https://www.thinkwithgoogle.com/consumer-insights/consumer-trends/travel-and-local-search-trends via @Dan_Trovato
🛏️🛍️ Best area to stay/vacation in arewa? <> Ina ya kamata mutum ya zauna a #Arewa?
(tambaya daga / inspired by @ThinkwithGoogle)— HausaDictionary.com (@HausaDictionary) March 28, 2022
- Best area to stay in arewa? <> Ina ya kamata mutum ya zauna a Arewa? [1]
- How will you translate "summer camp" in Hausa? <> Ya za ku fassara "summer camp" da Hausa?
- Wane lokaci / yaushe ya kamata ka yi tafiya zuwa umrah? <> When is the best time to go do Umrah?
- Wane lokaci ya kamata ka yi tafiya zuwa Saudiyya? <> When is the best time to go to Saudi Arabia?