Toggle search
Search
Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/051 ways to encourage generosity
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
Five
ways
to
encourage
generosity
[1]
<>
Hanyoyi
5
na
kwadaita
yin
alheri
[2]
#:
How
do
charities
encourage
us
to
part
with
our
cash
?
[3]
<>
N
/
A
[4]
#:
As
Claudia
Hammond
finds
,
there
are
some
proven
ways
to
appeal
to
people
’
s
better
natures
.
[5]
<>
Kamar
yadda
Claudia
Hammond
ta
gano
cewa
akwai
wasu
hanyoyi
da
aka
tabbatar
da
su
wadanda
kan
sa
mutane
su
yi
alheri
[6]
#:
Don
’
t
rely
on
cliched
pictures
[7]
<>
Kada
ka
dogara
ga
hotunan
da
ba
na
gaskiya
ba
ne
.
[8]
#:
In
a
typical
appeal
after
an
earthquake
[9]
<>
Misali
na
neman
taimako
akan
girgizar
ƙ
asa
,
[10]
#:
we
often
see
a
family
standing
sadly
in
front
of
their
wrecked
home
[11]
<>
muna
ganin
iyalai
tsaye
gaban
ɓ
araguzan
gidajen
su
cikin
damuwa
[12]
#:
while
they
wait
for
help
to
arrive
.
[13]
<>
yayin
da
su
ke
jiran
a
kawo
musu
dauki
.
[14]
#:
The
children
tend
to
be
very
appealing
,
[15]
<>
Kananan
yara
su
suka
fi
ban
tausayi
[16]
#:
with
winning
smiles
and
big
eyes
.
[17]
<>
ta
yadda
su
ke
murmushi
idanuwan
su
sun
yi
ƙ
wala
-ƙ
wala
.
[18]
#:
The
idea
is
that
we
can
’
t
resist
these
lovely
children
.
[19]
<>
Dalilin
haka
shi
ne
ba
zamu
taba
ƙ
yale
wadannan
yara
ba
.
[20]
#:
But
several
studies
suggest
this
classic
image
might
not
be
quite
as
persuasive
as
you
might
expect
.
[21]
<>
Sai
dai
wasu
bincike
daban
daban
da
aka
gudanar
sun
nuna
cewa
irin
wadannan
hotunan
ba
su
cika
shawon
kan
jama
'
a
ba
kamar
yadda
ake
fata
.
[22]
#:
Researchers
at
the
University
of
Alberta
[23]
<>
Masu
bincike
a
jami
'
ar
Alberta
[24]
#:
asked
people
to
visit
made
-
up
websites
[25]
<>
sun
tambayi
wasu
mutane
da
su
ziyarci
shafin
Internet
da
aka
ƙ
irkira
[26]
#:
which
described
the
options
for
sponsoring
a
child
[27]
<>
wanda
ya
bada
zabin
daukar
dawainiyar
ƙ
ananan
yara
ko
iyalai
da
[28]
#:
whose
family
had
been
caught
up
in
a
mudslide
or
a
tsunami
.
[29]
<>
rubtawa
ƙ
asa
ko
balai
'
in
tsunami
ya
abka
musu
.
[30]
#:
On
some
of
the
sites
the
children
in
the
photos
were
very
pretty
;
[31]
<>
A
wasu
shafukan
,
an
sanya
hotunan
ƙ
ananan
yara
kyawawa
[32]
#:
on
others
they
were
more
average
-
looking
.
[33]
<>
yayin
da
a
wasu
kuma
matsakaita
.
[34]
#:
When
the
description
said
that
[35]
<>
Yayin
da
bayanan
da
ake
rubutawa
da
hotunan
suka
yi
nuni
da
cewa
[36]
#:
the
child
had
lost
both
its
home
[37]
<>
yaron
ya
rasa
gidan
su
[38]
#:
and
parents
as
a
result
of
a
natural
disaster
,
[39]
<>
ko
kuma
iyayensa
sakamakon
bala
'
in
daya
abku
,
[40]
#:
the
child
’
s
looks
made
no
difference
.
[41]
<>
hotunan
yaron
ba
zai
sa
wani
abu
ya
sauya
ba
.
[42]
#:
But
when
the
circumstances
were
not
quite
as
tragic
,
[43]
<>
Amma
matu
ƙ
ar
yanayin
bai
yi
muni
ba
,
[44]
#:
the
prettier
children
were
at
a
disadvantage
.
[45]
<>
yaran
da
suke
ƙ
yawawa
basu
cika
samun
yadda
suke
so
ba
.
[46]
#:
They
were
judged
to
be
more
intelligent
[47]
<>
Wasu
na
ganin
cewa
irin
wadannan
yaran
suna
da
basira
[48]
#:
and
better
able
to
help
themselves
.
[49]
<>
kuma
za
su
iya
taimakawa
kansu
da
kansu
.
