More actions
Wakilin Suna (Pronoun)
- Wakilin suna kalma ce da ake amfani da ita a maimakon suna. Watau, kalma ce da ke wakilcin suna a cikin jumla.
- Habibu ya rubuta
- Shi ya rubuta
- Hadiza ta share
- Ita ta share
- Habibu da Hadiza sun tafi aji
- Su sun tafi aji
Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1691142617769479&id=1685995344950873
Pages in category "Pronouns"
The following 76 pages are in this category, out of 76 total.