Toggle search
Search
Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/012 cashless countries
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
The
countries
where
cash
is
on
the
verge
of
extinction
[1]
<>
Kasashen
da
tsabar
ku
ɗ
i
ke
dab
da
ɓ
acewa
[2]
#:
My
dad
,
[3]
<>
Mahaifina
[4]
#:
a
former
Wall
Street
trader
always
advised
me
[5]
<>
wani
tsohon
mai
sayar
da
hannayen
jari
ne
kuma
ya
sha
ba
ni
shawarar
cewa
,
[6]
#:
“
cash
is
king
”
and
to
“
hold
on
to
it
”
when
the
economy
gets
tough
.
[7]
<>
ku
ɗ
i
masu
gidan
rana
kuma
in
ri
ƙ
e
su
gamgam
duk
lokacin
da
aka
shiga
wani
mawuyacin
hali
na
tattalin
arziki
.
[8]
#:
I
can
’
t
remember
the
last
time
we
received
a
cash
payment
[9]
<>
Ba
zan
iya
tuna
lokaci
na
ƙ
arshe
da
muka
kar
ɗ
i
tsabar
ku
ɗ
i
ba
wajen
yin
ciniki
.
[10]
#:
But
in
the
Netherlands
,
cash
is
definitely
not
getting
the
royal
treatment
.
[11]
<>
Sai
dai
a
Netherlands
tsabar
ku
ɗ
in
bai
samun
karramawa
kamar
wasu
ƙ
asashe
.
[12]
#:
In
so
many
places
,
[13]
<>
A
wurare
da
dama
[14]
#:
it
has
simply
ceased
to
be
recognised
as
legal
tender
.
[15]
<>
an
ma
daina
amfani
da
tsabar
ku
ɗ
i
wajen
hada
-
hada
.
[16]
#:
More
and
more
Dutch
stores
,
from
upscale
health
-
food
store
Marqt
to
my
local
baker
and
bagel
shop
,
take
pin
—
or
debit
—
cards
exclusively
.
[17]
<>
Shaguna
da
dama
na
ƙ
asar
wa
ɗ
anda
suka
ha
ɗ
a
da
masu
sayar
da
magunguna
da
kayyakin
abinci
har
da
masu
sayar
da
biredi
sun
fi
amfani
da
kati
wajen
cinikayya
.
[18]
#:
Some
retailers
[19]
<>
Wasu
ƙ
ananan
'
yan
kasuwa
[20]
#:
even
describe
going
cash
-
free
as
“
cleaner
”
or
“
safer
”.
[21]
<>
har
su
kan
bayyana
cewa
rashin
amfani
da
tsabar
ku
ɗ
i
yana
da
tsafta
kuma
ya
fi
inganci
.
[22]
#:
Tucking
my
debit
card
firmly
away
,
[23]
<>
Na
ri
ƙ
e
katin
banki
na
gam
-
gam
,
[24]
#:
I
decide
to
see
how
far
a
bundle
of
cash
will
get
me
.
[25]
<>
sai
na
yanke
shawarar
ganin
ko
zuwa
wane
tsawon
lokaci
ne
tsabar
ku
ɗ
i
da
nake
da
su
za
su
ishe
ni
.
[26]
#:
Not
far
.
The
big
-
ticket
items
are
strictly
cashless
affairs
:
my
rent
and
my
telephone
bill
among
them
.
[27]
<>
Basu
kai
ni
ko
ina
ba
.
Domin
tuni
aka
daina
amfani
da
tsabar
ku
ɗ
i
wajen
sayen
tikiti
da
biyan
ku
ɗ
in
haya
dana
wayar
salula
da
sauran
su
.
[28]
#:
I
meet
with
baffled
expressions
and
some
resistance
. “
I
can
’
t
remember
the
last
time
we
received
a
cash
payment
,”
says
Marielle
Groentjes
,
an
administrator
with
the
company
that
manages
my
apartment
,
Hoen
Property
Management
BV
,
and
has
worked
there
for
a
decade
.
[29]
<>
Lamarin
ya
yi
matu
ƙ
ar
bani
mamaki
lokacin
da
Marielle
Groentjes
wanda
ke
kamfanin
dake
kula
da
gidan
da
nake
zaune
ya
shaida
min
cewa
"
ba
zan
iya
tuna
lokaci
na
ƙ
arshe
da
mu
ka
karbi
tsabar
ku
ɗ
i
wajen
ciniki
ba
",
kuma
an
da
ɗ
e
da
kamfanin
Hoen
Property
Management
BV
.