[50]
#:
The
paper
’
s
authors
suggest
that
[51]
<>
Masu
wallafa
littafin
sun
bada
shawarar
cewa
[52]
#:
if
charities
are
seeking
to
raise
higher
sums
,
[53]
<>
idan
ƙ
ungiyoyi
bada
agaji
na
neman
samun
kudade
,
[54]
#:
they
should
deliberately
employ
less
flattering
lighting
in
photographs
.
[55]
<>
ya
kamata
su
yi
amfani
da
hotunan
da
ba
za
su
ri
ƙ
a
sa
mutane
dariya
ba
sosai
.
[56]
#:
people
were
more
inclined
to
donate
after
natural
disasters
,
than
after
a
civil
war
,
judging
the
people
involved
to
be
less
at
fault
.
[57]
<>
Mun
fi
bada
gudummawa
saboda
wani
bala
'
i
idan
muka
ga
mutanen
da
lamarin
ya
rutsa
da
su
na
ƙ
okarin
sake
fara
rayuwar
su
[58]
#:
But
they
also
gave
more
if
the
people
appeared
to
be
trying
to
help
themselves
,
[59]
<>
Ya
na
taimaka
wa
idan
mutanen
da
ke
hotunan
suka
nuna
ƙ
warin
guiwa
[60]
#:
rather
than
passively
waiting
for
help
.
[61]
<>
maimakon
nuna
cewa
tamkar
sun
yanke
ƙ
auna
.
[62]
#:
In
her
research
Hanna
Zagefka
at
Royal
Holloway
University
of
London
[63]
<>
A
wani
bincike
da
ta
gudunar
a
jami
'
ar
Royal
Holloway
da
ke
Landan
,
Hanna
Zagefka
[64]
#:
found
that
people
were
more
inclined
to
donate
after
natural
disasters
,
[65]
<>
ta
gano
cewa
hankulan
mutanen
sun
fi
karkata
ta
fuskar
son
su
bada
tallafi
bayan
abkuwar
wani
bala
'
i
,
[66]
#:
than
after
a
civil
war
,
judging
the
people
involved
to
be
less
at
fault
.
[67]
<>
fiye
da
abkuwar
yakin
basa
-
sa
saboda
suna
ganin
mutanen
da
lamarin
ya
rutsa
da
su
ba
su
da
laifi
.
[68]
#:
But
they
also
gave
more
if
the
people
appeared
to
be
trying
to
help
themselves
,
[69]
<>
Sai
dai
kuma
sun
fi
bada
taimako
sosai
da
zarar
mutanen
suka
nuna
cewa
sun
yun
ƙ
uro
domin
su
taimaki
kansu
,
[70]
#:
rather
than
passively
waiting
for
help
.
[71]
<>
maimakon
jiran
a
zo
don
a
taimaka
musu
.
[72]
#:
So
the
lesson
here
is
[73]
<>
Darasin
da
za
'
a
dauka
anan
shi
ne
[74]
#:
to
use
pictures
of
families
trying
to
build
themselves
a
shelter
,
[75]
<>
na
amfani
da
hotunan
iyalai
da
ke
ƙ
okarin
sake
gina
gidan
su
.
[76]
#:
for
example
,
rather
than
sitting
waiting
in
the
hope
of
aid
arriving
.
[77]
<>
Misali
,
maimakon
hotunan
mutane
na
zaune
suna
jiran
a
kawo
musu
tallafi
.
[78]
#:
Don
’
t
always
focus
on
individual
stories
[79]
<>
Kada
ka
maida
hankali
ga
labarin
dai
-
dai
-
kun
mutane
.
[80]
#:
When
there
’
s
been
a
big
disaster
[81]
<>
A
duk
lokacin
da
wani
babban
bala
'
i
ya
abku
,
[82]
#:
it
can
be
hard
to
imagine
exactly
what
’
s
happening
on
the
ground
,
[83]
<>
yana
da
wahalar
gaske
a
iya
kimanta
ainihin
abun
da
ke
faruwa
a
wurin
,
[84]
#:
so
fundraisers
often
tell
us
the
story
of
an
individual
,
[85]
<>
a
don
haka
masu
neman
taimako
su
kan
bada
labarin
wani
mutum
da
lamarin
ya
rutsa
da
shi
[86]
#:
since
it
helps
us
identify
with
the
people
involved
.
[87]
<>
saboda
yana
taimaka
wa
wajen
gano
mutanen
da
al
'
amari
ya
shafa
.
[88]
#:
It
seems
like
a
good
idea
.
[89]
<>
Mai
yiwuwa
hakan
abu
ne
mai
kyau
,
[90]
#:
We
put
ourselves
in
their
shoes
,
[91]
<>
domin
mu
kan
ji
kamar
mu
ne
abun
ya
shafa
[92]
#:
realise
how
terrible
life
must
be
for
them
,
[93]
<>
inda
muke
tuna
irin
mawuyacin
halin
da
suka
shiga
,
[94]
#:
and
donate
some
money
[95]
<>
har
mu
bada
gudummuwar
kudi
[96]
#:
in
the
hope
of
easing
their
pain
.
