Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gwiwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

knee

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

  • Hausa
  • (file)

Noun

Tilo
gwiwa

Jam'i
gwiwoyi or guwayu or gwiyayu

Singular
knee

Plural
knees

f

A knee <> gwiwa
  1. knee <> mahaɗar ƙwauri da cinya daga gaba, ko mahaɗar dantse da tsintsiyar hannu daga baya. gaɓa.
  2. gwiwar hannu <> the elbow.
    yi tari cikin gwiwar hannu [1] <> Cough in your elbow [2]
  3. yin gwiwa: cin baki
    An yi wa tabarma gwiwa.
  4. wata irin dara.
  5. sanyin gwiwa <> losing hope, getting discouraged, be hampered.
    Kawo yanzu dai hukumar ta EFCC ba ta bayar da taƙamaimen lokacin da za ta fara gudanar da wannan binciken gadan-gadan ba, ko da yake ta yi alwashin cewa abu ne da ba za ta yi sanyin gwiwa a kai ba. [3]

[4]