http://ha.rfi.fr/20200302-labarai-0203-07h00-gmt
- Adadin waɗanda suka rasa rayukansu, sakamakon kamuwa da cutar coronavirus, ya zarta 3,000 a sassan duniya. [1] [2][3]
- Shugaban Afghanistan ya ce ba shi da niyyar sakin mayakan Taliban dukkuwa da yarjejeniyar da aka ƙulla tsakanin Amurka da ƙungiyar. [4] [5]
- Ƙungiyar alƙallai a jamhuriyar Nijar, ta zargi gwamnati da ƙoƙarin haddasa tarnaƙi ga sakamakon binciken da ya shafi cinikin makamai a wannan ƙasa.
- Gwamnatin Sudan ta sallami jami'an diflomasiya sama da ɗari ɗaya (100) daga aiki saboda kusancinsu da tsohon shugaba Umar Hassan Albashir. [6]