More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 13: | Line 13: | ||
# ba da [[gaskiya]] ko [[amincewa]] ko [[gaskatawa]] <> '''[[due]] to, unto, belongs to''' | # ba da [[gaskiya]] ko [[amincewa]] ko [[gaskatawa]] <> '''[[due]] to, unto, belongs to''' | ||
#: ''[[godiya|Godiya]] ta '''tabbata''' ga [[Allah]] <> All praise and thanks '''belongs to''' Allah.'' | #: ''[[godiya|Godiya]] ta '''tabbata''' ga [[Allah]] <> All praise and thanks '''belongs to''' Allah.'' | ||
<!--begin google translation--> | |||
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[tabbata]] == | |||
[[Be]] [[sure]], [[sure]]. | |||
# {{cx|verb}} [[certify]] <> [[tabbata]], [[shaida]]; [[affirm]] <> [[tabbata]]; [[confirm]] <> [[tabbata]]; [[ensure]] <> [[tabbata]], [[amince]]; | |||
<!--end google translation--> |
Revision as of 03:16, 25 August 2017
Hausa
tabbata (tabbata, v1)
- faru ko afku ko kasance <> an occurrence, something transpired
- abin da yake faɗi ya tabbata. <> what he says has occured.
- And why did you, when you entered your garden, not say, 'What Allah willed [ has occurred ]; <> "Kuma don me, a lõkacin da ka shiga gõnarka, ka, ce, 'Abin da Allah ya so (shi ke tabbata) --Qur'an 18:39
- zama ko cika ko isa <> turn into, become
- ta tabbata 'yar iska tun da ta fara karuwanci. <> she's become immoral ever since she got into prostitution.
tabbata (tabbataa, v2)
- haƙiƙance ko kasancewa cikin rashin shakka a kan wani abu <> to be certain, to be sure of something, certify, affirm, confirm (argue), ensure, become reality
- ba da gaskiya ko amincewa ko gaskatawa <> due to, unto, belongs to
Google translation of tabbata
- (verb) certify <> tabbata, shaida; affirm <> tabbata; confirm <> tabbata; ensure <> tabbata, amince;