More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
__TOC__ | |||
== TICO-19 Terminologies | [“Translation Initiative for COVID-19”] [https://tico-19.github.io/] [https://docs.google.com/spreadsheets/d/1q2movP36Bm4g577zYOVCHEEwqBxgEy8Czjf9WsLGYwA/edit#gid=1420294289]== | == TICO-19 Terminologies | [“Translation Initiative for COVID-19”] [https://tico-19.github.io/] [https://docs.google.com/spreadsheets/d/1q2movP36Bm4g577zYOVCHEEwqBxgEy8Czjf9WsLGYwA/edit#gid=1420294289]== | ||
sourceString <> targetString | sourceString <> targetString | ||
Line 611: | Line 612: | ||
# [[zoonotic]] [[disease]] <> [[cutar]] [[dabbobi]] [[zuwa]] [[ɗan]] [[adam]] | # [[zoonotic]] [[disease]] <> [[cutar]] [[dabbobi]] [[zuwa]] [[ɗan]] [[adam]] | ||
# [[zoonotic]] [[virus]] <> [[ƙwayar]] [[cutar]] [[dabbobi]] [[zuwa]] [[ɗan]] [[adam]] | # [[zoonotic]] [[virus]] <> [[ƙwayar]] [[cutar]] [[dabbobi]] [[zuwa]] [[ɗan]] [[adam]] | ||
== Jump to the pages in category "TICO-19 Termbase" = | |||
[[Category:TODO]] | [[Category:TODO]] |
Revision as of 09:28, 2 December 2020
TICO-19 Terminologies | [“Translation Initiative for COVID-19”] [1] [2]
sourceString <> targetString
- 14 days in isolation <> kwanaki 14 a killace
- 14 days quarantine <> kebe masu ciwo na kwanaki 14
- 1918 flu <> muran 1918
- 2019 coronavirus <> 2019 cutar coronavirus
- 2019 novel coronavirus <> sabuwar cutar coronavirus ta 2019
- 2019-nCoV <> 2019-nCoV
- 2020 coronavirus <> cutar coronavirus ta 2020
- 2020 novel coronavirus <> sabuwar cutar coronavirus ta 2020
- about coronavirus <> game da cutar coronavirus
- acute bronchitis <> cutar hunhu mai tsanani
- acute respiratory disease <> cutar numfashi
- acute respiratory distress syndrome <> cutar da ke kama nufashi
- advanced hand sanitizer <> babban man tsabtace hannu
- Affected by coronavirus <> Wanda coronavirus ta kama
- after exposure <> bayan ta bayyana
- After the epidemic <> Bayan annobar
- After the outbreak <> Bayan ɓarkewar cuta
- AIDS <> AIDS
- airborne droplets <> digon ruwa na iska
- airborne virus <> kwayar cuta mai bin iska
- airway <> hanyar iska
- alcohol based hand sanitizer <> man tsabtace hannu mai dauke da sinadari
- alcohol hand sanitizer <> man tsabtace hannu mai sinadari
- alcohol-based <> tushen barasa
- alcohol-based hand rub <> abin goge hannu na tushen barasa
- alcohol-based hand sanitizer <> man tsabtace hannu mai sanadari
- alcohol-based hand sanitizer <> sinadarin hana kamuwa da cuta ta hannu na tushen barasa
- alveolar disease <> cutar hanyar iska
- an epidemic <> annoba
- annual flu <> mura na shekara
- Anti-Corona virus spray <> Maganin ƙwayar cutar corona na fesawa
- anti-inflammatory drug <> magani mai hana kumburi
- antibacterial hand sanitizer <> maganin bakteriya na man tsabtace hannu
- antiviral drug <> maganin kankanuwar kwayar cuta
- antiviral treatment <> hanyoyin jinyar kankanuwar kwayar cuta
- ARDS <> ARDS
- assay <> gwajin karfe
- asymptomatic <> wanda ba alama
- avian flu <> muran tsuntsaye
- avoid exposure <> kauce ma bayyana
- be infected <> kamuwa
- Beware of coronavirus <> Hattara da cutar coronavirus
- bilateral interstitial pneumonia <> cutar huhu ta namoniya
- Black Plague <> annobar cuta ta bakin mutum
- blood pressure <> hawan jini
- body fluid <> ruwan jiki
- breathing <> numfashi
- bubonic plague <> annobar cuta ta bubonic
- c19 <> c19
- case fatality rate <> yawan adadin mutuwa
- causative agent <> musabbabin wakili