[30]
#:
“
We
don
’
t
like
cash
in
the
office
,
[31]
<>
Bama
son
tsabar
ku
ɗ
i
a
ofishin
mu
[32]
#:
we
don
’
t
have
a
safe
,
[33]
<>
ba
mu
da
wurin
ajiya
ku
ɗ
i
[34]
#:
and
banks
charge
you
for
depositing
it
.”
[35]
<>
kuma
bankuna
suna
cajin
mu
wasu
ku
ɗ
a
ɗ
e
idan
muka
kai
ajiyar
tsabar
ku
ɗ
i
.
[36]
#:
I
can
’
t
even
use
my
euros
to
pay
for
parking
in
much
of
the
city
[37]
<>
Ba
zan
ma
iya
amfani
da
ku
ɗ
in
Euro
ba
wajen
biyan
ku
ɗ
in
da
ake
caji
na
ajiye
mota
a
wurare
da
dama
a
cikin
birni
.
[38]
#:
But
it
’
s
the
smaller
items
that
are
giving
me
the
biggest
headaches
.
[39]
<>
Amma
kuma
abun
takaici
shine
wasu
ƙ
ananan
abubuwa
su
suka
zama
matsala
ta
,
[40]
#:
Not
only
can
I
not
buy
my
organic
produce
at
Marqt
,
[41]
<>
domin
kuwa
ba
zan
iya
sayen
su
ba
.
[42]
#:
but
I
am
forced
to
wait
in
long
cash
-
only
lines
at
the
supermarket
[43]
<>
Tilas
sai
dai
in
bi
dogon
layi
na
masu
biya
da
tsabar
ku
ɗ
i
bayan
sayen
kayayyaki
,
[44]
#:
while
I
watch
those
with
debit
cards
quickly
pay
up
and
make
it
home
for
dinner
.
[45]
<>
yayin
da
na
ke
kallon
masu
amfani
da
kati
suna
ta
wuce
ni
a
tsanake
har
ma
za
su
iya
isa
gida
don
cin
abincin
dare
.
[46]
#:
When
I
try
to
buy
a
tuna
sandwich
at
Dutch
bakery
chain
Vlaams
Broodhuys
,
my
cash
is
rejected
.
[47]
<>
A
lokacin
da
na
yi
ƙ
okarin
sayen
biredin
da
ake
ha
ɗ
awa
da
kifin
gongoni
a
wani
gidan
biredi
mai
suna
Vlaams
Broodhuys
,
an
ma
ƙ
i
kar
ɓ
ar
ku
ɗ
i
na
.
[48]
#:
I
can
’
t
even
use
my
euros
to
pay
for
parking
in
much
of
the
city
.
[49]
<>
Ba
zan
ma
iya
amfani
da
ku
ɗ
in
Euro
ba
domin
biyan
ku
ɗ
in
ajiye
mota
a
wurare
da
dama
a
cikin
birni
[50]
#:
“
Cash
is
a
dinosaur
,
but
it
will
stay
,”
says
Michiel
van
Doeveren
,
[51]
<>
Tsabar
ku
ɗ
i
sun
zama
tamkar
kaya
ne
,
in
ji
Michiel
van
Doeveren
,
[52]
#:
a
senior
policy
advisor
at
the
Dutch
central
bank
,
DNB
(
De
Nederlandsche
Bank
).
[53]
<>
wani
babban
mai
bada
shawara
a
babban
bankin
ƙ
asar
.
[54]
#:
But
he
points
out
it
'
s
the
logistics
that
make
handling
cash
expensive
[55]
<>
Sai
dai
ya
lura
cewa
matsalar
zirga
-
zirga
ita
ce
ta
haddasa
amfani
da
tsabar
ku
ɗ
i
ya
ke
da
tsada
.
[56]
#:
(
it
must
be
transported
,
guarded
,
tallied
and
registered
)
versus
the
ease
of
electronic
payments
.
[57]
<>
Ya
ce
yana
da
muhimmanci
a
ƙ
ara
ƙ
arfafa
amfani
hanyar
ciniki
ta
internet
saboda
muna
son
ƙ
arfafa
ingantaccen
tsarin
biyan
ku
ɗ
a
ɗ
e
.
[58]
#:
“
It
’
s
important
that
the
electronic
economy
increases
.
We
want
to
foster
more
efficient
payments
.”
[59]
<>
Tilas
a
kwashe
su
kuma
a
ri
ƙ
a
gadin
su
har
ma
sai
an
yi
musu
rijista
,
maimakon
amfani
da
kati
.
