Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

voa60/2020-10-02: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
(6 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 16: Line 16:
<iframe width="100%" height="500" src="https://docs.google.com/document/d/e/2PACX-1vQemxsY7N6EqHiMENUSSsiOacR8tjcQ2mkE5lJmd5VL4WRiEH8n4PUDOVfrJg2HeZOVftWCsVRVT0sT/pub?embedded=true"></iframe>
<iframe width="100%" height="500" src="https://docs.google.com/document/d/e/2PACX-1vQemxsY7N6EqHiMENUSSsiOacR8tjcQ2mkE5lJmd5VL4WRiEH8n4PUDOVfrJg2HeZOVftWCsVRVT0sT/pub?embedded=true"></iframe>
</html>
</html>
#''Rwanda: The [[family]] of Paul Rusesabagina, the former hotel manager, whose efforts during the 1994 Rwanda [[genocide]] helped [[save]] hundreds of Tutsis, has called on the international community Thursday to appeal for his release from prison.'' <br> [[iyalai|Iyalan]] Paul Rusesabagina, wanda ya [[taimaka]] wajen [[kuɓutar da]] wasu 'yan ƙabilar Tutsis, a lokacin [[kisan ƙare dangi]] a Rwanda alif ɗari tara da casa'in da huɗu (1994), sun yi kira ga ƙasashen duniya da su saka baki a sako shi daga gidan yari.<br><br>
#''Rwanda: The [[family]] of Paul Rusesabagina, the former hotel manager, whose efforts during the 1994 Rwanda [[genocide]] helped [[save]] hundreds of Tutsis, has called on the [[international]] community Thursday to [[appeal]] for his [[release]] from [[prison]].'' <br> [[iyalai|Iyalan]] Paul Rusesabagina, wanda ya [[taimaka]] wajen [[kuɓutar da]] wasu 'yan ƙabilar Tutsis, a lokacin [[kisan ƙare dangi]] a Rwanda alif ɗari tara da casa'in da huɗu (1994), sun yi [[kira]] ga [[ƙasashe]]n [[duniya]] da su saka baki a [[sako]] shi daga [[gidan yari]].<br><br>
#''Nigeria: Two high profile blasphemy convictions at an Islamic court in northern Nigeria have sparked a debate about the role of sharia law in the country after prompting a global outcry.'' <br> Hukuncin da kotun Musulunci ta yankewa wasu mutane game da ɓatanci ga addini a Najeriya, ya haifar da muhawar a game da shari'ar Musulunci a ƙasar.<br><br>
#''Nigeria: Two high profile [[blasphemy]] [[convictions]] at an [[Islamic]] [[court]] in northern Nigeria have [[sparked]] a [[debate]] about the role of [[sharia]] law in the [[country]] after prompting a global outcry.'' <br> [[hukuncin|Hukuncin]] da [[kotun]] [[Musulunci]] ta yankewa wasu mutane game da [[ɓatanci]] ga [[addini]] a Najeriya, ya [[haifar da]] [[muhawar]] a game da [[shari'ar]] Musulunci a [[ƙasar]].<br><br>
# Ivory Coast: President Alassane Ouattara announces a 21% increase in the price paid to farmers in the world's biggest cacao producing nation Thursday, as he prepares a bid for a third term in office in Oct. 31 polls. <br> Shugaban Ivory Coast, Alassane Ouattara, ya sanar da ƙarin kashi ashirin da ɗaya cikin ɗari (21%) na kuɗin da ake biyan manoma yayin da yake shirin neman wa'adi na uku a zaɓan wannan watan.<br><br>
# Ivory Coast: [[president|President]] Alassane Ouattara [[announces]] a 21% [[increase]] in the price [[paid]] to [[farmers]] in the world's biggest cacao producing nation Thursday, as he [[prepares]] a [[bid]] for a [[third]] [[term]] in office in Oct. 31 [[polls]]. <br> [[shugaba|Shugaban]] Ivory Coast, Alassane Ouattara, ya [[sanar da]] [[ƙarin]] kashi ashirin da ɗaya cikin ɗari (21%) na kuɗin da ake [[biyan]] [[manoma]] [[yayin da]] yake [[shirin]] [[neman]] [[wa'adi]] [[na uku]] a [[zaɓan]] wannan watan.<br><br>
#''Somalia: Despite threats from Islamist militants and disapproval from society, former basketball player Nasra Mohamed has built a team of women she thinks can compete internationally.'' <br> A Somaliya, duk da barazanar 'yan bindiga da rashin samun goyon bayan jama'a, doguwar 'yar wasan ƙwallon kwando Nasra Mohamed ta buɗe ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata a ƙasar.<br><br>
#''Somalia: [[despite|Despite]] [[threats]] from Islamist [[militants]] and [[disapproval]] from [[society]], [[former]] [[basketball]] [[player]] Nasra Mohamed has built a [[team]] of women she thinks can compete internationally.'' <br> A Somaliya, [[duk da]] [[barazanar]] [['yan bindiga]] da rashin samun [[goyon bayan]] [[jama'a]], [[tsohuwar]] [['yar wasa|'yar wasan]] [[ƙwallon kwando]] Nasra Mohamed ta buɗe [[ƙungiyar]] ƙwallon kwando ta mata a ƙasar.<br><br>
#''Ethiopia: Up-and-coming young athletes in town of Bekoji are getting back into their stride after months of pandemic-related disruptions. Bekoji is renowned for producing running stars who have collectively bagged some 18 Olympic medals.'' <br> 'Yan wasan tsalle-tsalle masu tasowa a garin Bekoji na Ethopia, sun fara komawa motsa jiki bayan cikas na watanni da dama saboda Korona birus.
#''Ethiopia: Up-and-coming young athletes in town of Bekoji are getting back into their stride after months of pandemic-related disruptions. Bekoji is renowned for producing running stars who have collectively bagged some 18 Olympic medals.'' <br> 'Yan wasan tsalle-tsalle masu tasowa a garin Bekoji na Ethopia, sun fara komawa motsa jiki bayan cikas na watanni da dama saboda Korona birus.
[[Category:Hausa Radio]]  
[[Category:Hausa Radio]]  