- CDC <> CDC
- CDC <> CDC
- Center for Disease Control <> Cibiyar Kula da Cututtuka
- chemical disinfection <> sinadarin ma’adanin kimiya dake kashe kwayoyin cuta
- chest x-ray <> hoton kirji
- chronic respiratory disease <> cutar numfashi mai tsawo
- clinical diagnosis <> gano musabbabin faruwan cuta a asibiti
- clinical trial <> gwajin gano musabbabin cuta a asibiti
- close contact <> hulda na kusa
- common cold <> cutar mura na sanyi
- common flu <> mura
- communicable disease <> cutar ta iya sadarwa
- community spread <> yada ma al'umma
- community spread <> yadawar anguwa
- community transmission <> watsa labarai a anguwa
- compromised immune system <> kwamushahsen garkuwan jiki
- compulsory quarantine <> killacewar dole
- contagion <> cutar da za’a iya kamuwa ta hanyar taba juna
- contagious <> mai yaɗuwa
- contagious <> cutar da za’a iya kamuwa tsakanin mutane ta hanyar taba juna
- contagiousness <> cutar da ake kamuwa ta hanyar taba juna
- corona <> corona
- corona virus <> cutar corona
- corona virus epidemic <> cutar annobar corona
- corona virus outbreak <> fashewar cutar corona
- corona virus scare <> tsoron cutar corona
- coronavirus <> coronavirus
- coronavirus <> cutar corona
- coronavirus (COVID-19) <> kwayar cutar corona (COVID-19)
- coronavirus alert <> bayanin ankararwar kwayar cutar corona
- coronavirus cases <> masu dauke da kwayar cutar corona
- coronavirus cases <> harkar cutar corona
- coronavirus concerns <> damuwa a kan cutar coronavirus
- coronavirus crisis <> rikicin cutar coronavirus
- coronavirus disease <> cutar coronavirus
- Coronavirus disease (COVID-19) outbreak <> ɓarkewar cutar coronavirus (COVID-19)
- coronavirus early symptoms <> alamomin farko na cutar coronavirus
- coronavirus epidemic <> annobar cutar coronavirus
- coronavirus exposure <> bayyanar cutar coronavirus
- coronavirus incubation <> hayayyafar cutar coronavirus
- coronavirus incubation period <> lokacin hayayyafar kwayoyin cutar coronavirus
- coronavirus infection <> kamuwa da cutar coronavirus
- coronavirus map <> taswira kan cutar coronavirus
- coronavirus medicine <> maganin cutar coronavirus
- coronavirus medicines <> magungunan cutar coronavirus
- coronavirus news <> labarai a kan cutar coronavirus
- coronavirus outbreak <> barkewar cutar coronavirus
- coronavirus outbreak <> fashewar cutar corona
- coronavirus pandemic <> annobar cutar coronavirus
- coronavirus pandemic <> annobar cutar corona ta duniya
- coronavirus pneumonia <> namoniyar cutar coronavirus
- coronavirus precautions <> matakan kariya a kan cutar coronavirus
- coronavirus prevention <> hana cutar coronavirus
- coronavirus protection <> kariya daga cutar coronavirus
- coronavirus quarantine <> killace mai cutar coronavirus
- coronavirus scare <> tsoron cutar corona
- coronavirus SOS Alert <> Bayanin ankararwar SOS saboda cutar coronavirus
- coronavirus spread <> yada cutar coronavirus
- coronavirus symptoms <> alamomin cutar coronavirus
- coronavirus transmission <> watsa cutar coronavirus
- coronavirus travel ban <> haramta tafiye-tafiye saboda cutar coronavirus
- coronavirus travel restrictions <> takaita tafiye-tafiye saboda cutar coronavirus
- coronavirus treatment <> maganin cutar coronavirus
- coronavirus update <> labaran da aka sabunta kan cutar coronavirus
- coronavirus vaccine <> maganin rigakafin cutar coronavirus
- coronavirus vaccines <> magungunan rigakafin cutar coronavirus
- cough <> tari
