaa, sif.. mc.) (i) daďaďdiyar gaba, (ii) kwananniyar damammiyar
tsumangi (tsůmängii,jam.) dubitsumagiya. tsumangiya (tsumangiyaa) d-d tsumagiya.
tsumangiyoyi (tsumangiyooyii, jam.) dubi tsumangiya.
tsumangu (tsůminguu,jam.) dubi tsumangiya. tsumaya (tsůmaayäa, e, i, fi.)jirm tsumaye (tsůmiayee) dubitsumaya. tsumayi (tsůmiayô dubitsumaya. tsumbula (tsumbůlaa) d-d tsambama.
tsumbura (tsumbůraa, e, fi.)kasa ginna ko dafuwa. tsumburarre (tsůmbůramee, sif., nj., mc., tsůmbůrarriyaa jam., tsůmbůrärruu) yakunanne, d-d magyazo. tsumbure (tsumbůree) dubi tsumbura.
tsumbure (tsůmbůree, sn., nj.)(i) yakune, (ii) noma wani wuri a ki nome wani a gona, (iii) binne ciyawa da kasa ba tare da an sare ta ba wajen noma, (iv) aske wani wuri a bar wani a käi. tsumburumburum ( tsůmburůmburům, sn., nj.)kin dafuwa, d-d hori; mis: wakeyayi watau ya ki dafuwa.
tsume (tsumée) d-d tsime.
tsumege (tsůumëegée, a-k.) kalma mai nuna tsananin sirintakar mutum. tsumi (tsumil) d-d tsimi. tsumi (tsumiJ) d-d tsimi.
tsumma (tsůmrnaa, sn., nj., jam., tsummookii ko tsůmmôokärai ko tsůmmôokai ko tsummookaräa) (i) tufar da ta tsufa ta yayyage.
(ii) d-d kuruwa, tsummokai tsůmmöokai, jam.) dubi tsumma. tsummokara (tsummookaräa,jam,) dubitsumma. tsummokarai ( tsůmmôokärai, jam.) dubi tsumma. tsummoki (tsummookii, jam.) dubitsumma.
tsumniya (tsumniyaa, sn., mc,) tsabgar da ake amfani da ita wajen tarkon zabi.
tsumulmula (tsumulmu/aa, sn., mc.) rowa ko matsolanci tsumunya (tsumunyäa, sn., mc.) tarkon zabi. tsumu-tsumu (isumuu-tsůmůu) d-d tsimu-tsimu. tsumwiniya (tsůmwiiniyaa) d-d mutsuniya, tsunce (tsuncée) d-d tsince.
tsundum (tsůndum, b-fi.) kalma mai bayyana faďawar abu a ruwa, d-d tsindum. sungalumi (tsůngaalumiô d-d tsingalumi, sungula (tsůngu/äa, sn., mc) muntsuna, tsunkula ko tsunkuna.
sungula (tsungůlaa, /e, /i, o, u, fi.) muntsuna.
sungule (tsůngůlee) dubitsungula. sunguli (tsůngůlô dubi tsungula. sunguli (tsungůlii, sn., sn.)muntsuni, sungulo (tsunguloo) dubitsungula.
tsunguma (tst)ngutnhn) d-d tsangwama,tsungur (tsł)ngur, bdi.) kalma mai nuna karkacewa ko tuntsurewa; mis: /lula ta yi— , watau ta karkace.
tsunka (tsunkia) d-d tginka, tsunke (tsunkëe) d-d tsinke. tsunkc (tsuunkee) d-d tsunke. tsunkula (tsł)nku/ia) d-d tsungula. tsunkuna (tsůnkunia) d-d tsungula. tsunta (tsuntaa) d-d tsinta. tsunta (tsůntaa) d-d tsinta. tsuntuwa (tsuntuwaa) d-d tsintuwa, tsuntsaye ( tsuntsiayee,jam.) dubi tsuntsu.
tsuntsu (tsunôuus, sn., nj., tsuntsuwaa jam.,tsuntsiayee) halitta mai rai mai kafa biyu mai fukafikai da kan haifu ta hanyar saka kwai da kyankyashewa; mis: tsuntsayen-gida, kamar su kaza da zabo da agwagwa da tantabara, d-d tsuntsayen-daji, kamarsu mikiya da makwarwa
tsuntsuwa (tsuntsuwaa, sn., mc.) dubitsuntsu.
tsuntsumbere (tsůntsůmbeeree, a-k.) kalma mai bayyana rashin girman mutum.
tsura (tsuuräa, e, fi.) soka ko tsira ko huda. tsura (tsuuraa, sn, mc.) (i) wuka ko takobi maras kota. (ii) tsohon basukur, ko marar fitila. (iii) rashin kucfl ko kasancewa ba iyali kojama'a. (iv)
kaďaitaka.
tsurariya (tsuräariyäa, sn., ma)zamba ko wayo don cuta.
tsure (tsuurëe, fi,) yawaita yin kashi maras kauri saboda 6acin ciki, d-d gudawa, tsurra (tsurräa) dubitsirra.
tsurru (tsůrru, b- fi.) kalma mai bayyana kuri da ido ko bushewarsu saboda rashin barci.
tsuruuniya (tsůrůuniyaa, sn, nc.) (i) yawan motsi ko kaiwa da komowa, d-d mutsuniya. (ii) yawon gantali, d-d gilo.
tsururu (tsururu) d-d tsululu. tsururuce (tsuruurůucee, ti.) ragu, tsurut (tsurut) d-d tsirit.