[60]
#:
Even
homeless
magazine
vendors
accept
card
and
mobile
payments
these
days
[61]
<>
Hatta
ma
masu
sayar
da
jaridu
da
mujallu
suna
amfani
da
kati
wajen
ciniki
a
'
yan
kwanakin
nan
.
[62]
#:
How
to
make
money
[63]
<>
Yadda
zaka
nemi
ku
ɗ
i
[64]
#:
Electronic
payments
in
the
Netherlands
’
shops
and
supermarkets
overtook
cash
payments
for
the
first
time
in
2015
by
a
narrow
margin
:
[65]
<>
Tsarin
ciniki
ta
Internet
a
manya
da
ƙ
ananan
shuguna
a
Netherlands
sun
zarta
yawan
amfani
da
tsabar
ku
ɗ
i
a
karon
farko
a
2015
da
ɗ
an
ƙ
aramin
tazara
:
[66]
#:
50
%
debit
cards
while
49
.
5
%
were
paid
for
in
cash
the
remaining
0
.
5
%
were
credit
card
-
payments
.
[67]
<>
Kashi
50
cikin
100
na
jama
'
a
suna
amfani
da
kati
yayin
da
kashi
49
.
5
ke
amfani
da
hanyar
biyan
tsabar
ku
ɗ
i
sai
kuma
kashi
0
.
5
dake
cinikin
bashi
.
[68]
#:
There
’
s
a
movement
afoot
by
a
coalition
of
Dutch
banks
and
retailers
that
want
that
ratio
to
increase
to
60
%
electronic
payment
versus
40
%
hard
currency
by
2018
.
[69]
<>
Kuma
gamayyar
bankunan
ƙ
asar
da
ƙ
ananan
'
yan
kasuwa
na
son
a
ƙ
ara
yawan
amfani
da
kati
wajen
cinikayya
zuwa
kashi
60
yayin
da
amfani
da
takardun
ku
ɗ
i
ya
zama
kashi
40
nan
da
shekarar
2018
.
[70]
#:
They
say
cashless
payments
are
cheaper
,
safer
and
more
convenient
.
[71]
<>
A
cewar
su
,
rashin
amfani
da
tsabar
ku
ɗ
i
wajen
cinikayya
ya
fi
sau
ƙ
i
da
kuma
rashin
hadari
.
[72]
#:
Like
the
Netherlands
and
its
Scandinavian
neighbours
,
Sweden
is
among
the
front
-
runners
in
the
race
to
eradicate
cash
.
[73]
<>
Kamar
dai
ƙ
asar
Netherlands
wasu
ƙ
asashe
dake
ma
ƙ
wabtaka
da
ƙ
asar
kamar
Sweden
na
sahun
gaba
wajen
kawadda
amfani
da
tsabar
ku
ɗ
i
wajen
kasuwanci
,
[74]
#:
But
not
everyone
is
welcoming
.
For
small
businesses
,
it
costs
so
much
money
to
put
cash
in
the
bank
[75]
<>
amma
kuma
ba
duk
'
yan
ƙ
asar
ne
su
ka
yi
maraba
da
hakan
ba
.
[76]
#:
“
It
’
s
a
very
big
problem
.
[77]
<>
Wannan
babbar
matsala
ce
,
[78]
#:
For
small
businesses
,
[79]
<>
saboda
ga
ƙ
ananan
'
yan
kasuwa
,
[80]
#:
it
costs
so
much
money
to
put
cash
in
the
bank
,”
[81]
<>
yana
da
tsadar
gaske
ka
ajiye
tsabar
ku
ɗ
i
a
bankuna
,"
[82]
#:
says
Guido
Carinci
,
chairman
of
small
business
association
,
TOMER
.
[83]
<>
in
ji
Guido
Carinci
,
shugaban
ƙ
ungiyar
ƙ
ananan
'
yan
kasuwa
wato
TOMER
.
[84]
#:
Carinci
,
describes
the
situation
as
“
awful
,”
[85]
<>
Mr
Carinci
,
ya
ce
halin
da
ake
ciki
ya
yi
matu
ƙ
ar
muni
,
[86]
#:
saying
he
has
to
pay
a
fee
of
300
Swedish
kronas
(
about
$
35
)
every
month
to
a
company
that
is
then
able
to
deposit
cash
into
his
bank
account
.
[87]
<>
inda
ya
ce
sai
ya
biya
300
na
ku
ɗ
in
Sweden
wato
kronas
(
kimanin
dala
$
35
)
a
kowane
wata
ga
wani
kamfani
da
ke
iya
kai
ajiyar
tsabar
ku
ɗ
i
a
asusun
ajiya
a
bankuna
.
