Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ts460*: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 42: Line 42:
460
460


== Formatted ==
==[[tsumammiya]]==
==Adjective/Noun==
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
#[[daɗaɗɗiya]]r [[gaba]], <> a long-term cold war.
#: ''sai dai har yanzu akwai '''tsumammiya''' tsakaninsu game da wani rikici na kan iyaka. [http://www.dw.com/ha/gwajin-makami-mai-linzami-a-indiya/a-15894907]
#kwananniyar damammiyar fura.
 
==[[tsumbura]]==
==Verb==
[[tsumbura]] / [[tsumbure]] / [[tsumburi]] / [[tsumburo]]
# kasa girma ko dafuwa. <>  stunted or uncookable. [https://www.researchgate.net/publication/274508274_Historical_Metaphors_in_the_Kano_Chronicle].
 
==[[tsumburarre]]==
==Adjective/Noun==
[[tsumburarre]] = <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]; [[tsumburarriya]] = <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>; [[tsumburarru]] = plural/jam'i
# [[yaƙunanne]]. {{syn|magyazo}}
 
==[[tsumbure]]==
==Noun==
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
#[[ yaƙune]]
# noma wani wuri a ƙi nome wani a gona,
# binne ciyawa da ƙasa ba tare da an sare ta ba wajen noma,
# aske wani wuri a bar wani a kai.
{{also|tsumbura}}
 
==[[tsumburumburum]]==
==Noun==
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# ƙin dafuwa <> uncookable, inability to be cooked. {{syn|hori}}
#: '' "Wake ya yi '''[[tsumburumburum]]''' <> The beans '''won’t fully cook'''.
 
==[[tsumege]]==
==Interjection==
{{interjection}}
# kalma mai nuna tsananin [[sirintaka]]r mutum. <> expresses extreme thinness.
 
==[[tsumma]]==
==Noun==
{{suna|tsumma|tsummoki|tsummokarai|tsummokai|tsummokara}}
{{noun|rag}}
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# tufar da ta tsufa ta yayyage. <> an old [[rag]], [[washcloth]], or [[towel]]. A piece of cloth to clean dirty stuff, usually dirty.
##''Use that dirty '''rag''' over there to wipe this mess. <> Yi amfani da '''[[tsumma]]r''' can da ya yi datti don ka goge wannan.''
##''Saka masa wani magani da ake kira glycerin a baki ko a leɓe zai taimaka. Jika '''[[tsumma]]''' a ruwa sa’an nan a sa a kan marar lafiya zai sa ya ji ɗan sauƙi. <> Swabbing glycerin on the mouth and lips and placing a moist '''[[washcloth]]''' on the forehead may keep the patient comfortable. [https://glosbe.com/ha/en/tsumma]
# [[kuruwa]]. <>  a permanent [[soul]].
 
==[[rag]]==
== Noun ==
{{noun}}
{{suna|tsumma|tsummoki|tsummokarai|tsummokai|tsummokara}}
# A piece of cloth to clean dirty stuff, usually dirty. <> [[tsumma]], [[tufa]]r da ta tsufa ta yayyage. {{syn|washcloth}}
#:''Use that dirty '''rag''' over there to wipe this mess. <> Yi amfani da '''[[tsumma]]r''' can da ya yi datti don ka goge wannan.''
==[[tsumniya]]==
==Noun==
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# tsabgar da ake amfani da ita wajen tarkon zabi. {{syn|tsumangiya}}
==[[tsumulmula]]==
==Noun==
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# [[rowa]] ko [[matsolanci]]. <> [[miserliness]], being [[stingy]], [[covetousness]] - Immoderate desire for the possession of something, especially for wealth.
## ''Faduwar darajar gidaje ta sa iyalai yin '''[[tsumulmula]]''' da kudaden su. [https://www.voahausa.com/a/arziki-ya-ragu-a-amurka-158625505/1456274.html]
## ''Musamman ma a duniyar rubutu, duniyar da ke buƙatar taka-tsan-tsan gami da '''[[tsumulmula]]''' har ma da tanadi a wasu lokutan. [https://hausa.leadership.ng/2017/10/21/rubutu-da-marubuta-lokacin-rubutu/]
# Niggardliness (= [[k'wauro]].)
==[[tsumunya]]==
==Noun==
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# tarkon zabi.
==[[tsundum]]==
# kalma mai bayyana faɗuwar abu a ruwa. <> when something drops in water. {{syn|tsindum}}
#: ''saka hannu '''tsundum''' wajen amfani da ababen da masu saurare suka samar [http://www.bbc.co.uk/academy/ha/collections/digital-journalism-ha]
# [[jam-packed]], [[crammed]], [[chock full]].
#: ''ga wurin '''[[tsindum]]''' da mutane <> with the place '''[[chock full]]''' of people.
 