[97]
<>
da
fatan
zai
taimaka
wajen
rage
musu
wahalhalun
da
suke
ciki
.
[98]
#:
But
we
hear
so
many
individual
stories
[99]
<>
Sai
dai
a
yanzu
,
mu
kan
ji
labaran
wasu
dai
-
dai
-
kun
jama
'
a
ne
[100]
#:
now
that
such
tales
can
start
to
lose
their
impact
.
[101]
<>
da
har
ta
kaiga
yanzu
irin
wannan
yanayi
bai
wani
tasiri
a
gare
mu
.
[102]
#:
What
an
NGO
really
needs
is
[103]
<>
Abun
da
ƙ
ungiyoyin
farar
hula
su
ke
bu
ƙ
ata
shi
ne
[104]
#:
to
get
repeated
donations
from
people
who
become
committed
to
their
organisation
,
[105]
<>
su
samu
masu
basu
gudummuwa
saboda
tasirin
ayyukan
da
ƙ
ungiyoyin
ke
yi
[106]
#:
rather
than
one
-
off
donations
inspired
by
one
individual
’
s
story
.
[107]
<>
maimakon
gudummuwa
saboda
labarin
mawuyacin
halin
da
wani
mutum
guda
ya
shiga
ciki
.
[108]
#:
So
sometimes
charities
may
do
better
[109]
<>
Don
haka
a
wasu
lokuta
ya
kamata
ƙ
ungiyoyin
bada
agaji
[110]
#:
to
focus
on
the
bigger
picture
instead
.
[111]
<>
su
maida
hankali
wajen
abubuwan
da
ke
faruwa
.
[112]
#:
Psychologists
in
Israel
recruited
300
people
[113]
<>
Masana
halayyar
dan
adam
a
ƙ
asar
Israila
sun
horas
da
wasu
mutane
300
[114]
#:
and
told
them
about
a
rehabilitation
centre
for
the
survivors
of
road
accidents
that
was
facing
financial
cuts
.
[115]
<>
inda
suka
ba
su
labarin
matsalar
ƙ
aranci
kudade
da
wata
cibiyar
da
ke
inganta
rayuwar
mutanen
da
hadarin
mota
ya
rutsa
da
su
ke
ciki
.
[116]
#:
The
participants
were
divided
into
groups
,
[117]
<>
An
dai
raba
mutanen
rukuni
-
rukuni
,
[118]
#:
each
of
which
was
presented
with
a
different
scenario
.
[119]
<>
inda
kowane
rukuni
aka
ba
su
labarai
iri
daban
daban
.
[120]
#:
The
first
group
was
told
[121]
<>
An
shaida
wa
rukunin
farko
cewa
[122]
#:
the
money
would
help
an
individual
woman
who
had
been
in
a
serious
car
accident
.
[123]
<>
kudaden
da
ake
bukata
domin
taimakawa
wata
mata
ce
da
mummunar
hadarin
mota
ya
rutsa
da
ita
,
[124]
#:
The
second
group
was
told
that
[125]
<>
yayin
da
sauran
rukunonin
kuma
aka
shaida
musu
cewa
[126]
#:
the
money
would
help
an
injured
man
.
[127]
<>
kudaden
domin
a
taimaki
wani
mutum
ne
daya
ji
rauni
.
[128]
#:
The
other
groups
were
told
the
money
would
help
men
at
the
centre
[129]
<>
Sauran
kuma
aka
ce
musu
za
'
a
taimaki
wasu
mutane
maza
ne
[130]
#:
or
women
at
the
centre
,
[131]
<>
ko
kuma
mata
a
cibiyar
[132]
#:
without
going
into
detail
about
individuals
.
[133]
<>
ba
tare
da
an
yi
musu
ƙ
arin
bayani
akai
ba
.
[134]
#:
On
average
women
were
prepared
to
donate
$
35
[135]
<>
Akasarin
mata
sun
ce
a
shirye
suke
su
bada
gudummuwar
dala
$
35
[136]
#:
to
help
the
specific
woman
who
had
been
injured
,
[137]
<>
domin
taimakawa
wata
mace
da
hadarin
mota
ya
rutsa
da
ita
,
[138]
#:
but
just
$
16
to
help
the
women
in
general
,
[139]
<>
yayin
da
su
ke
da
niyyar
bayar
da
dala
$
16
kacal
domin
taimakawa
daukacin
matan
baki
daya
.
[140]
#:
but
the
men
gave
more
to
help
the
women
in
general
,
[141]
<>
Amma
kuma
mazajen
sai
suka
ce
zasu
fi
bada
taimako
ga
daukacin
matan
[142]
#:
rather
than
an
individual
.
[143]
<>
maimakon
wata
mace
guda
ko
namiji
guda
.
[144]
#:
The
pattern
was
reversed
when
they
were
told
it
was
men
who
would
be
helped
.