[88]
#:
It
all
comes
down
to
profit
margins
.
[89]
<>
Wannan
ya
danganta
ne
ga
batun
ribar
da
ake
samu
.
[90]
#:
Swedish
banks
,
he
says
,
profit
handsomely
from
charging
transaction
fees
to
retailers
for
card
payments
,
[91]
<>
Bankunan
Sweden
sun
ce
ribar
da
ake
samu
wajen
cajin
ku
ɗ
a
ɗ
e
ga
ƙ
ananan
'
yan
kasuwa
domin
yin
ciniki
ta
hanyar
amfani
da
kati
[92]
#:
amounting
to
millions
of
kronas
annually
for
the
banks
,
[93]
<>
ya
kai
miliyoyin
kronas
(
wato
sunan
ku
ɗ
in
kasar
)
a
duk
shekara
ga
bankunan
,
[94]
#:
whereas
there
is
no
revenue
generated
on
cash
.
[95]
<>
sa
ɓ
anin
yadda
ba
'
a
samun
komai
wajen
amfani
da
tsabar
ku
ɗ
i
.
[96]
#:
This
leaves
banks
little
incentive
to
accept
currency
.
[97]
<>
Wannan
ya
sa
bankuna
ba
su
da
za
ɓ
i
kan
batun
amsar
tsabar
ku
ɗ
i
.
[98]
#:
Citing
the
high
costs
of
handling
cash
and
security
concerns
,
[99]
<>
Yayin
da
ake
danganta
tsadar
jigila
da
kuma
tsaro
wajen
amfani
da
tsabar
ku
ɗ
i
,
[100]
#:
many
Swedish
stores
have
already
abandoned
their
cash
tills
,
including
telecommunications
giant
Telia
Company
,
whose
86
shops
nationwide
stopped
accepting
cash
in
2013
.
[101]
<>
yan
kasar
Sweden
da
dama
tuni
suka
ƙ
auracewa
yin
hakan
wa
ɗ
anda
suka
ha
ɗ
a
da
katafaren
kamfanin
sadarwa
na
kasar
Telia
da
tuni
ƙ
ananan
shagunan
kamfanin
suka
daina
karbar
tsabar
kudi
tun
daga
2013
.
[102]
#:
The
country
’
s
buses
haven
’
t
accepted
currency
from
passengers
for
years
,
[103]
<>
Motocin
safa
na
ƙ
asar
ma
sun
daina
karbar
tsabar
ku
ɗ
i
a
hannun
fasinjoji
fiye
da
shekaru
,
[104]
#:
and
even
homeless
magazine
vendors
accept
card
and
mobile
payments
these
days
.
[105]
<>
kai
hatta
wasu
masu
sayar
da
mujallu
suna
amfani
da
kati
wajen
hada
hada
a
'
yan
kwanakin
nan
.
[106]
#:
The
problem
has
become
so
bad
that
many
of
Sweden
’
s
residents
,
[107]
<>
Sai
dai
matsalar
ta
yi
yawa
har
ta
kai
mazauna
ƙ
asar
[108]
#:
facing
the
dilemma
of
what
to
do
with
piles
of
cash
that
banks
don
’
t
want
,
[109]
<>
sun
rasa
yadda
za
su
yi
da
tarin
takardun
ku
ɗ
i
da
bankuna
ba
sa
so
,
[110]
#:
are
even
resorting
to
“
hiding
it
in
the
microwave
,”
[111]
<>
inda
wasu
ke
ajiye
takardun
ku
ɗ
i
a
na
'
urar
da
ake
ɗ
umama
abinci
,
[112]
#:
according
to
Bj
ö
rn
Eriksson
,
[113]
<>
a
cewar
Bj
ö
rn
Eriksson
,
[114]
#:
head
of
security
industry
alliance
S
ä
kerhetsbranschen
.
[115]
<>
shugaban
gamayyar
kamfanonin
dake
samar
da
tsaro
wato
S
ä
kerhetsbranschen
.
[116]
#:
Cultural
ties
[117]
<>
Ala
ƙ
ar
al
'
adu
[118]
#:
Attitudes
,
however
,
vary
significantly
within
Europe
and
globally
.
[119]
<>
Akwai
sa
ɓ
annin
ra
'
ayi
a
tsakanin
nahiyar
turai
dama
duniya
baki
ɗ
aya
.