- cough etiquette <> laduban tari
- coughing <> yin tari
- cov 19 <> cov 19
- cov19 <> cov19
- COVID <> COVID
- COVID 19 <> COVID 19
- covid cases <> yawan masu dauke da covid
- covid early symptoms <> alamomin farko na cutar covid
- covid incubation period <> lokacin girman ƙwayoyin cutar covid
- covid international spread <> yaduwar cutar covid a ƙasa da ƙasa
- covid international travel <> tafiye-tafiye a ƙasa da ƙasa don cutar covid
- covid isolation <> kebewa saboda covid
- covid map <> taswirar cutar covid
- covid medicine <> maganin cutar covid
- covid medicines <> magungunan cutar covid
- covid news <> labarai a kan cutar covid
- covid outbreak <> barkewar cutar covid
- covid pandemic <> annobar cutar covid
- covid panic <> tsorata kan cutar covid
- covid SOS Alert <> Bayanin ankararwar SOS don cutar covid
- covid symptoms <> alamomin cutar covid
- covid transmission <> watsa cutar covid
- covid travel ban <> haramta tafiye-tafiye saboda cutar covid
- covid travel restrictions <> takaita tafiye-tafiye saboda cutar covid
- covid treatment <> maganin covid
- covid vaccine <> maganin rigakafin covid
- covid vaccines <> magungunan rigakafin covid
- covid-19 <> cutar covid-19
- covid-19 <> covid-19
- covid-19 alert <> bayanin ankararwa a kan covid-19
- covid-19 cases <> yawan wadanda suka kamu da cutar covid-19
- covid-19 CDC <> cutar covid-19 CDC
- covid-19 contagious <> cutar covid-19 mai yaduwa
- COVID-19 crisis <> rikicin COVID-19
- covid-19 cure <> magance covid-19
- covid-19 dangerous <> hadarin cutar covid-19
- covid-19 deadly <> cutar covid-19 mai kisa
- covid-19 death <> mutuwa kan cutar covid-19
- covid-19 deaths <> mace-mace kan cutar covid-19
- covid-19 domestic travel <> tafiye-tafiyen cikin gida saboda cutar covid-19
- covid-19 early symptoms <> alamomin farko na cutar covid-19
- covid-19 effects <> illar cutar covid-19
- covid-19 epidemic <> annobar cutar covid-19
- COVID-19 epidemic <> annobar COVID-19
- covid-19 exposure <> bayyanar cutar covid-19
- covid-19 fatal <> cutar covid-19 mai haddasa mutuwa
- covid-19 fever <> zazzabiin cutar covid-19
- covid-19 illness <> rashin lafiya kan cutar covid-19
- covid-19 incubation <> hayayyafar cutar covid-19
- covid-19 incubation period <> lokacin girman cutar covid-19
- covid-19 infection <> kamuwa da cutar covid-19
- covid-19 international spread <> yaɗuwar cutar covid-19 a ƙasa da ƙasa
- covid-19 international travel <> tafiye-tafiye a ƙasa da ƙasa saboda cutar covid-19
- covid-19 isolation <> kebewa saboda cutar covid-19
- covid-19 lockdown <> rufe gari saboda cutar covid-19
- covid-19 map <> taswirar cutar covid-19
- covid-19 medicine <> maganin cutar covid-19
- covid-19 medicines <> nagungunan cutar covid-19
- covid-19 news <> labarai a kan cutar covid-19
- covid-19 outbreak <> barkewar cutar covid-19
- COVID-19 outbreak <> fashewar COVID-19
- covid-19 pandemic <> annobar cutar covid-19
- COVID-19 pandemic <> annobar duniya ta COVID-19
- covid-19 panic <> tsorata kan cutar covid-19
- covid-19 precautions <> matakan kariya kan cutar covid-19
- covid-19 protection <> kariya daga cutar covid-19
- covid-19 quarantine <> kebe mai dauke da cutar covid-19
- covid-19 SOS Alert <> Bayanin ankararwar SOS na covid-19
- covid-19 spread <> yada cutar covid-19
- covid-19 symptoms <> alamomin cutar covid-19
- covid-19 transmission <> watsa cutar covid-19
- covid-19 travel ban <> haramta tafiye-tafiye saboda cutar covid-19