Latest revision as of 21:35, 3 October 2020

Oct 2, 2020

https://www.youtube.com/watch?v=XJwsnvnobIk https://youtubeloop.net/watch?v=x8bmQkdYYvo VOA60 Africa 10-2-2020•Oct 2, 2020

English Hausa

https://docs.google.com/document/d/1g9_47vje6pmSm25TGsaphXd8d-TCx_QH7MGlMlD5JD0/edit

  1. Rwanda: The family of Paul Rusesabagina, the former hotel manager, whose efforts during the 1994 Rwanda genocide helped save hundreds of Tutsis, has called on the international community Thursday to appeal for his release from prison.
    Iyalan Paul Rusesabagina, wanda ya taimaka wajen kuɓutar da wasu 'yan ƙabilar Tutsis, a lokacin kisan ƙare dangi a Rwanda alif ɗari tara da casa'in da huɗu (1994), sun yi kira ga ƙasashen duniya da su saka baki a sako shi daga gidan yari.

  2. Nigeria: Two high profile blasphemy convictions at an Islamic court in northern Nigeria have sparked a debate about the role of sharia law in the country after prompting a global outcry.
    Hukuncin da kotun Musulunci ta yankewa wasu mutane game da ɓatanci ga addini a Najeriya, ya haifar da muhawar a game da shari'ar Musulunci a ƙasar.

  3. Ivory Coast: President Alassane Ouattara announces a 21% increase in the price paid to farmers in the world's biggest cacao producing nation Thursday, as he prepares a bid for a third term in office in Oct. 31 polls.
    Shugaban Ivory Coast, Alassane Ouattara, ya sanar da ƙarin kashi ashirin da ɗaya cikin ɗari (21%) na kuɗin da ake biyan manoma yayin da yake shirin neman wa'adi na uku a zaɓan wannan watan.

  4. Somalia: Despite threats from Islamist militants and disapproval from society, former basketball player Nasra Mohamed has built a team of women she thinks can compete internationally.
    A Somaliya, duk da barazanar 'yan bindiga da rashin samun goyon bayan jama'a, tsohuwar 'yar wasan ƙwallon kwando Nasra Mohamed ta buɗe ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata a ƙasar.

  5. Ethiopia: Up-and-coming young athletes in town of Bekoji are getting back into their stride after months of pandemic-related disruptions. Bekoji is renowned for producing running stars who have collectively bagged some 18 Olympic medals.
    'Yan wasan tsalle-tsalle masu tasowa a garin Bekoji na Ethopia, sun fara komawa motsa jiki bayan cikas na watanni da dama saboda Korona birus.

[1]