[120]
#:
Some
cultures
are
still
deeply
reluctant
to
give
cash
up
,
[121]
<>
Wasu
al
'
adu
basa
son
rabuwa
da
tsabar
ku
ɗ
i
,
[122]
#:
including
Germany
,
whose
consumers
believe
,
according
to
a
recent
study
by
the
country
’
s
central
bank
,
[123]
<>
kamar
al
'
ummar
Jamus
wa
ɗ
anda
sakamakon
wani
bincike
na
baya
bayan
nan
da
babban
bankin
ƙ
asar
ya
gudanar
ya
nuna
cewa
,
[124]
#:
that
using
cash
gives
them
better
control
over
their
spending
.
[125]
<>
wasu
jama
'
a
sun
fi
son
a
basu
tsabar
ku
ɗ
i
wanda
hakan
ya
ke
basu
damar
iya
ta
ƙ
aita
ku
ɗ
in
da
za
su
kashe
.
[126]
#:
In
Europe
’
s
economic
superpower
,
more
than
75
%
of
payments
are
still
made
in
cash
.
[127]
<>
A
nahiyar
turai
musamman
ƙ
asashen
masu
ƙ
arfin
tattalin
arziki
,
har
yanzu
fiye
da
kashi
75
cikin
100
na
cinikayya
ana
yin
su
ne
da
tsabar
ku
ɗ
i
.
[128]
#:
In
Italy
,
where
the
cash
culture
runs
deep
,
that
number
jumps
to
83
%.
[129]
<>
Misali
a
ƙ
asar
Italiya
,
inda
dabi
'
ar
amfani
da
tsabar
ku
ɗ
i
ta
mamaye
ko
ina
,
adadin
masu
son
amfani
da
tsabar
ku
ɗ
in
ya
kai
kashi
83
cikin
100
.
[130]
#:
Advances
in
mobile
technology
have
seen
banks
leapfrog
cash
payments
in
some
countries
in
Africa
.
[131]
<>
Cigaban
fasahar
da
aka
samu
wajen
amfani
da
wayar
salula
ya
sa
bankuna
da
dama
sun
karkata
wajen
ta
ƙ
aita
amfani
da
tsabar
ku
ɗ
i
a
wasu
ƙ
asashen
Afrika
.
[132]
#:
In
Kenya
and
in
Tanzania
,
for
instance
,
the
cashless
mobile
-
banking
-
system
M
-
Pesa
[133]
<>
Misali
,
a
ƙ
asashe
kamar
Kenya
da
Tanzania
tsarin
amfani
da
wayar
salula
wajen
hada
-
hada
da
bankuna
wato
M
-
Pesa
[134]
#:
means
millions
of
people
now
pay
bills
,
[135]
<>
na
nufin
miliyoyin
mutane
yanzu
suna
biyan
ku
ɗ
in
haya
ko
na
ababen
more
rayuwa
[136]
#:
collect
salaries
,
[137]
<>
da
karbar
albashi
,
[138]
#:
buy
livestock
[139]
<>
da
sayen
dabbobi
kai
[140]
#:
and
even
conduct
small
transactions
at
local
markets
via
accounts
on
their
mobile
phones
.
[141]
<>
har
ma
gudanar
da
wasu
ƙ
ananan
ciniki
a
wasu
kasuwanni
ta
hanyar
amfani
da
asusun
ajiyar
su
na
banki
dake
wayar
salular
su
.
