Z492
- zari zobba da ake ɗaurawa a jikin ƙarfe mai faɗi a daura a jikin itacen garaya don su kara mata amo. (ii) wani irin kicfa da galibi makera kan yi (iii) kayan irin wannan ki(fa Wanda yake wani karfe ne kewayayye mai girma ake bugawa da wani karami. (iv) halin rashin kunya da masu wannan kicfan suke nunawa.
- zari (zårii, sn., nj.) wani irin kifi mai kama da tarwada da katon kai. zari (zåaril) d-dhadama.
- zari (zåarii, sn., nj.) igiyar da ake daurawa a asirkar san noma.
- Zariya (Zaariyå, Sn., mc.) babban bimin kasar zariya (zaariyaa, sn., mc.) (i) siriri ko sakakken daurawa a gindi, d-d mazagi ko lawurje ko
- inda zago kan zauna. (iii) zanar da akan rufajinka da ita kafin a baibaye da ciyawa. zarkada (zarkåda) d-dzankada. zarkadede (zarkadeeffée) d-dzankade(fe.
- zarkwanya (zårkwanyaa, sn., mc.) abu mai zakin gaske.
- zarmau (zåmaå, sn., nj.) (i) mutumin da ya zarme kan son wani abu. (ii) d-d tugu. zarme (zarmée, ff.) kai matuka wajen naci. zarnawi (zåmåawil) d-dzirnawi.
- zarni (zamii, sn., nj.) kami ko wari ko kari musamman na fitsari, d-d zarni ko zauri. zaro (zaaroo) dubi zara. zartaku (zårtaküu) dubi zato.
- zaukakku (zåukåkkuu,jam.) dubizaukakke. zaulaya (zåulayåa) d-d zolaya.
- zauna (zaunåa, u, fi)(i) dora (fuwaiwaya a kasa ko
- wuri d-dzanna.
- zauna-garinka (zåunå-gårinkå, sn., nj.)sare kafafu da hannuwan mutum ya facfi musamman waien kokawa, d-dzauna-ka-ci-doya.
- zauna-inuwa (zåunå-inuwåa, sn., mc.) wani irin dawa mai gajeren kara da ake shukawa a inuwa zauna-ka-ci-doya (zåunaa-kå-ci-dooyåa, sn., mc.)
- kundukuki. (ii) d-d zauna-garinka.
- zaunanne (zåunannee, sn., nj., mc., zåunanniyaa jam., zåunånnuu) mutumin da ya dade a wuri ko
- zaunanniya (zåunanniyaa, n, mc.) dubi
- zaunannu (zåunånnuu,jam.) dubi zaunanne.
- 60ye kayan sayarwa idan ba ya son ya sayar da su yadda mai kayan daga karshe 7ai sayar wa da dillalin su da araha.
- zaune (zåune, b-fi.) kalma mai nuna kasancewar
- zaunu (zåunu) dubi zauna.
- zaurance (zåuråncee, sn., nj.) salon samfa harshe yadda ba kowa ne zai gane maganar ba, saboda karairayar harshe da ke cikinta an fi yin sa musamman tsakanin samari da 'yammata; mis• libittabhibinaba; watau littafina.
- zaure (zaurée, sn., nj.,jam., zaurukåa) (i) (faki mai kofa biyu wanda ake fara Shiga ta cikinsa kafin a Shiga cikin gida. (ii) dakin hayi.
- zartar da (zartardå, fi.) aiwatar da.
- zarto (zartöo, sn., nj., mc., zartüwaa, jam., zaråataa ko zartunåa) mutum mai kuzari ko gwani ko kwararre a wani abu.
- zarto (zartoö, sn., nj., jam., zartunåa) karfe mai hakora da ake yanka katako da shi.
- zartsi (zartsii, sn., nj.) dancfanon gishiri-gishiri ko kanwa-kanwa da ake ji kamar a ruwan rijiya. zaru (zåaru) dubl zare. . zarufa (zarufå4jam.) dubi zarafi.
- zaruffa (zaruffåa,jam.) dubi zarafi. zaruma (zaarumaa) d-dzaruma. zarumai (zaarümai) d-djarumai. zarurruka (zarurrukåa, jam.) dubi zare. zaruruwa (zaruuruwåa,jam.) dubi zare. zati (zaatil) d-d zaci.
- zato (zåtoo, sn., nj.) tsammani ko rashin tabbatar da shaida kan wani abu, d-dzartaku. zattsi (zattsil) d-dzartsi.
- zau (zau, b-fi.)kalma mai nuna tsananin zafi ko taki zau(fa (zauffåa) d-dmuskuda.
- zaukakke (zåukakkee, sn., nj., mc., zåukakkiyaa jam., zåukåkkuu) bako a wuri ba dan asalin
- zauri (zauril) d-dzarni. zauruka (zaurukåa,jam.) dubizaure.
- zauta (zautå, u, fi.) fusata kan wani abu har a
- dimauce.
- zautara (zautåra) d-d gabtara. zautu (zåutu) dubizauta.
- zauzau (zauzau, b-fi.)kalma mai bayyana tsananin dauruwar abu ko zafifisa.
- zauz_auta (zåuzautå, ce, ci, fi.)matsa ko damu.
- zawal (zåwäl, sn., nj.)gotawar rana daga tsaki)@d-d zawwali.
- zawara (zawåraa, sn., mc., jam., zawaroorii ko zawaraawaa ko zåwåruu) d-dbazawara. zawara (zåwaaråa, sn., mc., jam, zåwåarii ko zåwåaruu) (i) wani irin gishiri na kantu mai sitTar shan wata. (ii) d-d tsinkinragi.
- zawarawa (zawaraawaa,jam.) dubizawara.
- zawarci (zawarcii, sn., nj.)(i) neman auren matar da ta ta6a yin aure. (ii) zaman gida ga matar da ta ta6a yin aure kafin ta sami wani mijin. zawari (zåwåarii, jam) dubi zawara.
- zawaro (zåawaroo, sn., nj.) ki(fan wata karamar ganga da Nufawa kan yi.