- covid-19 travel restrictions <> taƙaita tafiye-tafiye saboda covid-19
- covid-19 treatment <> maganin covid-19
- covid-19 uncontrolled spread <> kasa shawo kan yaɗuwar cutar covid-19
- covid-19 vaccine <> maganin rigakafin cutar covid-19
- covid-19 vaccines <> magungunan rigakafin cutar covid-19
- COVID-19 virus <> kwayar cutar covid-19
- covid-19 virus outbreak <> barkewar ƙwayar cutar covid-19
- covid-19 virus transmission <> yaɗa ƙwayar cutar covid-19
- covid-19 WHO <> cutar covid-19 Hukumar Lafiya Ta Duniya
- covid19 <> cutar covid19
- covid19 <> covid19
- covid19 alert <> bayanin ankararwa kan covid19
- covid19 cases <> yawan masu dauke da cutar covid19
- covid19 CDC <> cutar covid19 CDC
- covid19 deaths <> mace-mace saboda covid19
- covid19 domestic travel <> tafiye-tafiyen cikin gida saboda cutar covid19
- covid19 effects <> illar cutar covid19
- covid19 epidemic <> annobar cutar covid19
- covid19 exposure <> bayyanar cutar covid19
- covid19 fatal <> cutar covid19 mai haddasa mutuwa
- covid19 fever <> zazzabin cutar covid19
- covid19 illness <> rashin lafiya saboda cutar covid19
- covid19 incubation <> hayayyafar cutar covid19
- covid19 incubation period <> lokacin girman cutar covid19
- covid19 infection <> kamuwa da cutar covid19
- covid19 international spread <> yaɗuwar cutar covid19 a ƙasa da ƙasa
- covid19 international travel <> tafiye-tafiyen ƙasa da ƙasa saboda cutar covid19
- covid19 isolation <> kebewa saboda cutar covid19
- covid19 lockdown <> hana fita saboda cutar covid19
- covid19 map <> taswirar cutar covid19
- covid19 medicine <> maganin cutar covid19
- covid19 medicines <> magungunan cutar covid19
- covid19 news <> labarai kan cutur covid19
- covid19 outbreak <> barkewar cutar covid19
- covid19 pandemic <> annobar cutar covid19
- covid19 precautions <> matakan kariya kan cutar covid19
- covid19 protection <> kariya daga cutar covid19
- covid19 quarantine <> kebe mai dauke da cutar covid19
- covid19 SOS Alert <> Bayanin ankararwar SOS na cutar covid19
- covid19 spread <> yada cutar covid19
- covid19 symptoms <> alamomin cutar covid19
- covid19 transmission <> watsa cutar covid19
- covid19 travel ban <> haramta tafiye-tafiye saboda cutar covid19
- covid19 travel restrictions <> takaita tafiye-tafiye saboda cutar covid19
- covid19 treatment <> maganin cutar covid19
- covid19 vaccine <> maganin rigakafin cutar covid19
- covid19 vaccines <> magungunan rigakafin cutar covid19
- covid19 virus <> kwayar cutar covid19
- covid19 virus outbreak <> ɓarkewar ƙwayar cutar covid19
- covid19 virus transmission <> yaɗa ƙwayar cutar covid19
- current crisis <> rikicin yanzu
- current health crisis <> rikicin lafiya ta yanzu
- current outbreak <> barkewar cuta a halin yanzu
- current outbreak <> fashewar yanzu
- current pandemic <> annobar duniya ta yanzu
- CV <> CV
- CV-19 <> CV-19
- cv19 <> cv19
- cvirus <> cvirus
- deadly <> mai iya kisa
- deadly outbreak <> barkewar cuta mai kisa
- deadly virus <> kwayar cuta mai kisa
- death rate <> adadin mutuwa
- death toll <> yawan mutuwa
- decontaminate <> katse yaduwa
- detectable <> wanda za a iya gano
- detergent <> sabulu
- diabetes <> ciwon suga
- diagnosable disease <> cutar da za a iya ganowa
- diagnostic protocol <> ka’idojin gano cututtuka
- diagnostic testing <> gwajin gano cuta
- difficulty breathing <> numfashi da kyar
- disease itself <> cuta ita kanta
- disease outbreak <> barkewar cuta