[145]
<>
Sai
dai
kuma
lamarin
ya
sauya
bayan
da
aka
shaida
musu
cewa
mazaje
ne
za
'
a
taimake
su
.
[146]
#:
In
other
words
,
[147]
<>
Wato
dai
[148]
#:
if
the
donors
were
similar
to
the
people
in
need
,
[149]
<>
kusan
duk
masu
bada
gudummuwar
idan
suna
da
alaka
da
mutanen
,
[150]
#:
they
gave
more
[151]
<>
sun
fi
bada
gudummuwa
da
yawa
[152]
#:
when
told
it
was
for
an
individual
[153]
<>
bayan
da
aka
shaida
musu
cewa
gudummuwar
da
ake
bukata
ta
mutum
guda
ne
[154]
#:
than
for
a
group
.
[155]
<>
ba
wasu
gungun
mutane
maza
ko
mata
ba
.
[156]
#:
What
charities
need
to
do
,
[157]
<>
Abun
da
ya
kamata
ƙ
ungiyoyin
bada
agaji
su
yi
[158]
#:
if
they
can
,
[159]
<>
idan
za
su
iya
shi
ne
,
[160]
#:
is
to
work
out
whether
potential
donors
are
likely
to
identify
with
the
individuals
they
are
help
.
[161]
<>
su
gano
ko
masu
bada
agaji
za
su
fi
son
bayarwa
idan
wanda
ake
bukatar
taimakon
yana
da
alaka
da
su
.
[162]
#:
If
they
’
re
not
,
[163]
<>
Idan
kuma
ba
haka
ba
ne
,
[164]
#:
then
appealing
to
more
abstract
notions
,
such
as
addressing
issues
of
social
justice
or
improving
the
world
,
could
be
more
effective
.
[165]
<>
su
nemi
gudummuwa
domin
magance
wata
matsala
ko
kuma
inganta
rayuwar
al
'
umma
zai
fi
yin
tasiri
.
[166]
#:
Choose
your
words
carefully
[167]
<>
Yi
nazari
sosai
wajen
amfani
da
kalmomin
da
suka
dace
[168]
#:
Changing
just
one
word
can
make
the
difference
to
the
donations
a
charity
collects
.
[169]
<>
Sauya
wata
kalma
za
ta
iya
yin
tasiri
wajen
samun
gudummuwa
ga
ƙ
ungiyoyin
bada
agaji
.
[170]
#:
The
psychological
Nicolas
Gueguen
conducted
an
experiment
in
14
bakeries
in
Brittany
.
[171]
<>
Masanin
halayyar
dan
adam
Nicolas
Gueguen
ya
gudanar
da
wani
bincike
a
wasu
gidajen
da
ake
yin
biredi
da
sauran
kayan
ƙ
walam
har
su
14
a
Burtaniya
.
[172]
#:
A
collecting
tin
was
placed
on
each
counter
and
on
the
label
was
information
about
a
charity
working
in
Togo
in
West
Africa
.
[173]
<>
An
ajiye
asusu
daban
daban
akan
tebur
inda
a
jikin
kowane
asusu
aka
rubuta
bayanai
game
da
ƙ
ungiyar
bada
agaji
da
ke
ƙ
asar
Togo
.
[174]
#:
The
tin
’
s
labels
were
identical
,
apart
from
one
word
.
[175]
<>
Kusan
bayanan
da
aka
rubuta
a
dukkan
asusun
sun
yi
kama
da
juna
,
illa
dai
akwai
wata
kalma
guda
.
[176]
#:
A
third
of
the
tins
mentioned
that
‘
donating
=
loving
’,
[177]
<>
Gudummuwa
=
Soyayya
[178]
#:
another
third
said
‘
donating
=
helping
’;
[179]
<>
Gudummuwa
=
Taimako
[180]
#:
and
the
final
third
just
mentioned
the
word
‘
donating
’.
[181]
<>
Gudummuwa
[182]
#:
When
the
psychologists
counted
up
the
money
,
[183]
<>
Bayan
da
masanin
halayyar
dan
adam
ya
ƙ
idiya
kudaden
da
aka
sanya
a
kowane
asusu
,
[184]
#:
the
tins
with
‘
loving
’
on
the
label
[185]
<>
an
gano
cewa
asusu
da
aka
rubuta
kalmar
Soyayya
"
[186]
#:
contained
almost
twice
as
much
as
the
‘
helping
’
tins
.
[187]
<>
kudin
da
ke
ciki
ya
rubanya
wanda
ke
asusu
da
aka
rubuta
kalmar
Taimako
".
[188]
#:
The
researchers
suggest
that
the
word
love
[189]
<>
Masu
binciken
su
ka
ce
kalmar
Soyayya
"
[190]
#:
evokes
feelings
of
solidarity
,
compassion
and
support
,
[191]
<>
kan
ja
ra
'
ayin
mutane
su
nuna
ƙ
auna
tare
da
goyon
baya
[192]
#:
which
led
people
to
be
more
generous
.