==[[tsungula]]==
==Noun/Verb==
[[tsungula]] / [[tsunguli]] / [[tsungulo]] / [[tsungule]]
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# [[muntsuna]]. <> to [[pinch]] something or someone using the fingers. {{syn|tsunkula|tsunkuna}}
==[[tsungur]]==
# kalma mai nuna [[karkacewa]] ko [[tuntsurewa]];
#: ''hula ta yi '''tsungur''' '', watau ta [[karkace]].
==[[tsuntsu]]==
==Noun==
{{suna|tsuntsu|tsuntsaye}}
{{noun|bird}}
[[tsuntsu]] = <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | [[tsuntsuwa]] = <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>
# [[bird]] <> [[tsuntsu]] - halitta mai rai mai kafa biyu mai fukafikai da kan haifu ta hanyar saka kwai da kyankyashewa; mis: tsuntsayen-gida, kamar su kaza da zabo da agwagwa da tantabara, d-d tsuntsayen-daji, kamarsu mikiya da makwarwa.
#: ''The world's most common '''bird''' is actually intelligent [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> '''Tsuntsu'''n da ya fi kowane shahara a duniya na da wayau,  [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]''
 
[[Category:Animals]]
 
<!--begin google translation-->
 
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[tsuntsu]] ==
[[Bird]].
# {{cx|noun}} [[bird]] <> [[tsuntsu]];
 
<!--end google translation-->
==[[tsuntsumbere]]==
# kalma mai bayyana rashin girman mutum.
 
==[[tsura]]==
==Verb==
[[tsura]] / [[tsure]]
# [[soka]] ko [[tsira]] ko [[huda]]. <> to [[poke]] hole into something. Become pierced; develop a leak. (= [[huje]].)
==Noun==
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# wuƙa ko takobi maras ƙota.
# tsohon basukur, ko marar fitila.
# rashin kuɗi ko kasancewa ba iyali kojama'a.
# kaɗaitaka.
 
==[[tsurariya]]==
==Noun==
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# zamba ko wayo don cuta. <> [[scam]].
# {{other spelling of|tsirariya}}
 
==[[tsure]]==
==Verb==
# yawaita yin kashi maras kauri saboda [[ɓaci]]n ciki, {{syn|gudawa}}
{{also|tsura}}
==[[tsurru]]==
# kalma mai bayyana kuri da ido ko bushewarsu saboda rashin barci.
 
==[[tsuruniya]]==
<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# yawan motsi ko kaiwa da komowa, <> Restlessness, a lot of back-and-forth walk or stroll. {{syn|mutsuniya}}
# yawon gantali {{syn|gilo}}
# [https://en.wiktionary.org/wiki/gad#Verb Gadding] about from place to place. (= [[tsamoniya]].)
 
==[[tsururuce]]==
==Verb==
# [[ragu]] <> Decrease in size or quantity. (= (Kats.) [[sururuce]].)
#: ''a tunanina zan zo inga kin zama irin d'und'uma d'und'uman hajiyoyin nan, sai naga duk kin '''[[tsururuce]]''' [https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1276863259127030&id=478584942288203]
==[[tsuru-tsuru]]==
# kalma mai bayyana zazzare ido (musamman don jin tsoro ko kunya.) <> expression of being startled, shocked.
#: ''ya yi '''[[tsurutsuru]]''' <> he was [[embarrassed]], felt [[ashamed]], [[afraid]]. (= [[tsamotsamo]]; [[tsumutsumu]]; [[tsumbwi-tsumbwi]].)
 
==[[tsutsuke]]==
# [[lalace]].
 
==[[tsuttsuki]]==
==Noun==
<abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# jaka mai bakin da ake zargewa da zare. <>  the kind of purse the mouth of which is drawn together by strings. (= [[ta'bu'bbuki]].)
 