[142]
Last modified
21 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
The countries where cash is on the verge of extinction [1] <> Kasashen da tsabar kuɗi ke dab da ɓacewa [2]
2
#:
My dad, [3] <> Mahaifina [4]
3
#:
a former Wall Street trader always advised me [5] <> wani tsohon mai sayar da hannayen jari ne kuma ya sha ba ni shawarar cewa, [6]
4
#:
“cash is king” and to “hold on to it” when the economy gets tough. [7] <> kuɗi masu gidan rana kuma in riƙe su gamgam duk lokacin da aka shiga wani mawuyacin hali na tattalin arziki. [8]
5
#:
I can’t remember the last time we received a cash payment [9] <> Ba zan iya tuna lokaci na ƙarshe da muka karɗi tsabar kuɗi ba wajen yin ciniki. [10]
6
#:
But in the Netherlands, cash is definitely not getting the royal treatment. [11] <> Sai dai a Netherlands tsabar kuɗin bai samun karramawa kamar wasu ƙasashe. [12]
7
#:
In so many places, [13] <> A wurare da dama [14]
8
#:
it has simply ceased to be recognised as legal tender. [15] <> an ma daina amfani da tsabar kuɗi wajen hada-hada. [16]
9
#:
More and more Dutch stores, from upscale health-food store Marqt to my local baker and bagel shop, take pin — or debit — cards exclusively. [17] <> Shaguna da dama na ƙasar waɗanda suka haɗa da masu sayar da magunguna da kayyakin abinci har da masu sayar da biredi sun fi amfani da kati wajen cinikayya. [18]
10
#:
Some retailers [19] <> Wasu ƙananan 'yan kasuwa [20]
11
#:
even describe going cash-free as “cleaner” or “safer”. [21] <> har su kan bayyana cewa rashin amfani da tsabar kuɗi yana da tsafta kuma ya fi inganci. [22]
12
#:
Tucking my debit card firmly away, [23] <> Na riƙe katin banki na gam-gam, [24]
13
#:
I decide to see how far a bundle of cash will get me. [25] <> sai na yanke shawarar ganin ko zuwa wane tsawon lokaci ne tsabar kuɗi da nake da su za su ishe ni. [26]
14
#:
Not far. The big-ticket items are strictly cashless affairs: my rent and my telephone bill among them. [27] <> Basu kai ni ko ina ba. Domin tuni aka daina amfani da tsabar kuɗi wajen sayen tikiti da biyan kuɗin haya dana wayar salula da sauran su. [28]
15
#:
I meet with baffled expressions and some resistance. “I can’t remember the last time we received a cash payment,” says Marielle Groentjes, an administrator with the company that manages my apartment, Hoen Property Management BV, and has worked there for a decade. [29] <> Lamarin ya yi matuƙar bani mamaki lokacin da Marielle Groentjes wanda ke kamfanin dake kula da gidan da nake zaune ya shaida min cewa "ba zan iya tuna lokaci na ƙarshe da mu ka karbi tsabar kuɗi wajen ciniki ba", kuma an daɗe da kamfanin Hoen Property Management BV. [30]
16
#:
“We don’t like cash in the office, [31] <> Bama son tsabar kuɗi a ofishin mu [32]
17
#:
we don’t have a safe, [33] <> ba mu da wurin ajiya kuɗi [34]
18
#:
and banks charge you for depositing it.” [35] <> kuma bankuna suna cajin mu wasu kuɗaɗe idan muka kai ajiyar tsabar kuɗi. [36]
19
#:
I can’t even use my euros to pay for parking in much of the city [37] <> Ba zan ma iya amfani da kuɗin Euro ba wajen biyan kuɗin da ake caji na ajiye mota a wurare da dama a cikin birni. [38]
20
#:
But it’s the smaller items that are giving me the biggest headaches. [39] <> Amma kuma abun takaici shine wasu ƙananan abubuwa su suka zama matsala ta, [40]
21
#:
Not only can I not buy my organic produce at Marqt, [41] <> domin kuwa ba zan iya sayen su ba. [42]
22
#:
but I am forced to wait in long cash-only lines at the supermarket [43] <> Tilas sai dai in bi dogon layi na masu biya da tsabar kuɗi bayan sayen kayayyaki, [44]
23
#:
while I watch those with debit cards quickly pay up and make it home for dinner. [45] <> yayin da na ke kallon masu amfani da kati suna ta wuce ni a tsanake har ma za su iya isa gida don cin abincin dare. [46]
24
#:
When I try to buy a tuna sandwich at Dutch bakery chain Vlaams Broodhuys, my cash is rejected. [47] <> A lokacin da na yi ƙokarin sayen biredin da ake haɗawa da kifin gongoni a wani gidan biredi mai suna Vlaams Broodhuys, an ma ƙi karɓar kuɗi na. [48]
25
#:
I can’t even use my euros to pay for parking in much of the city. [49] <> Ba zan ma iya amfani da kuɗin Euro ba domin biyan kuɗin ajiye mota a wurare da dama a cikin birni [50]