[193]
<>
wanda
kuma
ya
ke
sa
mutane
su
bada
gudummuwa
.
[194]
#:
Make
the
donations
public
[195]
<>
A
sanar
da
bayar
da
gudummuwa
ga
jama
'
a
[196]
#:
We
all
like
to
present
ourselves
as
kind
and
generous
.
[197]
<>
Kowne
mutum
na
son
a
ri
ƙ
a
nuna
shi
a
matsayin
mutum
mai
alheri
.
[198]
#:
In
2010
,
group
of
study
participants
in
Japan
[199]
<>
A
shekarar
2010
an
gudanar
da
wani
bincike
na
wasu
gungun
mutane
a
Japan
[200]
#:
were
given
a
sum
of
money
[201]
<>
da
aka
basu
kudi
[202]
#:
and
told
they
could
either
keep
all
of
it
,
[203]
<>
aka
bu
ƙ
ace
su
akan
ko
su
ajiye
duk
kudin
[204]
#:
or
they
could
choose
to
share
some
of
it
with
a
charity
selected
from
a
list
.
[205]
<>
ko
kuma
suna
iya
bada
kyauta
ga
wasu
ƙ
ungiyoyin
agaji
da
aka
gabatar
da
jerin
sunayen
su
.
[206]
#:
The
subjects
were
significantly
more
likely
to
donate
their
money
[207]
<>
Sakamakon
ya
nuna
cewa
mutanen
sun
fi
son
bada
gudummuwar
kudi
[208]
#:
if
they
thought
that
person
on
the
screen
in
front
of
them
was
watching
them
.
[209]
<>
idan
mutumin
da
ke
gaban
su
yana
kallon
su
ta
talbijin
.
[210]
#:
If
you
want
money
from
a
millionaire
,
[211]
<>
Idan
kana
son
kudi
a
hannun
attajirai
,
[212]
#:
don
’
t
pretend
there
’
s
something
in
it
for
them
[213]
<>
kada
ka
nuna
kamar
akwai
wani
abu
nasu
[214]
#:
When
charities
make
the
big
ask
,
[215]
<>
A
lokacin
da
ƙ
ungiyoyin
bada
agaji
suka
gabatar
da
ƙ
o
ƙ
on
barar
neman
taimako
,
[216]
#:
sometimes
they
will
try
to
persuade
the
donor
[217]
<>
wasu
lokuta
su
kan
yi
ƙ
okarin
shawo
kan
masu
bada
gudummuwa
[218]
#:
that
it
will
be
good
for
them
or
their
company
,
[219]
<>
cewa
yin
hakan
abu
ne
mai
kyau
gare
su
da
kuma
kamfanonin
su
,
[220]
#:
perhaps
,
if
they
were
to
donate
a
large
amount
.
[221]
<>
musamman
idan
da
za
su
bada
gudummuwa
mai
tsoka
.
[222]
#:
But
a
Dutch
study
featuring
633
millionaires
suggests
that
this
approach
could
backfire
.
[223]
<>
Sai
dai
wani
bincike
da
aka
gudanar
a
ƙ
asar
Netherland
ya
nuna
cewa
wannan
dabara
ta
na
iya
cin
karo
da
cikas
.
[224]
Last modified
23 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Five ways to encourage generosity [1] <> Hanyoyi 5 na kwadaita yin alheri [2]
2
#:
How do charities encourage us to part with our cash? [3] <> N/A [4]
3
#:
As Claudia Hammond finds, there are some proven ways to appeal to people’s better natures. [5] <> Kamar yadda Claudia Hammond ta gano cewa akwai wasu hanyoyi da aka tabbatar da su wadanda kan sa mutane su yi alheri [6]
4
#:
Don’t rely on cliched pictures [7] <> Kada ka dogara ga hotunan da ba na gaskiya ba ne. [8]
5
#:
In a typical appeal after an earthquake [9] <> Misali na neman taimako akan girgizar ƙasa, [10]
6
#:
we often see a family standing sadly in front of their wrecked home [11] <> muna ganin iyalai tsaye gaban ɓaraguzan gidajen su cikin damuwa [12]
7
#:
while they wait for help to arrive. [13] <> yayin da su ke jiran a kawo musu dauki. [14]
8
#:
The children tend to be very appealing, [15] <> Kananan yara su suka fi ban tausayi [16]
9
#:
with winning smiles and big eyes. [17] <> ta yadda su ke murmushi idanuwan su sun yi ƙwala-ƙwala. [18]
10
#:
The idea is that we can’t resist these lovely children. [19] <> Dalilin haka shi ne ba zamu taba ƙyale wadannan yara ba. [20]
11
#:
But several studies suggest this classic image might not be quite as persuasive as you might expect. [21] <> Sai dai wasu bincike daban daban da aka gudanar sun nuna cewa irin wadannan hotunan ba su cika shawon kan jama'a ba kamar yadda ake fata. [22]
12
#:
Researchers at the University of Alberta [23] <> Masu bincike a jami'ar Alberta [24]
13
#:
asked people to visit made-up websites [25] <> sun tambayi wasu mutane da su ziyarci shafin Internet da aka ƙirkira [26]
14
#:
which described the options for sponsoring a child [27] <> wanda ya bada zabin daukar dawainiyar ƙananan yara ko iyalai da [28]
15
#:
whose family had been caught up in a mudslide or a tsunami. [29] <> rubtawa ƙasa ko balai'in tsunami ya abka musu. [30]
16
#:
On some of the sites the children in the photos were very pretty; [31] <> A wasu shafukan, an sanya hotunan ƙananan yara kyawawa [32]
17
#:
on others they were more average-looking. [33] <> yayin da a wasu kuma matsakaita. [34]