- disease outbreak <> fashewar cuta
- disinfectant <> abin tsaftacewa
- disposable <> wanda za a iya yarwa
- Disposable hand sanitizer <> man tsabtace hannu da za a iya yarwa
- domestic travel <> tafiye-tafiye a cikin gida
- droplet transmission <> yaduwa ta faɗuwa
- droplets <> ɗigagga
- droplets <> faduwa
- dry cough <> tari mara yawu
- dry surface contamination <> gurbatawa na waje bushashe
- ebola <> ebola
- effective treatment <> hanyar magancewa mai kyau
- Effects of coronavirus <> Tasirin cutar coronavirus
- electron microscope <> na'urar duba kananun kwayoyin cuta
- emergency department <> sashin gaggawa
- epidemic <> annoba
- epidemic <> annoba
- epidemic and pandemic <> annoba da annoba
- epidemic curve <> yankin annoba
- epidemic disease <> annobar cuta
- epidemic outbreak <> barkewar annoba
- epidemic peak <> iyakacin annoba
- epidemic period <> lokacin annoba
- epidemic prevention <> kariya daga annoba
- epidemic season <> kakar annoba
- epidemic situation <> halin da ake ciki dangane da annoba
- epidemiologist <> makarancin annoba
- exposure <> bayyana
- exposure <> makarancin annoba
- exposure time <> lokacin bayyana
- extreme caution <> mataki mai tsanani
- eye protection <> kariyar ido
- face mask <> abin rufe fuska
- face masks <> abubuwan rufe fuska
- family cluster <> tarin iyali
- fatality rate <> yawan mutuwa
- fecal contamination <> gurbatarwa na kashi
- fever <> zazzaɓi
- fever <> zazzabi
- fight the virus <> yakar ƙwayar cutar
- Fighting the outbreak <> Yakar ɓarkewar cuta
- flatten the infection curve <> mikar da zanen kamuwa da cuta
- flu <> Mura
- flu epidemic <> murar annoba
- fomites <> abubuwa masu iya yaa cuta
- food safety <> kariyan abinci
- formaldehyde <> sinadarin formaldehyde
- gastroenteritis <> amai da gudawa
- germicide <> sinadarin dake kashe kwayoyin cututuka
- global health emergency <> hukumar agajin gaggawa a ɓangaren kiwon lafiya ta duniya
- global outbreak <> barkewar cuta a duniya
- global pandemic <> annoba a duniya
- global pandemic <> annobar duniya
- global warming <> kashedin duniya
- good respiratory hygiene <> tsafta hanyar yin numfashi mai kyau
- Guangdong <> Guangdong
- H1N1 <> H1N1
- H1N1 virus <> kwayar cutar H1N1
- hand disinfectant <> sinadarin hana kamuwa da cuta na hannu
- hand sanitizer <> man wanke hannu mai kashe kwayar cuta
- hand sanitizer <> sinadarin hana kamuwa da cuta na hannu
- hand sanitizer dispenser <> man tsabtace hannu na yarwa
- hand sanitizer gel <> man tsabtace hannu na mai
- hand sanitizer spray <> man tsabtace hannu na fesawa
- health care provider <> jami'in kiwon lafiya
- health crisis <> rikicin lafiya
- health plan carrier <> tsarin lafiya na
- health services <> ayyukan lafiya
- heart failure <> matuwar zuciya
- high fever <> zazzabi mai tsanani
- HIV <> HIV
- home isolation <> kebewa a gida
- home quarantine <> kebe mai dauke da cuta a gida
- hospitalize <> kwanciyar asibiti
- household bleach <> sinadarin sa launi ya koɗe na ahalin gida
- Hubei <> Hubei
- hydrogen peroxide <> sinadarin hydrogen peroxide
- hygiene <> tsafta
- illness <> rashin lafiya
- immune system <> tsarin garkuwa
- immunity <> garkuwa
- immunocompromised <> nakasashen garkuwa
- immunologist <> masani akan garkuwa
- incubation <> kyankyasa
- incubation period <> lokacin hayayyafar cutar
- incubation period <> lokacin
- indirect contact <> haduwa ba kai tsaye ba
- infect <> shafawa wani cuta
- infected <> sun kamu