==[[tsuwa]]==
{{suna|tsuwa|none}}
{{noun|growl}}
# Kukan da ciki kan yi saboda yunwa ko ciwo.
# kukan wahala ko wuya kamar wanda kare kan yi idan an doke shi. {{syn|tsuwwa}}

Revision as of 13:56, 15 February 2018

https://docs.google.com/document/d/1XWI81W7EkZulLcZx2YQsQ6VkC6cRc1y2Lzr7n8YkKcE/edit#heading=h.nfh6r17bxmri

tsumagiyoyi (tsumaagiyooyii, jam.)' dubi, tsungulu (tsůngt)/u) dubitsungula.


tsumagiya, tsumajiya (tsumagjiyaa) d-dtsumagiya. tsumammiya (tsůmammiyaa, sif.. mc.) (i) daďaďdiyar gaba, (ii) kwananniyar damammiyar tsumangi (tsůmängii,jam.) dubitsumagiya. tsumangiya (tsumangiyaa) d-dtsumagiya. tsumangiyoyi (tsumangiyooyii, jam.) dubi tsumangiya. tsumangu (tsůminguu,jam.) dubi tsumangiya. tsumaya (tsůmaayäa, e, i, fi.)jirm tsumaye (tsůmiayee) dubitsumaya. tsumayi (tsůmiayô dubitsumaya. tsumbula (tsumbůlaa) d-dtsambama. tsumbura (tsumbůraa, e, fi.)kasa ginna ko dafuwa. tsumburarre (tsůmbůramee, sif., nj., mc., tsůmbůrarriyaa jam., tsůmbůrärruu) yakunanne, d-dmagyazo. tsumbure (tsumbůree) dubi tsumbura. tsumbure (tsůmbůree, sn., nj.)(i) yakune, (ii) noma wani wuri a ki nome wani a gona, (iii) binne ciyawa da kasa ba tare da an sare ta ba wajen noma, (iv) aske wani wuri a bar wani a käi. tsumburumburum ( tsůmburůmburům, sn., nj.)kin dafuwa, d-dhori; mis: wakeyayi watau ya ki dafuwa. tsume (tsumée) d-dtsime. tsumege (tsůumëegée, a-k.) kalma mai nuna tsananin sirintakar mutum. tsumi (tsumil) d-dtsimi. tsumi (tsumiJ) d-dtsimi. tsumma (tsůmrnaa, sn., nj., jam., tsummookii ko tsůmmôokärai ko tsůmmôokai ko tsummookaräa) (i) tufar da ta tsufa ta yayyage. (ii) d-dkuruwa, tsummokai tsůmmöokai, jam.) dubi tsumma. tsummokara (tsummookaräa,jam,) dubitsumma. tsummokarai ( tsůmmôokärai, jam.) dubi tsumma. tsummoki (tsummookii, jam.) dubitsumma. tsumniya (tsumniyaa, sn., mc,) tsabgar da ake amfani da ita wajen tarkon zabi. tsumulmula (tsumulmu/aa, sn., mc.) rowa ko matsolanci tsumunya (tsumunyäa, sn., mc.) tarkon zabi. tsumu-tsumu (isumuu-tsůmůu) d-dtsimu-tsimu. tsumwiniya (tsůmwiiniyaa) d-dmutsuniya, tsunce (tsuncée) d-dtsince. tsundum (tsůndum, b-fi.) kalma mai bayyana faďawar abu a ruwa, d-dtsindum. sungalumi (tsůngaalumiô d-dtsingalumi, sungula (tsůngu/äa, sn., mc) muntsuna, tsunkula ko tsunkuna. sungula (tsungůlaa, /e, /i, o, u, fi.) muntsuna. sungule (tsůngůlee) dubitsungula. sunguli (tsůngůlô dubi tsungula. sunguli (tsungůlii, sn., sn.)muntsuni, sungulo (tsunguloo) dubitsungula. tsunguma (tst)ngutnhn) d-dtsangwama,tsungur (tsł)ngur, bdi.) kalma mai nuna karkacewa ko tuntsurewa; mis: /lula ta yi— , watau ta karkace. tsunka (tsunkia) d-dtginka, tsunke (tsunkëe) d-dtsinke. tsunkc (tsuunkee) d-dtsunke. tsunkula (tsł)nku/ia) d-dtsungula. tsunkuna (tsůnkunia) d-dtsungula. tsunta (tsuntaa) d-dtsinta. tsunta (tsůntaa) d-dtsinta. tsuntuwa (tsuntuwaa) d-dtsintuwa, tsuntsaye ( tsuntsiayee,jam.) dubi tsuntsu. tsuntsu (tsunôuus, sn., nj., tsuntsuwaa jam.,tsuntsiayee) halitta mai rai mai kafa biyu mai fukafikai da kan haifu ta hanyar saka kwai da kyankyashewa; mis: tsuntsayen-gida, kamar su kaza da zabo da agwagwa da tantabara, d-d tsuntsayen-daji, kamarsu mikiya da makwarwa tsuntsuwa (tsuntsuwaa, sn., mc.) dubitsuntsu. tsuntsumbere (tsůntsůmbeeree, a-k.) kalma mai bayyana rashin girman mutum. tsura (tsuuräa, e, fi.) soka ko tsira ko huda. tsura (tsuuraa, sn, mc.) (i) wuka ko takobi maras kota. (ii) tsohon basukur, ko marar fitila. (iii) rashin kucfl ko kasancewa ba iyali kojama'a. (iv) kaďaitaka. tsurariya (tsuräariyäa, sn., ma)zamba ko wayo don cuta. tsure (tsuurëe, fi,) yawaita yin kashi maras kauri saboda 6acin ciki, d-dgudawa, tsurra (tsurräa) dubitsirra. tsurru (tsůrru, b- fi.) kalma mai bayyana kuri da ido ko bushewarsu saboda rashin barci. tsuruuniya (tsůrůuniyaa, sn, nc.) (i) yawan motsi ko kaiwa da komowa, d-dmutsuniya. (ii) yawon gantali, d-dgilo. tsururu (tsururu) d-dtsululu. tsururuce (tsuruurůucee, ti.) ragu, tsurut (tsurut) d-dtsirit. tsuru-tsuru (tsuruu-tsůrůu, b-ti.)kalma mai bayyana zazzare ido (musamman don jin tsoro ko kunya,) tsut (tsut) d-dtsit. tsutsa (tsuutsäa, mc.,jam„ tsutsotsi) (i) kwaro ko halitta maijan ctki a kasa. (ii) audugar da aka nada a kan tsinke don dangwalo turare. (iii) Arar watau tsutsar-ciki. tsutsotsi (tsuutsootsii, jam.) dubitsutsa. tsutsuke (tsuutsůukee) d-dlalace. tsuttsuge (tsuttsugëe) d-dtsittsige. tsuttsuki (tsuttsuukii, sn., nj.)jaka mai bakin da ake zargewa da zare, tsuwa (tsuuwäa, sn„ nc.) (i) kukan da ciki kan Yi saboda yunwa ko ciwo. (ii) kukan wahala ko wuya kamar wanda kare kan Yi idan an doke shi:ŕÄ, d-dtsuwwaE


