Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

voa60/2021-07-28

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

VOA60 World - Tokyo reported all-time high new coronavirus cases [1]
VOA60 DUNIYA: A Peru, za a rantsar da Pedro Castillo a matsayin shugaban kasa, inda zai jagoranci kasa dake cike da rabuwar kai [2]

  1. Japan: The Olympics host city, Tokyo, reported 3,177 new coronavirus cases Wednesday, an all-time high. Japan's vaccination campaign started very late in comparison to other large economies, and there is fear that rising cases could overwhelm hospitals.
    A Tokyo, inda ake gudanar da wasannin olympics, an samu sabbin wadanda suka kamu da Coronavirus 3,177 a ranar larabannan. Wanda shi ne mafi yawa da aka tab'a samu a rana guda.--voa60/2021-07-28

  2. Peru: Pedro Castillo will be sworn in Wednesday as President in Peru, facing a divided nation. His surprise and abrupt rise to power has shaken the copper-rich Andean country's political landscape.
    A Peru kuma, za a rantsar da Pedro Castillo a matsayin shugaban kasa, inda zai jagoranci kasar da ke cike da rabuwar kai. --voa60/2021-07-28

  3. Tajikstan: Russia's defense minister on Wednesday said that the country would use its military base inside Tajikistan to protect the Central Asian country if Tajik security is threatened in connection with events in neighboring Afghanistan.
    Ministan tsaron Rasha, ya ce kasar shi za ta yi amfani da sansanin sojanta a Tajikistan, domin kare Tajikistan din idan tana fuskantar barazanar tsaro saboda abubuwan da ke faruwa a Afghanistan da ke makwabtaka. --voa60/2021-07-28

  4. China: Chinas foreign minister met Wednesday with a delegation of high-level Taliban officials as ties between them warm ahead of the U.S. pullout from Afghanistan.
    Ministan harkokin wajen China, ya gana da babbar tawagar jim'an Taliban, yayin da suke kyautata dangantaka tsakaninsu gabanin ficewar Amurka daga Afghanistan.--voa60/2021-07-28

  5. India: U.S. Secretary of State Antony Blinken met with Indian External Affairs Minister Subrahmanyam Jaishankar Wednesday to discuss strengthening the Indo-Pacific engagement, issues related to the coronavirus pandemic and climate change.
    Sakataren harkokin wajen Amurka, ya gana da ministan harkokin wajen Indiya domin tattauna k'arfafa hulda da batutuwan Coronavirus da kuma canjin yanayi. --voa60/2021-07-28