- infection <> kamuwa da cuta
- infectious <> na kamuwa da cuta
- infectivity <> hanyar yaduwa
- influenza <> ciwon masassara
- initial transmission event <> hanyar yaduwa na baya
- instant hand sanitizer <> man tsabtace hannu nan take
- intensive care equipment <> kayan kulawa na matuka
- intermediate host <> mai yadawa na tsakiya
- international spread <> yaduwar cutar a kasashen duniya
- international travel <> tafiye-tafiye zuwa kasashen duniya
- intrauterine <> cikin mahaifa
- intubation <> saka roba
- isolation <> kaɗaici
- isolation <> killacewa
- isolation period <> lokacin killacewa
- isolation room <> dakin da ake kebe masu cutar
- isolation valve <> na'urar da ake kebe masu cutar
- isolation ward <> bangaren da ake kebe masu dauke da cutar
- Isopropanol <> Isopropanol
- laboratory test kit <> kayayyakin gwaji na dakin gwaji
- laboratory testing <> gwajin dakin gwaji
- lack of testing <> rashin gwaji
- lack of tests <> rashin gwaje gwaje
- latest updates <> sabon abu na yanzu
- liver failure <> mutuwar hanta
- local public health authority <> karamar hukumar lafiya ta jama'a
- lockdown <> hana fita waje
- lockdown <> kullewa
- lungs <> hunhu
- major outbreak <> babbar annoba
- mandatory quarantine <> kebe masu dauke da cuta na dole
- masks <> abin rufewa
- mass gathering <> manyan taruka
- measles <> kenda
- mechanical ventilation <> iska
- media coverage <> daukawa na kafafen watsa labarai
- medical care <> kulawa na magani
- medicine <> magani
- medicines <> magunguna
- MERS <> MERS
- MERS CoV <> MERS CoV
- microbiologist <> masanin kananin kwayoyin cuta
- mild cough <> tari mara tsanani
- mortality rate <> adadin yawan mace mace
- multi-organ failure <> mutuwar yawancin-sassan jiki
- n95 <> n95
- n95 mask <> abin rufe fuska na n95
- n95 respirator <> abin shakar numfashi na n95
- nasal congestion <> toshewar hanci
- ncov <> ncov
- ncov-2019 <> ncov-2019
- neutral detergent <> sabulu na tsaka tsaki
- new coronavirus <> cutar coronavirus sabuwa
- new coronavirus pneumonia <> sabuwar namoniyar cutar coronavirus
- new normal <> sabon dai dai
- novel corona virus <> kwayar cutar corona
- novel coronavirus <> sabuwar cutar coronavirus
- novel coronavirus <> kwayar cutar corona
- novel coronavirus infection <> kamuwa da sabuwar cutar coronavirus
- novel coronavirus outbreak <> ɓarkewa da sabuwar cutar coronavirus
- novel coronavirus outbreak <> fashewar kwayar cutar corona
- novel coronavirus pneumonia <> namoniyar sabuwar cutar coronavirus
- novel virus <> kwayar cuta
- ongoing outbreak <> barkewar cutar da ke gudana
- online medical consultation <> nemar shawar wari na yanar gizo
- onset <> kan tsari
- outbreak <> ɓarkewa
- outbreak <> Fashewa
- outbreak of coronavirus <> ɓarkewar cuta ta coronavirus
- outbreak of disease <> ɓarkewar cuta
- outbreak readiness <> hanzarin fashewa
- overall case fatality <> adadin mutuwa na hadarurruka gaba daya
- pandemic <> annoba
- pandemic <> annobar duniya
- pandemic influenza <> annobar zazzaɓin mura
- pandemic outbreak <> ɓarkewar annoba
- pandemic plan <> shiri a kan annoba
- pandemic potential <> yiwuwar samun annoba
- pangolin <> pangolin
- pathogen <> kwayan cuta
- pathology <> karantar kwayan cuta
- patient care equipment <> kayan aiki na kula da mara lafiya
- person-to-person transmission <> yaduwa na mutum-zuwa-mutum
- personal protective equipment <> kayan aiki na kulawa da kai
- phlegm <> phlegm
- physical contact <> haduwan jiki
