Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:Nouns: Difference between revisions

Category page
No edit summary
 
(6 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 1: Line 1:
Suna ko Isimi: Kalma ce da ake amfani da ita wajen ambaton mutane da dabbobi da wurare da abubuwa. Misali, Ibrahim, rago, Kaduna, moda(cup) da sauran wasu.
'''[[suna|Suna]]''' ko '''[[isimi|Isimi]]''': Kalma ce da ake amfani da ita wajen ambaton mutane da dabbobi da wurare da abubuwa. Misali, Ibrahim, rago, Kaduna, moda(cup) da sauran wasu.

Ire-iren Suna (Types of nouns):
Ire-iren Suna (Types of nouns):
Line 10: Line 10:
# Suna na zahiri (concrete noun).
# Suna na zahiri (concrete noun).
#: Misali, kujera, teburi
#: Misali, kujera, teburi
# Suna na Badini ([[Category:Abstract_Nouns]][http://hausadictionary.com/Category:Abstract_Nouns abstract nouns]).
# Suna na Badini ([[:Category:Abstract_Nouns]]).
#: Misali, rad'ad'i, talauci, ilimi
#: Misali, rad'ad'i, talauci, ilimi
# Sunan abubuwan da za a iya kirgawa (countable noun).
# Sunan abubuwan da za a iya kirgawa (countable noun).
Line 18: Line 18:

Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1688103588073382&id=1685995344950873
Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1688103588073382&id=1685995344950873
Duk wata kalma da a ka yi anfani da ita don ambaton wani mutuum, wata dabba, wani wuri, ko wani abu, ita a ke nufi da ‘noun.’
Misali:
# Sunanayen mutane: Muhammad, Adam, Maryam, Isa, John, da dai sauransu.
# Sunanayen dabbobi: Lion (zaki), elephant(giwa), goat (akuya), snake (maciji), da dai sauransu
# Sunayen wurare: Kano, Niger, market (kasuwa), hospital (asibiti), da dai sauransu
# Sunayen ababuwa: tree (bishiya), spoon (cokali), charcoal (gawayi), pen (alkalami/biro), da dai sauransu.
Irin wadannan misalai kusan ba su da iyaka.
Source: https://www.bakandamiya.com/page/turanci-a-saukake/tab/blog/content_id/15
==External Links==
# http://aflang.linguistics.ucla.edu/Hausa/Hausa_online_grammar/Noun%20modifiers/genitives.html

Latest revision as of 23:08, 19 December 2017

Suna ko Isimi: Kalma ce da ake amfani da ita wajen ambaton mutane da dabbobi da wurare da abubuwa. Misali, Ibrahim, rago, Kaduna, moda(cup) da sauran wasu.

Ire-iren Suna (Types of nouns):

  1. Suna na yanka (proper noun).
    Misali, Adamu, Hadiza
  2. Suna na gama-gari(common noun).
    Misali, malami, dalibi, yaro, yarinya
  3. Suna tattarau (collective noun).
    Misali, garke, ayari, rinji
  4. Suna na zahiri (concrete noun).
    Misali, kujera, teburi
  5. Suna na Badini (Category:Abstract_Nouns).
    Misali, rad'ad'i, talauci, ilimi
  6. Sunan abubuwan da za a iya kirgawa (countable noun).
    Misali, takalmi, dutse, fensiri
  7. Sunan abubuwan da ba a iya kirgawa (uncountable noun).
    Misali, ruwa, toka, kasa, gishiri.

Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1688103588073382&id=1685995344950873

Duk wata kalma da a ka yi anfani da ita don ambaton wani mutuum, wata dabba, wani wuri, ko wani abu, ita a ke nufi da ‘noun.’

Misali:

  1. Sunanayen mutane: Muhammad, Adam, Maryam, Isa, John, da dai sauransu.
  2. Sunanayen dabbobi: Lion (zaki), elephant(giwa), goat (akuya), snake (maciji), da dai sauransu
  3. Sunayen wurare: Kano, Niger, market (kasuwa), hospital (asibiti), da dai sauransu
  4. Sunayen ababuwa: tree (bishiya), spoon (cokali), charcoal (gawayi), pen (alkalami/biro), da dai sauransu.

Irin wadannan misalai kusan ba su da iyaka.

Source: https://www.bakandamiya.com/page/turanci-a-saukake/tab/blog/content_id/15

External Links

  1. http://aflang.linguistics.ucla.edu/Hausa/Hausa_online_grammar/Noun%20modifiers/genitives.html

Pages in category "Nouns"

The following 200 pages are in this category, out of 7,673 total.

(previous page) (next page)

1

4

A

(previous page) (next page)