tsuru-tsuru (tsuruu-tsůrůu, b-ti.)kalma mai bayyana zazzare ido (musamman don jin tsoro ko kunya,) tsut (tsut) d-d tsit.
tsutsa (tsuutsäa, mc.,jam„ tsutsotsi) (i) kwaro ko halitta maijan ctki a kasa. (ii) audugar da aka nada a kan tsinke don dangwalo turare. (iii) Arar watau tsutsar-ciki.
tsutsotsi (tsuutsootsii, jam.) dubitsutsa. tsutsuke (tsuutsůukee) d-d lalace. tsuttsuge (tsuttsugëe) d-d tsittsige.
tsuttsuki (tsuttsuukii, sn., nj.)jaka mai bakin da ake zargewa da zare, tsuwa (tsuuwäa, sn„ nc.) (i) kukan da ciki kan Yi saboda yunwa ko ciwo. (ii) kukan wahala ko wuya kamar wanda kare kan Yi idan an doke shi:ŕÄ, d-d tsuwwaE
460
Formatted
tsumammiya
Adjective/Noun
f
- daɗaɗɗiyar gaba, <> a long-term cold war.
- sai dai har yanzu akwai tsumammiya tsakaninsu game da wani rikici na kan iyaka. [1]
- kwananniyar damammiyar fura.
tsumbura
Verb
tsumbura / tsumbure / tsumburi / tsumburo
- kasa girma ko dafuwa. <> stunted or uncookable. [2].
tsumburarre
Adjective/Noun
tsumburarre = m; tsumburarriya = f; tsumburarru = plural/jam'i
tsumbure
Noun
m
- yaƙune
- noma wani wuri a ƙi nome wani a gona,
- binne ciyawa da ƙasa ba tare da an sare ta ba wajen noma,
- aske wani wuri a bar wani a kai.
- See also tsumbura
tsumburumburum
Noun
m
- ƙin dafuwa <> uncookable, inability to be cooked.
- Synonym: hori
- "Wake ya yi tsumburumburum <> The beans won’t fully cook.
tsumege
Interjection
Interjection |
- kalma mai nuna tsananin sirintakar mutum. <> expresses extreme thinness.
tsumma
Noun
Jam'i |
m
- tufar da ta tsufa ta yayyage. <> an old rag, washcloth, or towel. A piece of cloth to clean dirty stuff, usually dirty.
- Use that dirty rag over there to wipe this mess. <> Yi amfani da tsummar can da ya yi datti don ka goge wannan.
- Saka masa wani magani da ake kira glycerin a baki ko a leɓe zai taimaka. Jika tsumma a ruwa sa’an nan a sa a kan marar lafiya zai sa ya ji ɗan sauƙi. <> Swabbing glycerin on the mouth and lips and placing a moist washcloth on the forehead may keep the patient comfortable. [3]
- kuruwa. <> a permanent soul.
rag
Noun
Jam'i |
tsumniya
Noun
f
- tsabgar da ake amfani da ita wajen tarkon zabi.
- Synonym: tsumangiya
tsumulmula
Noun
f
- rowa ko matsolanci. <> miserliness, being stingy, covetousness - Immoderate desire for the possession of something, especially for wealth.
- Faduwar darajar gidaje ta sa iyalai yin tsumulmula da kudaden su. [4]
- Musamman ma a duniyar rubutu, duniyar da ke buƙatar taka-tsan-tsan gami da tsumulmula har ma da tanadi a wasu lokutan. [5]
- Niggardliness (= k'wauro.)
tsumunya
Noun
f
- tarkon zabi.
tsundum
- kalma mai bayyana faɗuwar abu a ruwa. <> when something drops in water.
- Synonym: tsindum
- saka hannu tsundum wajen amfani da ababen da masu saurare suka samar [6]
- jam-packed, crammed, chock full.
- ga wurin tsindum da mutane <> with the place chock full of people.
tsungula
Noun/Verb
tsungur
- kalma mai nuna karkacewa ko tuntsurewa;
- hula ta yi tsungur , watau ta karkace.
tsuntsu
Noun
- bird <> tsuntsu - halitta mai rai mai kafa biyu mai fukafikai da kan haifu ta hanyar saka kwai da kyankyashewa; mis: tsuntsayen-gida, kamar su kaza da zabo da agwagwa da tantabara, d-d tsuntsayen-daji, kamarsu mikiya da makwarwa.
Google translation of tsuntsu
Bird.
tsuntsumbere
- kalma mai bayyana rashin girman mutum.
tsura
Verb
Noun
f
- wuƙa ko takobi maras ƙota.
- tsohon basukur, ko marar fitila.
- rashin kuɗi ko kasancewa ba iyali kojama'a.
- kaɗaitaka.
tsurariya
Noun
f
tsure
Verb
- See also tsura
tsurru
- kalma mai bayyana kuri da ido ko bushewarsu saboda rashin barci.
tsuruniya
f
tsururuce
Verb
tsuru-tsuru
- kalma mai bayyana zazzare ido (musamman don jin tsoro ko kunya.) <> expression of being startled, shocked.
- ya yi tsurutsuru <> he was embarrassed, felt ashamed, afraid. (= tsamotsamo; tsumutsumu; tsumbwi-tsumbwi.)
tsutsuke
tsuttsuki
Noun
m
- jaka mai bakin da ake zargewa da zare. <> the kind of purse the mouth of which is drawn together by strings. (= ta'bu'bbuki.)
tsuwa
Jam'i |
- Kukan da ciki kan yi saboda yunwa ko ciwo.
- kukan wahala ko wuya kamar wanda kare kan yi idan an doke shi.
- Synonym: tsuwwa