- plague <> annobar cuta mai kashe mutane diyawa
- pneumonia <> namoniya
- pneumonia <> ciwon hunhu
- pneumonia epidemic <> namoniyar annoba
- pneumonias <> ciwowukan hunhu
- positive test <> nunawa na gwaji
- potential exposure <> ikon bayyana
- pre-existing condition <> dokan da ta kasance
- precaution <> riga kafi
- precautionary <> hanyan riga kafi
- precautions <> matakan kariya
- preparedness <> yanayin shiri
- prevent virus <> hana kamuwa da ƙwayar cuta
- prognosis <> Tsinkaya
- prolonged exposure <> ta tsawaita bayyana
- protect myself <> karewan kaina
- protect others <> karewan wasu
- protect yourself <> kare kanka
- protective measures <> hanyoyin kariya
- public health crisis <> rikicin lafiya na jama’a
- pulmonary tissue damage <> mutuwar fatar hanyar sassan iska
- quarantine <> killace masu cuta
- quarantine <> Killacewa
- quarantine area <> wurin killace masu ciwo
- quarantine facility <> kayan aikin killace masu ciwo
- quarantine measures <> matakan killace masu ciwo
- quarantine period <> lokacin killace masu ciwo
- quarantine room <> ɗakin killace masu ciwo
- quarantine zone <> yankin killace masu ciwo
- rapid risk assessment <> kiyasin hatsari na gaggawa
- reagent <> sinadarin gwaji
- Recovered coronavirus patient <> masu ɗauke da cutar coronavirus da suka warke
- regular flu <> mura mai faruwa kullun
- reinfection <> kara kamawa da cuta
- renal disease <> cutar koda
- renal failure <> mutuwar koda
- repatriate <> mayar da mutum kasarsa
- repeated exposure <> maimaita bayyana
- respirator <> abun numfashi
- respiratory <> hanyan numfashi
- respiratory disease <> cutar numfashi
- respiratory distress <> matsanancin kuncin numfashi
- respiratory droplets <> digon ruwan numfashi
- respiratory hygiene <> tsaftar numfashi
- respiratory illness <> rashin lafiya ta numfashi
- respiratory syncytial virus <> ƙwayar cutar da ke kama huhu
- respiratory syndrome <> gamayyan matsalolin cutar numfashi
- respiratory tract disease <> cutar hanyar numfashi
- respiratory virus <> ƙwayar cuta mai sarƙe numfashi
- restrictions <> dokar iyakancewa
- resurge <> farfadowa
- RNA <> RNA
- rubeola <> rubeola
- runny nose <> ruwan majinan hanci
- Sanitizing hand sanitizer <> tsabtace hannu da man tsabbace hannu
- SARS <> SARS
- SARS-CoV <> SARS-CoV
- SARS-CoV-2 <> SARS-CoV-2
- SARS-CoV-2 <> SARS-CoV-2
- sars-related coronavirus <> cutar coronavirus da suka shafi sars
- seasonal flu <> mura na lokaci lokaci
- seasonal influenza <> masassara na lokaci lokaci
- secretion <> fitan ruwa
- self isolation <> keɓe kai
- self quarantine <> killace kai
- self-quarantine <> killacewan kai
- sepsis <> Cututtuka
- septic shock <> suman sanadiyan cututtuka
- Severe Acute Respiratory Syndrome <> Gamayyan Cututtukan Numfashi mai Tsanani
- Severe outbreak <> Ɓarkewar cuta mai tsanani
- shortness of breath <> gajarcewan numfashi
- sickened <> taba yin rashin lafiya
- sickness <> rashin lafiya
- sneeze <> atishawa
- sneezes <> atishawa
- sneezing <> yin atishawa
- social distancing <> nisantar jama'a
- social distancing <> tazarar haduwa
- social distancing measures <> matakan nisantar jama'a
- social isolation <> killacewa daga jama'a
- sore throat <> kaikayin makogaro
- SOS Alert <> bayanin ankararwar SOS
- spanish flu <> muran spanish
- specimen collection <> Amsar
- spread <> yaɗa
- spread <> yaduwa
- spread of coronavirus <> yaduwar cutar coronavirus
- spread of virus <> yaɗuwar kwayar cuta