26
#:
“Cash is a dinosaur, but it will stay,” says Michiel van Doeveren, [51] <> Tsabar kuɗi sun zama tamkar kaya ne, in ji Michiel van Doeveren, [52]
27
#:
a senior policy advisor at the Dutch central bank, DNB (De Nederlandsche Bank). [53] <> wani babban mai bada shawara a babban bankin ƙasar. [54]
28
#:
But he points out it's the logistics that make handling cash expensive [55] <> Sai dai ya lura cewa matsalar zirga-zirga ita ce ta haddasa amfani da tsabar kuɗi ya ke da tsada. [56]
29
#:
(it must be transported, guarded, tallied and registered) versus the ease of electronic payments. [57] <> Ya ce yana da muhimmanci a ƙara ƙarfafa amfani hanyar ciniki ta internet saboda muna son ƙarfafa ingantaccen tsarin biyan kuɗaɗe. [58]
30
#:
“It’s important that the electronic economy increases. We want to foster more efficient payments.” [59] <> Tilas a kwashe su kuma a riƙa gadin su har ma sai an yi musu rijista, maimakon amfani da kati. [60]
31
#:
Even homeless magazine vendors accept card and mobile payments these days [61] <> Hatta ma masu sayar da jaridu da mujallu suna amfani da kati wajen ciniki a 'yan kwanakin nan. [62]
32
#:
How to make money [63] <> Yadda zaka nemi kuɗi [64]
33
#:
Electronic payments in the Netherlands’ shops and supermarkets overtook cash payments for the first time in 2015 by a narrow margin: [65] <> Tsarin ciniki ta Internet a manya da ƙananan shuguna a Netherlands sun zarta yawan amfani da tsabar kuɗi a karon farko a 2015 da ɗan ƙaramin tazara: [66]
34
#:
50% debit cards while 49.5% were paid for in cash the remaining 0.5% were credit card-payments. [67] <> Kashi 50 cikin 100 na jama'a suna amfani da kati yayin da kashi 49.5 ke amfani da hanyar biyan tsabar kuɗi sai kuma kashi 0.5 dake cinikin bashi. [68]
35
#:
There’s a movement afoot by a coalition of Dutch banks and retailers that want that ratio to increase to 60% electronic payment versus 40% hard currency by 2018. [69] <> Kuma gamayyar bankunan ƙasar da ƙananan 'yan kasuwa na son a ƙara yawan amfani da kati wajen cinikayya zuwa kashi 60 yayin da amfani da takardun kuɗi ya zama kashi 40 nan da shekarar 2018. [70]
36
#:
They say cashless payments are cheaper, safer and more convenient. [71] <> A cewar su, rashin amfani da tsabar kuɗi wajen cinikayya ya fi sauƙi da kuma rashin hadari . [72]
37
#:
Like the Netherlands and its Scandinavian neighbours, Sweden is among the front-runners in the race to eradicate cash. [73] <> Kamar dai ƙasar Netherlands wasu ƙasashe dake maƙwabtaka da ƙasar kamar Sweden na sahun gaba wajen kawadda amfani da tsabar kuɗi wajen kasuwanci, [74]
38
#:
But not everyone is welcoming. For small businesses, it costs so much money to put cash in the bank [75] <> amma kuma ba duk 'yan ƙasar ne su ka yi maraba da hakan ba. [76]
39
#:
“It’s a very big problem. [77] <> Wannan babbar matsala ce, [78]
40
#:
For small businesses, [79] <> saboda ga ƙananan 'yan kasuwa, [80]
41
#:
it costs so much money to put cash in the bank,” [81] <> yana da tsadar gaske ka ajiye tsabar kuɗi a bankuna," [82]
42
#:
says Guido Carinci, chairman of small business association, TOMER. [83] <> in ji Guido Carinci, shugaban ƙungiyar ƙananan 'yan kasuwa wato TOMER. [84]
43
#:
Carinci, describes the situation as “awful,” [85] <> Mr Carinci, ya ce halin da ake ciki ya yi matuƙar muni, [86]
44
#:
saying he has to pay a fee of 300 Swedish kronas (about $35) every month to a company that is then able to deposit cash into his bank account. [87] <> inda ya ce sai ya biya 300 na kuɗin Sweden wato kronas (kimanin dala $35) a kowane wata ga wani kamfani da ke iya kai ajiyar tsabar kuɗi a asusun ajiya a bankuna. [88]
45
#:
It all comes down to profit margins. [89] <> Wannan ya danganta ne ga batun ribar da ake samu. [90]
46
#:
Swedish banks, he says, profit handsomely from charging transaction fees to retailers for card payments, [91] <> Bankunan Sweden sun ce ribar da ake samu wajen cajin kuɗaɗe ga ƙananan 'yan kasuwa domin yin ciniki ta hanyar amfani da kati [92]
47
#:
