Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Category:Nouns: Difference between revisions

Category page
Created page with "Suna: Kalma ce da ake amfani da ita wajen ambaton mutane da dabbobi da wurare da abubuwa. Misali, Ibrahim, rago, Kaduna, moda(cup) da sauran wasu. Ire-iren Suna (Types of nou..."
 
No edit summary
Line 1: Line 1:
Suna: Kalma ce da ake amfani da ita wajen ambaton mutane da dabbobi da wurare da abubuwa. Misali, Ibrahim, rago, Kaduna, moda(cup) da sauran wasu.
Suna ko Isimi: Kalma ce da ake amfani da ita wajen ambaton mutane da dabbobi da wurare da abubuwa. Misali, Ibrahim, rago, Kaduna, moda(cup) da sauran wasu.


Ire-iren Suna (Types of nouns):
Ire-iren Suna (Types of nouns):

Revision as of 02:35, 14 December 2016

Suna ko Isimi: Kalma ce da ake amfani da ita wajen ambaton mutane da dabbobi da wurare da abubuwa. Misali, Ibrahim, rago, Kaduna, moda(cup) da sauran wasu.

Ire-iren Suna (Types of nouns):

  1. Suna na yanka (proper noun).
    Misali, Adamu, Hadiza
  2. Suna na gama-gari(common noun).
    Misali, malami, dalibi, yaro, yarinya
  3. Suna tattarau (collective noun).
    Misali, garke, ayari, rinji
  4. Suna na zahiri (concrete noun).
    Misali, kujera, teburi
  5. Suna na Badini (abstract nouns).
    Misali, rad'ad'i, talauci, ilimi
  6. Sunan abubuwan da za a iya kirgawa (countable noun).
    Misali, takalmi, dutse, fensiri
  7. Sunan abubuwan da ba a iya kirgawa (uncountable noun).
    Misali, ruwa, toka, kasa, gishiri.

Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1688103588073382&id=1685995344950873

Pages in category "Nouns"

The following 200 pages are in this category, out of 7,703 total.

(previous page) (next page)

1

4

A

(previous page) (next page)