18
#:
When the description said that [35] <> Yayin da bayanan da ake rubutawa da hotunan suka yi nuni da cewa [36]
19
#:
the child had lost both its home [37] <> yaron ya rasa gidan su [38]
20
#:
and parents as a result of a natural disaster, [39] <> ko kuma iyayensa sakamakon bala'in daya abku, [40]
21
#:
the child’s looks made no difference. [41] <> hotunan yaron ba zai sa wani abu ya sauya ba. [42]
22
#:
But when the circumstances were not quite as tragic, [43] <> Amma matuƙar yanayin bai yi muni ba, [44]
23
#:
the prettier children were at a disadvantage. [45] <> yaran da suke ƙyawawa basu cika samun yadda suke so ba. [46]
24
#:
They were judged to be more intelligent [47] <> Wasu na ganin cewa irin wadannan yaran suna da basira [48]
25
#:
and better able to help themselves. [49] <> kuma za su iya taimakawa kansu da kansu. [50]
26
#:
The paper’s authors suggest that [51] <> Masu wallafa littafin sun bada shawarar cewa [52]
27
#:
if charities are seeking to raise higher sums, [53] <> idan ƙungiyoyi bada agaji na neman samun kudade, [54]
28
#:
they should deliberately employ less flattering lighting in photographs. [55] <> ya kamata su yi amfani da hotunan da ba za su riƙa sa mutane dariya ba sosai. [56]
29
#:
people were more inclined to donate after natural disasters, than after a civil war, judging the people involved to be less at fault. [57] <> Mun fi bada gudummawa saboda wani bala'i idan muka ga mutanen da lamarin ya rutsa da su na ƙokarin sake fara rayuwar su [58]
30
#:
But they also gave more if the people appeared to be trying to help themselves, [59] <> Ya na taimaka wa idan mutanen da ke hotunan suka nuna ƙwarin guiwa [60]
31
#:
rather than passively waiting for help. [61] <> maimakon nuna cewa tamkar sun yanke ƙauna. [62]
32
#:
In her research Hanna Zagefka at Royal Holloway University of London [63] <> A wani bincike da ta gudunar a jami'ar Royal Holloway da ke Landan, Hanna Zagefka [64]
33
#:
found that people were more inclined to donate after natural disasters, [65] <> ta gano cewa hankulan mutanen sun fi karkata ta fuskar son su bada tallafi bayan abkuwar wani bala'i, [66]
34
#:
than after a civil war, judging the people involved to be less at fault. [67] <> fiye da abkuwar yakin basa-sa saboda suna ganin mutanen da lamarin ya rutsa da su ba su da laifi. [68]
35
#:
But they also gave more if the people appeared to be trying to help themselves, [69] <> Sai dai kuma sun fi bada taimako sosai da zarar mutanen suka nuna cewa sun yunƙuro domin su taimaki kansu, [70]
36
#:
rather than passively waiting for help. [71] <> maimakon jiran a zo don a taimaka musu. [72]
37
#:
So the lesson here is [73] <> Darasin da za'a dauka anan shi ne [74]
38
#:
to use pictures of families trying to build themselves a shelter, [75] <> na amfani da hotunan iyalai da ke ƙokarin sake gina gidan su. [76]
39
#:
for example, rather than sitting waiting in the hope of aid arriving. [77] <> Misali, maimakon hotunan mutane na zaune suna jiran a kawo musu tallafi. [78]
40
#:
Don’t always focus on individual stories [79] <> Kada ka maida hankali ga labarin dai-dai-kun mutane. [80]
41
#:
When there’s been a big disaster [81] <> A duk lokacin da wani babban bala'i ya abku, [82]
42
#:
it can be hard to imagine exactly what’s happening on the ground, [83] <> yana da wahalar gaske a iya kimanta ainihin abun da ke faruwa a wurin, [84]
43
#:
so fundraisers often tell us the story of an individual, [85] <> a don haka masu neman taimako su kan bada labarin wani mutum da lamarin ya rutsa da shi [86]
44
#:
since it helps us identify with the people involved. [87] <> saboda yana taimaka wa wajen gano mutanen da al'amari ya shafa. [88]
45
#:
It seems like a good idea. [89] <> Mai yiwuwa hakan abu ne mai kyau, [90]
46
#:
We put ourselves in their shoes, [91] <> domin mu kan ji kamar mu ne abun ya shafa [92]
47
#:
realise how terrible life must be for them, [93] <> inda muke tuna irin mawuyacin halin da suka shiga, [94]
48
#:
and donate some money [95] <> har mu bada gudummuwar kudi [96]
49
#:
in the hope of easing their pain. [97] <> da fatan zai taimaka wajen rage musu wahalhalun da suke ciki. [98]