460

Formatted

tsumammiya

Adjective/Noun

f

  1. daɗaɗɗiyar gaba, <> a long-term cold war.
    sai dai har yanzu akwai tsumammiya tsakaninsu game da wani rikici na kan iyaka. [1]
  2. kwananniyar damammiyar fura.

tsumbura

Verb

tsumbura / tsumbure / tsumburi / tsumburo

  1. kasa girma ko dafuwa. <> stunted or uncookable. [2].

tsumburarre

Adjective/Noun

tsumburarre = m; tsumburarriya = f; tsumburarru = plural/jam'i

  1. yaƙunanne.

tsumbure

Noun

m

  1. yaƙune
  2. noma wani wuri a ƙi nome wani a gona,
  3. binne ciyawa da ƙasa ba tare da an sare ta ba wajen noma,
  4. aske wani wuri a bar wani a kai.
See also tsumbura

tsumburumburum

Noun

m

  1. ƙin dafuwa <> uncookable, inability to be cooked.
    "Wake ya yi tsumburumburum <> The beans won’t fully cook.

tsumege

Interjection

Interjection
ts460*

  1. kalma mai nuna tsananin sirintakar mutum. <> expresses extreme thinness.

tsumma

Noun

Tilo
tsumma

Jam'i
tsummoki or tsummokarai or tsummokai or tsummokara

Singular
rag

Plural
rags

m

  1. tufar da ta tsufa ta yayyage. <> an old rag, washcloth, or towel. A piece of cloth to clean dirty stuff, usually dirty.
    1. Use that dirty rag over there to wipe this mess. <> Yi amfani da tsummar can da ya yi datti don ka goge wannan.
    2. Saka masa wani magani da ake kira glycerin a baki ko a leɓe zai taimaka. Jika tsumma a ruwa sa’an nan a sa a kan marar lafiya zai sa ya ji ɗan sauƙi. <> Swabbing glycerin on the mouth and lips and placing a moist washcloth on the forehead may keep the patient comfortable. [3]
  2. kuruwa. <> a permanent soul.