- sputum <> yawu
- stigmatisation <> tsangwama
- strain of virus <> ƙwayar cuta mai ƙarfi
- supportive <> taimako
- surface <> kan
- surfaces <> kawuna
- suspected infection <> zargin kamuwar cuta
- swab <> awdugan gogewa
- swine flu <> muran tsutsaye
- symptom <> alaman rashin lafiya
- symptomatic <> na alamomin rashin lafiya
- symptoms <> alamomin rashin lafiya
- targeted disinfection <> wani gurin yada hana yaduwar cututtuka
- test kit <> akwatin kayan gwaji
- testing error <> matsalan gwaji
- the incubation period <> lokacin girman cuta
- the novel coronavirus <> sabuwar cutar coronavirus
- tissue damage <> bacewan tsoka
- toilet paper shortage <> karancin takardan bayi
- touch <> Taba
- touching <> Tabawa
- touching face <> taɓa fuska
- tp shortage <> karancin kudin guzuri
- transmissibility <> yanayin yadawa
- transmissible <> yin yadawa
- transmission <> Yadawa
- transmission potential <> zaunanen hanyar yaduwa
- travel advisory <> shawara kan tafiye-tafiye
- travel ban <> hana tafiye-tafiye
- travel restrictions <> taƙaita tafiye-tafiye
- typical flu <> nau’in mura
- underlying disease <> takamammen cuta
- updates <> sabbin bayani
- use hand sanitizer <> yi amfani da man tsabtace hannu
- vaccine <> sinadari na rigakafin kamuwa da cuta
- vaccines <> magungunan rigakafi
- vaccines <> sinadarai na rigakafin kamuwa da cuta
- ventilation <> samun iska
- ventilator <> na’uran yin numfashi
- ventilators <> na’urorin yin numfashi
- viral infection <> kamuwa da kankanuwar kwayar cuta
- viral outbreak <> ɓarkewar ciwo
- viral outbreak <> fashewar kankanuwar kwayar cuta
- viral pandemic <> annobar kankanuwar kwayar cuta
- viral pneumonia <> kwayan cutar hunhu
- viral transmission <> yaduwar kwayan cuta
- virtual care <> kulawan kusa
- virtual lockdown <> hana fita
- virulence <> mai hatsari
- virus <> ƙwayar cuta
- virus carrier <> mai ɗauke da ƙwayar cuta
- virus infection <> ƙwayar cuta da ake kamuwa
- virus itself <> kwayan cuta ita kanta
- virus mask <> takunkumin rufe fuska don hana ƙwayar cuta
- virus outbreak <> kwayar cutar da ta ɓarke
- virus outbreak <> fashewar kwaya
- virus prevention <> hana kamuwa da ƙwayar cuta
- virus protection <> kariya daga kamuwa da ƙwayar cuta
- virus scare <> tsoron kwayan cuta
- virus spread <> yaduwar ƙwayar cuta
- virus spreads <> ƙwayar cuta ta yaɗu
- virus spreads <> yaduwar kwayan cuta
- virus strain <> karfin ƙwayar cuta
- virus strain <> yanayin kwayan cuta
- virus transmission <> yaɗuwar kwayar cuta
- vivid-19 <> vivid-19
- wash your hands <> wanke hannuwanka
- wash your hands <> wanke hannayen ka
- washing hands <> wanke hannuwa
- washing hands <> wanke hannuwa
- washing ones hands <> wankewan hannun mutun
- WFH <> WFH
- white blood cell count <> kididdigan kwayan halintar jini maifarin launin
- WHO <> Hukumar Lafiya ta Duniya
- WHO Confirmed <> Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Tabbatar
- WHO Deaths <> Mace-mace daga Hukumar Lafiya Ta Duniya
- widespread outbreak <> ɓarkewar cutar da ta game duniya
- widespread transmission <> yaduwa na game gari
- working from home <> yin aiki daga gida
- World Health Organization <> Hukumar Lafiya Ta Duniya
- Wuhan <> Wuhan
- zoonotic disease <> cutar dabbobi zuwa ɗan adam
- zoonotic virus <> ƙwayar cutar dabbobi zuwa ɗan adam
= Jump to the pages in category "TICO-19 Termbase"
Pages in category "TICO-19 Termbase"
The following 2 pages are in this category, out of 2 total.