More actions
Tags: Mobile edit Mobile web edit |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
== Wakilin Suna ([[pronoun|Pronoun]]) == | == Wakilin Suna ([[pronoun|Pronoun]]) == | ||
#Wakilin suna kalma ce da ake amfani da ita a maimakon suna. Watau, kalma ce da ke wakilcin suna a cikin jumla. | #Wakilin suna kalma ce da ake amfani da ita a maimakon suna. Watau, kalma ce da ke wakilcin suna a cikin jumla. | ||
#: | #: Misalai: [[shi]], [[ita]], [[ni]], [[mu]], [[su]], [[ku]], [[kai]], | ||
* ''Habibu ya rubuta'' | * ''Habibu '''[[ya]]''' rubuta'' | ||
* ''Shi ya rubuta'' | * ''Shi '''[[ya]]''' rubuta'' | ||
* ''Hadiza ta share'' | * ''Hadiza '''[[ta]]''' share'' | ||
* ''Ita ta share'' | * '''''Ita ta''' share'' | ||
* ''Habibu da Hadiza sun tafi aji'' | * ''Habibu da Hadiza '''[[sun]]''' tafi aji'' | ||
* ''Su sun tafi aji'' | * ''Su '''sun''' tafi aji'' | ||
Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1691142617769479&id=1685995344950873 | Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1691142617769479&id=1685995344950873 |
Latest revision as of 12:25, 9 September 2020
Wakilin Suna (Pronoun)
- Wakilin suna kalma ce da ake amfani da ita a maimakon suna. Watau, kalma ce da ke wakilcin suna a cikin jumla.
- Habibu ya rubuta
- Shi ya rubuta
- Hadiza ta share
- Ita ta share
- Habibu da Hadiza sun tafi aji
- Su sun tafi aji
Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1691142617769479&id=1685995344950873
Other Links:
- https://wals.info/valuesets/39A-hau, https://wals.info/valuesets/44A-hau
- https://m.facebook.com/permalink.php?story_fbid=2010157505886464&id=2004286839806864
— Yazeed Salisu (@drwai) April 12, 2020
Pages in category "Pronouns"
The following 74 pages are in this category, out of 74 total.