rag

Noun

Singular
ts460*

Plural
ts460*s

Tilo
tsumma

Jam'i
tsummoki or tsummokarai or tsummokai or tsummokara

  1. A piece of cloth to clean dirty stuff, usually dirty. <> tsumma, tufar da ta tsufa ta yayyage.
    Use that dirty rag over there to wipe this mess. <> Yi amfani da tsummar can da ya yi datti don ka goge wannan.

tsumniya

Noun

f

  1. tsabgar da ake amfani da ita wajen tarkon zabi.

tsumulmula

Noun

f

  1. rowa ko matsolanci. <> miserliness, being stingy, covetousness - Immoderate desire for the possession of something, especially for wealth.
    1. Faduwar darajar gidaje ta sa iyalai yin tsumulmula da kudaden su. [4]
    2. Musamman ma a duniyar rubutu, duniyar da ke buƙatar taka-tsan-tsan gami da tsumulmula har ma da tanadi a wasu lokutan. [5]
  2. Niggardliness (= k'wauro.)

tsumunya

Noun

f

  1. tarkon zabi.

tsundum

  1. kalma mai bayyana faɗuwar abu a ruwa. <> when something drops in water.
    saka hannu tsundum wajen amfani da ababen da masu saurare suka samar [6]
  2. jam-packed, crammed, chock full.
    ga wurin tsindum da mutane <> with the place chock full of people.

tsungula

Noun/Verb

tsungula / tsunguli / tsungulo / tsungule f

  1. muntsuna. <> to pinch something or someone using the fingers.

tsungur

  1. kalma mai nuna karkacewa ko tuntsurewa;
    hula ta yi tsungur , watau ta karkace.

tsuntsu

Noun

Tilo
tsuntsu

Jam'i
tsuntsaye

Singular
bird

Plural
birds

tsuntsu = m | tsuntsuwa = f

  1. bird <> tsuntsu - halitta mai rai mai kafa biyu mai fukafikai da kan haifu ta hanyar saka kwai da kyankyashewa; mis: tsuntsayen-gida, kamar su kaza da zabo da agwagwa da tantabara, d-d tsuntsayen-daji, kamarsu mikiya da makwarwa.
    The world's most common bird is actually intelligent [7] <> Tsuntsun da ya fi kowane shahara a duniya na da wayau, [8]


Google translation of tsuntsu

Bird.

  1. (noun) bird <> tsuntsu;

tsuntsumbere

  1. kalma mai bayyana rashin girman mutum.

tsura

Verb

tsura / tsure

  1. soka ko tsira ko huda. <> to poke hole into something. Become pierced; develop a leak. (= huje.)

Noun

f

  1. wuƙa ko takobi maras ƙota.
  2. tsohon basukur, ko marar fitila.
  3. rashin kuɗi ko kasancewa ba iyali kojama'a.
  4. kaɗaitaka.

tsurariya

Noun

f

  1. zamba ko wayo don cuta. <> scam.
  2. Ts460* is another way of spelling tsirariya.

tsure

Verb

  1. yawaita yin kashi maras kauri saboda ɓacin ciki,
See also tsura

tsurru

  1. kalma mai bayyana kuri da ido ko bushewarsu saboda rashin barci.

tsuruniya

f

  1. yawan motsi ko kaiwa da komowa, <> Restlessness, a lot of back-and-forth walk or stroll.
  2. yawon gantali
  3. Gadding about from place to place. (= tsamoniya.)

tsururuce

Verb

  1. ragu <> Decrease in size or quantity. (= (Kats.) sururuce.)
    a tunanina zan zo inga kin zama irin d'und'uma d'und'uman hajiyoyin nan, sai naga duk kin tsururuce [9]

tsuru-tsuru

  1. kalma mai bayyana zazzare ido (musamman don jin tsoro ko kunya.) <> expression of being startled, shocked.
    ya yi tsurutsuru <> he was embarrassed, felt ashamed, afraid. (= tsamotsamo; tsumutsumu; tsumbwi-tsumbwi.)

tsutsuke

  1. lalace.

tsuttsuki

Noun

m

  1. jaka mai bakin da ake zargewa da zare. <> the kind of purse the mouth of which is drawn together by strings. (= ta'bu'bbuki.)

tsuwa

Tilo
tsuwa

Jam'i
babu (none)

Singular
growl

Plural
growls

  1. Kukan da ciki kan yi saboda yunwa ko ciwo.
  2. kukan wahala ko wuya kamar wanda kare kan yi idan an doke shi.