50
#:
But we hear so many individual stories [99] <> Sai dai a yanzu, mu kan ji labaran wasu dai-dai-kun jama'a ne [100]
51
#:
now that such tales can start to lose their impact. [101] <> da har ta kaiga yanzu irin wannan yanayi bai wani tasiri a gare mu. [102]
52
#:
What an NGO really needs is [103] <> Abun da ƙungiyoyin farar hula su ke buƙata shi ne [104]
53
#:
to get repeated donations from people who become committed to their organisation, [105] <> su samu masu basu gudummuwa saboda tasirin ayyukan da ƙungiyoyin ke yi [106]
54
#:
rather than one-off donations inspired by one individual’s story. [107] <> maimakon gudummuwa saboda labarin mawuyacin halin da wani mutum guda ya shiga ciki. [108]
55
#:
So sometimes charities may do better [109] <> Don haka a wasu lokuta ya kamata ƙungiyoyin bada agaji [110]
56
#:
to focus on the bigger picture instead. [111] <> su maida hankali wajen abubuwan da ke faruwa. [112]
57
#:
Psychologists in Israel recruited 300 people [113] <> Masana halayyar dan adam a ƙasar Israila sun horas da wasu mutane 300 [114]
58
#:
and told them about a rehabilitation centre for the survivors of road accidents that was facing financial cuts. [115] <> inda suka ba su labarin matsalar ƙaranci kudade da wata cibiyar da ke inganta rayuwar mutanen da hadarin mota ya rutsa da su ke ciki. [116]
59
#:
The participants were divided into groups, [117] <> An dai raba mutanen rukuni-rukuni, [118]
60
#:
each of which was presented with a different scenario. [119] <> inda kowane rukuni aka ba su labarai iri daban daban. [120]
61
#:
The first group was told [121] <> An shaida wa rukunin farko cewa [122]
62
#:
the money would help an individual woman who had been in a serious car accident. [123] <> kudaden da ake bukata domin taimakawa wata mata ce da mummunar hadarin mota ya rutsa da ita, [124]
63
#:
The second group was told that [125] <> yayin da sauran rukunonin kuma aka shaida musu cewa [126]
64
#:
the money would help an injured man. [127] <> kudaden domin a taimaki wani mutum ne daya ji rauni. [128]
65
#:
The other groups were told the money would help men at the centre [129] <> Sauran kuma aka ce musu za'a taimaki wasu mutane maza ne [130]
66
#:
or women at the centre, [131] <> ko kuma mata a cibiyar [132]
67
#:
without going into detail about individuals. [133] <> ba tare da an yi musu ƙarin bayani akai ba. [134]
68
#:
On average women were prepared to donate $35 [135] <> Akasarin mata sun ce a shirye suke su bada gudummuwar dala $35 [136]
69
#:
to help the specific woman who had been injured, [137] <> domin taimakawa wata mace da hadarin mota ya rutsa da ita, [138]
70
#:
but just $16 to help the women in general, [139] <> yayin da su ke da niyyar bayar da dala $16 kacal domin taimakawa daukacin matan baki daya. [140]
71
#:
but the men gave more to help the women in general, [141] <> Amma kuma mazajen sai suka ce zasu fi bada taimako ga daukacin matan [142]
72
#:
rather than an individual. [143] <> maimakon wata mace guda ko namiji guda. [144]
73
#:
The pattern was reversed when they were told it was men who would be helped. [145] <> Sai dai kuma lamarin ya sauya bayan da aka shaida musu cewa mazaje ne za'a taimake su. [146]
74
#:
In other words, [147] <> Wato dai [148]
75
#:
if the donors were similar to the people in need, [149] <> kusan duk masu bada gudummuwar idan suna da alaka da mutanen, [150]
76
#:
they gave more [151] <> sun fi bada gudummuwa da yawa [152]
77
#:
when told it was for an individual [153] <> bayan da aka shaida musu cewa gudummuwar da ake bukata ta mutum guda ne [154]
78
#:
than for a group. [155] <> ba wasu gungun mutane maza ko mata ba. [156]
79
#:
What charities need to do, [157] <> Abun da ya kamata ƙungiyoyin bada agaji su yi [158]
80
#:
if they can, [159] <> idan za su iya shi ne, [160]
81
#:
is to work out whether potential donors are likely to identify with the individuals they are help. [161] <> su gano ko masu bada agaji za su fi son bayarwa idan wanda ake bukatar taimakon yana da alaka da su. [162]
82
#:
If they’re not, [163] <> Idan kuma ba haka ba ne, [164]
83
#:
then appealing to more abstract notions, such as addressing issues of social justice or improving the world, could be more effective. [165] <> su nemi gudummuwa domin magance wata matsala ko kuma inganta rayuwar al'umma zai fi yin tasiri. [166]
84
#:
Choose your words carefully [167] <> Yi nazari sosai wajen amfani da kalmomin da suka dace [168]
85
#:
Changing just one word can make the difference to the donations a charity collects. [169] <> Sauya wata kalma za ta iya yin tasiri wajen samun gudummuwa ga ƙungiyoyin bada agaji. [170]
86
#:
The psychological Nicolas Gueguen conducted an experiment in 14 bakeries in Brittany. [171] <> Masanin halayyar dan adam Nicolas Gueguen ya gudanar da wani bincike a wasu gidajen da ake yin biredi da sauran kayan ƙwalam har su 14 a Burtaniya. [172]
87
#:
A collecting tin was placed on each counter and on the label was information about a charity working in Togo in West Africa. [173] <> An ajiye asusu daban daban akan tebur inda a jikin kowane asusu aka rubuta bayanai game da ƙungiyar bada agaji da ke ƙasar Togo. [174]
88
#:
The tin’s labels were identical, apart from one word. [175] <> Kusan bayanan da aka rubuta a dukkan asusun sun yi kama da juna, illa dai akwai wata kalma guda. [176]
89
#:
A third of the tins mentioned that ‘donating = loving’, [177] <> Gudummuwa= Soyayya [178]
90
#:
another third said ‘donating = helping’; [179] <> Gudummuwa= Taimako [180]
91
#:
and the final third just mentioned the word ‘donating’. [181] <> Gudummuwa [182]
92
#:
When the psychologists counted up the money, [183] <> Bayan da masanin halayyar dan adam ya ƙidiya kudaden da aka sanya a kowane asusu, [184]
93
#:
the tins with ‘loving’ on the label [185] <> an gano cewa asusu da aka rubuta kalmar
Soyayya" [186]
94
#:
contained almost twice as much as the ‘helping’ tins. [187] <> kudin da ke ciki ya rubanya wanda ke asusu da aka rubuta kalmar
Taimako". [188]
95
#:
The researchers suggest that the word love [189] <> Masu binciken su ka ce kalmar
Soyayya" [190]
96
#:
evokes feelings of solidarity, compassion and support, [191] <> kan ja ra'ayin mutane su nuna ƙauna tare da goyon baya [192]
97
#:
which led people to be more generous. [193] <> wanda kuma ya ke sa mutane su bada gudummuwa. [194]
98
#:
Make the donations public [195] <> A sanar da bayar da gudummuwa ga jama'a [196]
99
#:
We all like to present ourselves as kind and generous. [197] <> Kowne mutum na son a riƙa nuna shi a matsayin mutum mai alheri. [198]
100
#:
In 2010, group of study participants in Japan [199] <> A shekarar 2010 an gudanar da wani bincike na wasu gungun mutane a Japan [200]
101
#:
were given a sum of money [201] <> da aka basu kudi [202]
102
#:
and told they could either keep all of it, [203] <> aka buƙace su akan ko su ajiye duk kudin [204]
103
#:
or they could choose to share some of it with a charity selected from a list. [205] <> ko kuma suna iya bada kyauta ga wasu ƙungiyoyin agaji da aka gabatar da jerin sunayen su. [206]
104
#:
The subjects were significantly more likely to donate their money [207] <> Sakamakon ya nuna cewa mutanen sun fi son bada gudummuwar kudi [208]
105
#:
if they thought that person on the screen in front of them was watching them. [209] <> idan mutumin da ke gaban su yana kallon su ta talbijin. [210]
106
#:
If you want money from a millionaire, [211] <> Idan kana son kudi a hannun attajirai, [212]
107
#:
don’t pretend there’s something in it for them [213] <> kada ka nuna kamar akwai wani abu nasu [214]
108
#:
When charities make the big ask, [215] <> A lokacin da ƙungiyoyin bada agaji suka gabatar da ƙoƙon barar neman taimako, [216]
109
#:
sometimes they will try to persuade the donor [217] <> wasu lokuta su kan yi ƙokarin shawo kan masu bada gudummuwa [218]
110
#:
that it will be good for them or their company, [219] <> cewa yin hakan abu ne mai kyau gare su da kuma kamfanonin su, [220]
111
#:
perhaps, if they were to donate a large amount. [221] <> musamman idan da za su bada gudummuwa mai tsoka. [222]
112
#:
But a Dutch study featuring 633 millionaires suggests that this approach could backfire. [223] <> Sai dai wani bincike da aka gudanar a ƙasar Netherland ya nuna cewa wannan dabara ta na iya cin karo da cikas. [224]