Quran/18: Quran/18/38 > Quran/18/39 > Quran/18/40
- See also Quran/18/39/2022-05-24
- Transliteration
- Walawla ith dakhalta jannatakaqulta ma shaa Allahu la quwwata illabillahi in tarani ana aqalla minka malanwawalada
- Sahih International
- Hausa
- "Kuma don me, a lokacin da ka shiga gonarka, ka, ce, 'Abin da Allah ya so (shi ke tabbata) bãbu wani ƙarfi face game da Allah.' Idan ka gan ni, ni ne mafi ƙaranci daga gare ka a wajen dũkiya da ɗiya."
- “Sa'ad da ka shiga gonarka, da ya kamata ka ce, Ma Sha ALLAH. La Quwwata Illa Bi’ALLAH. Za ka ga cewa ni ba ni da dukiya da yara kamar ka.