amounting to millions of kronas annually for the banks, [93] <> ya kai miliyoyin kronas (wato sunan kuɗin kasar) a duk shekara ga bankunan, [94]
48
#:
whereas there is no revenue generated on cash. [95] <> saɓanin yadda ba'a samun komai wajen amfani da tsabar kuɗi. [96]
49
#:
This leaves banks little incentive to accept currency. [97] <> Wannan ya sa bankuna ba su da zaɓi kan batun amsar tsabar kuɗi. [98]
50
#:
Citing the high costs of handling cash and security concerns, [99] <> Yayin da ake danganta tsadar jigila da kuma tsaro wajen amfani da tsabar kuɗi, [100]
51
#:
many Swedish stores have already abandoned their cash tills, including telecommunications giant Telia Company, whose 86 shops nationwide stopped accepting cash in 2013. [101] <> yan kasar Sweden da dama tuni suka ƙauracewa yin hakan waɗanda suka haɗa da katafaren kamfanin sadarwa na kasar Telia da tuni ƙananan shagunan kamfanin suka daina karbar tsabar kudi tun daga 2013. [102]
52
#:
The country’s buses haven’t accepted currency from passengers for years, [103] <> Motocin safa na ƙasar ma sun daina karbar tsabar kuɗi a hannun fasinjoji fiye da shekaru, [104]
53
#:
and even homeless magazine vendors accept card and mobile payments these days. [105] <> kai hatta wasu masu sayar da mujallu suna amfani da kati wajen hada hada a 'yan kwanakin nan. [106]
54
#:
The problem has become so bad that many of Sweden’s residents, [107] <> Sai dai matsalar ta yi yawa har ta kai mazauna ƙasar [108]
55
#:
facing the dilemma of what to do with piles of cash that banks don’t want, [109] <> sun rasa yadda za su yi da tarin takardun kuɗi da bankuna ba sa so, [110]
56
#:
are even resorting to “hiding it in the microwave,” [111] <> inda wasu ke ajiye takardun kuɗi a na'urar da ake ɗumama abinci, [112]
57
#:
according to Björn Eriksson, [113] <> a cewar Björn Eriksson, [114]
58
#:
head of security industry alliance Säkerhetsbranschen. [115] <> shugaban gamayyar kamfanonin dake samar da tsaro wato Säkerhetsbranschen. [116]
59
#:
Cultural ties [117] <> Alaƙar al'adu [118]
60
#:
Attitudes, however, vary significantly within Europe and globally. [119] <> Akwai saɓannin ra'ayi a tsakanin nahiyar turai dama duniya baki ɗaya. [120]
61
#:
Some cultures are still deeply reluctant to give cash up, [121] <> Wasu al'adu basa son rabuwa da tsabar kuɗi, [122]
62
#:
including Germany, whose consumers believe, according to a recent study by the country’s central bank, [123] <> kamar al'ummar Jamus waɗanda sakamakon wani bincike na baya bayan nan da babban bankin ƙasar ya gudanar ya nuna cewa, [124]
63
#:
that using cash gives them better control over their spending. [125] <> wasu jama'a sun fi son a basu tsabar kuɗi wanda hakan ya ke basu damar iya taƙaita kuɗin da za su kashe. [126]
64
#:
In Europe’s economic superpower, more than 75% of payments are still made in cash. [127] <> A nahiyar turai musamman ƙasashen masu ƙarfin tattalin arziki, har yanzu fiye da kashi 75 cikin 100 na cinikayya ana yin su ne da tsabar kuɗi. [128]
65
#:
In Italy, where the cash culture runs deep, that number jumps to 83%. [129] <> Misali a ƙasar Italiya, inda dabi'ar amfani da tsabar kuɗi ta mamaye ko ina, adadin masu son amfani da tsabar kuɗin ya kai kashi 83 cikin 100. [130]
66
#:
Advances in mobile technology have seen banks leapfrog cash payments in some countries in Africa. [131] <> Cigaban fasahar da aka samu wajen amfani da wayar salula ya sa bankuna da dama sun karkata wajen taƙaita amfani da tsabar kuɗi a wasu ƙasashen Afrika. [132]
67
#:
In Kenya and in Tanzania, for instance, the cashless mobile-banking-system M-Pesa [133] <> Misali, a ƙasashe kamar Kenya da Tanzania tsarin amfani da wayar salula wajen hada-hada da bankuna wato M-Pesa [134]
68
#:
means millions of people now pay bills, [135] <> na nufin miliyoyin mutane yanzu suna biyan kuɗin haya ko na ababen more rayuwa [136]
69
#:
collect salaries, [137] <> da karbar albashi, [138]
70
#:
buy livestock [139] <> da sayen dabbobi kai [140]
71
#:
and even conduct small transactions at local markets via accounts on their mobile phones. [141] <> har ma gudanar da wasu ƙananan ciniki a wasu kasuwanni ta hanyar amfani da asusun ajiyar su na banki dake wayar salular su. [142]