Quran/18 > Quran/18/5 > Quran/18/6 > Quran/18/7
- See also Quran/26/3
18:6
Literal (Word by Word):
FalaAAallaka | bakhiAAun | nafsaka | AAala | atharihim | in | lam | yu/minoo | bihatha | alhadeethi | asafa |
Then perhaps you would | kill | yourself | over | them (their footsteps) | if | they do not | believe | in this | message | [ and ] out of sorrow. |
Za ka kusan ka | zargi | kanka | dangane da | gurabbansu | da | bijirewa | da shi; | na wannan | hadith, | za ka kusan baqin ciki. |
Tamkar kana son ka | halaka | kan ka | a kan | su | idan | ba su | yi imani | da wannan | zancen ba. | saboda bakin ciki |
To, kã yi kusa ka | halaka | ranka | a | gurabbansu | wai dõmin | ba su | yi ĩmãni | da wannan | lãbãri ba | sabõda baƙin ciki. |
Transliteration:
- FalaAAallaka bakhiAAun nafsaka AAalaatharihim in lam yu/minoo bihatha alhadeethiasafa
Saheeh International Translation:
- Then perhaps you would kill yourself through grief over them, [O Muhammad], if they do not believe in this message, [and] out of sorrow.
http://quran.com/18/6 Hausa Translation:
- To, kã yi kusa ka halaka ranka a gurabbansu, wai dõmin ba su yi ĩmãni da wannan lãbãri ba sabõda baƙin ciki.
http://hausadictionary.com/Quran/18/IRIB_Hausa_Tafsir
http://www.masjidtucson.org/hausa/Surah_018.pdf:
- Za ka kusan ka zargi kanka dangane da gurabbansu na wannan hadith, da bijirewa da shi; za ka kusan baqin ciki.