Quran/3/8 > Quran/3/9 > Quran/3/10
رَبَّنَآ إِنَّكَ جَامِعُ ٱلنَّاسِ لِيَوْمٍۢ لَّا رَيْبَ فِيهِ ۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يُخْلِفُ ٱلْمِيعَادَ ٩
Rabbana innaka jamiAAu annasiliyawmin la rayba feehi inna Allaha layukhlifu almeeAAad — Transliteration
Our Lord! You will certainly gather all humanity for the ˹promised˺ Day—about which there is no doubt. Surely Allah does not break His promise.”
— Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran
Our Lord, surely You will gather the people for a Day about which there is no doubt. Indeed, Allāh does not fail in His promise." — Saheeh International
Yã Ubangijimu! Lalle ne Kai, Mai tãra mutãne ne dõmin wani yini wanda bãbu shakka a gare shi, Lalle ne Allah bã Ya sãɓãwar lõkacin alkawari.
— Hausa Translation (Abubakar Gumi)
“Ubangijin mu, lalle Kai Mai tara mutane a ranar da ba ta da makawa. ALLAH ba Ya taba karya alkawari.” --Masjid Tucson
‘Ubangijinmu, Kai ne za Ka tattara mutane guri ɗaya, a ranar da ba kokwanto game da ita. Haƙika, Allah ba ya saɓa alƙawari.’ [1]
"Ya Ubangijinmu, lalle Kai ne Mai tattara mutane a yinin da babu kokwanto a cikinsa. Lalle Allah ba Ya saɓa alƙawari." --Rijiyar Lemo
Segmented
- Rabbana innaka jamiAAu anna sili yawmin la rayba feehi
- Our Lord! You will certainly gather all humanity for the ˹promised˺ Day—about which there is no doubt.
- Our Lord, surely You will gather the people for a Day about which there is no doubt.
- Yã Ubangijimu! Lalle ne Kai, Mai tãra mutãne ne dõmin wani yini wanda bãbu shakka a gare shi,
- “Ubangijin mu, lalle Kai Mai tara mutane a ranar da ba ta da makawa.
- ‘Ubangijinmu, Kai ne za Ka tattara mutane guri ɗaya, a ranar da ba kokwanto game da ita.
- inna Allaha la yukhlifu almeeAAad
- Surely Allah does not break His promise.
- Indeed, Allāh does not fail in His promise.
- Lalle ne Allah bã Ya sãɓãwar lõkacin alkawari.
- ALLAH ba Ya taba karya alkawari.”
- Haƙika, Allah ba ya saɓa alƙawari.’
3:9 Audio
- Arabic Audio:
Saheeh International English Translation Audio:
- Arabic Audio: