- yafiya = forgiveness
- tausayi = pity
- tausayawa =sympathy
- tausasawa = compassion
- sassauci =leniency
- rangwame = clemency
- rahama =mercy
- kau da kai = overlooking
- juyayi =empathy
- jajantawa = condolence
- haƙuri =patience
- alhini = mourning
- alfarma =favor
- afuwa =pardon
- acceptance = karɓuwa
- zaman lafiya = peace
- yarjejeniya = treaty
- sasantawa = conciliation
- manta baya = magnanimity
- lumana = peacefulness
- lafawa = pacification
- kwanciyar hankali = tranquility
- juriya = forbearance
- ijma’i = consensus
- haƙuri da juna = tolerance
- fahimtar juna = understanding
- alƙawari = pact
- ta’addanci = terrorism
- samame = incursion
- rashin-tausayi = brutality
- rashin imani = ruthlessness
- mamaya = invasion
- hari = raid
- harbi = firing
- gaba = hostility
- fir’aunanci = savagery
- fatattaka = chase
- farmaki = attack/assault
- dirar-mikiya = blitz
- bara = charge
- azabtarwa = cruelty
- artabu = combat
- batakashi = shoot-out
- ɓarin-wuta = shelling
- faɗa = fight
- fitina = skirmish
- gumurzu = dogfight
- jahadi = crusade
- karon-batta = clash
- rikici = conflict
- taho-mu-gama = ram
- tarzoma = riot
- tashin-hankali = violence
- tawaye = rebellion
- yaƙi = war
- zubar da jini = bloodshed
- gaba-da-gaba = confrontation
- kai-hannu = exchange blows
- kai-ruwa-rana = tussle
- karo = encounter
- kokuwa = duel
- rigima = dispute
- rikitarwa = controversy
- ta-da-jijiyar-wuya = altercation
- ta-da-ƙayar-baya – intimidation
- taƙaddama =contention
- tashin-tashina = brawl
- tirjiya =resistance
- cacar-baki = shouting match/exchange words
- gardama = scuffle
- hatsaniya = quarrel/row
- hayaniya = squabble
- kyara = bullying
- musu = argument
- sa-in-sa = altercation
- tsangwama = oppression
- rabuwar-kai = fray
- ƙyamata = resentment
- zaman-doya-da-manja = rancor
- jayayya = tug-of-war
- anger = fushi
- animosity = ƙullaliya
- antagonism = rashin jituwa
- bitterness = ɗacin-rai
- disagreement = rashin daidaito
- discord =saɓani
- distrust = rashin yarda
- enmity = ƙiyayya
- envy =kishi
- grievance =damuwa
- grudge = riƙo
- hate = tsana
- malice = hassada
- misunderstanding =rashin fahimta
- adulthood = manyanta
- babyhood = jarirantaka
- boyhood = yarinta
- brotherhood = ‘yan-uwantaka
- childhood = yarinta
- eldership = dattijantaka
- friendship = abota/ƙawance
- girlhood = yarinta
- manhood = mazantaka
- oldage = tsufa
- sisterhood = ‘yan-uwantaka
- womanhood = matanta
- youth = ƙuruciya
- bakace = sifting
- ɓarza = crushing
- daddage = mashing
- daka = pounding
- dandaƙe = crunching
- kwankwatse = crushing
- marmasawa = crumbling
- niƙa = milling/grinding
- shiƙa = winnowing
- surfe = chaffing
- sussuka = threshing
- tankaɗe = sieving
- tata = filtering
- tsinta = picking
- bakace = sifting
- ɓarza = crushing
- daddage = mashing
- daka = pounding
- dandaƙe = crunching
- kwankwatse = crushing
- marmasawa = crumbling
- niƙa = milling/grinding
- shiƙa = winnowing
- surfe = chaffing
- sussuka = threshing
- tankaɗe = sieving
- tata = filtering
- tsinta = picking
- anatomy = yanayin gaɓɓan jikin
- antibacterial = yaƙar ƙwayar bacteria
- antibiotics = maganin kashe ƙwayoyin cuta
- arthritis = amosalin gaɓɓai
- gynecology = ilimin mahaifa
- histocompatibility = dacen-jin
- laxative =kasayau
- mortality = yiwuwar mutuwa
- physiology =yanayin jiki
- tumor = ƙari
- sputum = kaki
- sneezing = atishawa
- pain = zogi/raɗaɗi
- nasal swab = kwarfatar hanci
- nasal congestion = cushewar hanci
- mucus = majina/gamsai
- infect = harba
- flu = mura
- fever = masassara/zazzaɓi
- cell = tantanin halitta
- bronchitis = mashaƙo
- addiction = (zamewa) jaraba
- acute = mai muni
- available = mai samuwa
- liable = ɗaukar alhaki
- memorable = abin tunawa
- noticeable = mai ban-mamaki
- objectionable = abin ƙi
- permissible = halattacce
- pliable = mai tanƙwasuwa
- portable = mai ɗaukuwa
- possible = mai yiwuwa
- reliable = tsayayye
- visible = mai ganuwa
- vulnerable = mai rauni
- #magnitude
- faɗi = breadth/width
- girma = size
- gwargwado = ratio
- iyaka = limit
- ƙarƙari = reach
- kauri = thickness
- kima = rate
- kini = equal
- maƙura = extreme
- mataki = extent
- matsayi = stage
- matuƙa = maximum
- nauyi = weight
- siranta = thinness
- tamka = parallel
- tsayi= height
- zurfi = depth
- antivirus = manhajar kare cutukan kwamfuta
- antivaxer = mai adawa da rigakafi
- antiseptic = kare ɗaukar cutuka
- antidote = makari
- anticrime = yaƙar manyan laifuka
- antichrist = magabcin kristi
- anti-venom = kardafi
- anti-party = zagon ƙasa ga jam’iyya
- anticorruption = yaƙar almundahana
- consequently = sakamakon haka
- daily = duk rana
- explicitly = a sarari, ƙuru-ƙuru
- formally = bisa ƙa’ida, a hukumance
- fortunately = abun birgewa
- happily = abin farin ciki
- only = kacal, kaɗai, kawai
- publicly = a bainar jama'a, a fili
- sufficiently = a wadace
- timely = a kan lokaci
- agara = achilles tendon
- allon kafaɗa = shoulder blade
- damtse = upper arm
- dunduniya = sole
- haƙarƙari = rib
- hammata = armpit
- ijiya = eye
- karan hanci = nose bridge
- kunci = cheek
- kwankwaso = pelvis
- kwiɓi = body side
- ƙugu = hip
- muƙamuƙi = jaw
- sha-raɓa = calf
- tsintsiyar-hannu = arm
- centre for disease control =hukumar daƙile cutuka
- coronavirus = ƙwayar cutar numfashi
- cough =tari
- #covid19 = murar mashaƙo
- social distancing = ƙauracewa juna
- face mask =takunkumi
- gloves = safar hannu
- quarantine = keɓancewa
- self-isolation =killace-kai
- sore throat = maƙaƙin maƙoshi
- 1. tsara=peer/array
- 2. tsare=guard/prevent
- 3. tsari=system/refuge
- 4. tsaro=security
- 5. tsaru=planned
- 6. tsere=race/flee
- 7. tsira=survive
- 8. tsire=kebab/pike
- 9. tsiri=peak/geyser
- 10.tsiro=shoot
- 11. tsoro=fear
- 12. tsura=pure/unmixed
- 13. tsure=scared
- 14. tsuro=sprout
- 15. tsuru=timid
- to this day = har zuwa yau
- sooner or later = ko ba-jima ko ba-daɗe
- on your own = a kan kanki
- on the other hand = a gefe guda
- on the contrary = a akasin haka
- in place of = a madadin
- in a nutshell = a taƙaice
- at the same time = a lokaci guda
- at the heart of = kan-gaba
- hausa troponyms for stealing and con:
- almundahana = pilfering
- bizi = lifting
- damfara = duping
- fashi = robbery
- fashi da makami = armed robbery
- ƙwace = snatching
- sane = pickpocketing
- sata = stealing
- sibaranye = filching
- taɓargaza = squander
- wala-wala = swindling
- wawura = looting
- as long as = muddin
- as such = don haka
- directly – kai-tsaye
- hopefully = ana fatan
- in addition = bugu da ƙari
- in fact = a zahiri
- mainly = galibi
- shortly = jim kaɗan
- strenuously = yi tuƙuru
- suddenly = kwatsam
- unfortunately = abin takaici
- usually = yawanci
- voluntarily = a son-rai
- all = duka
- alliance = ƙawance
- altogether = gabaɗaya
- combination = haɗaka
- concentration = cincirundo
- crowd = cikowa
- entire = ɗaukacin
- entirety = rankatakaf
- mass = dandazo
- multiple = mamako
- multitude = tari
- thousands = dubun dubata
- total = jimilla
- totality = kafatani
- union =gamayya
- currently = a halin yanzu
- evenly = daidai wadaida
- indirectly = a kaikaice
- preferably = zai fi dacewa
- provisionally = ƙwaryakwarya
- rarely =da wuya
- regularly = a kai a kai
- respectively = bi da bi
- separately = a rarrabe
- similarly = hakazalika
- thereby = wato kenen
- typically = yawanci
- immediately = nan da nan
- inevitably = babu makawa
- instantly = yanzun nan
- luckily = sa'ar lamarin
- mostly = galibi
- normally = a yadda aka saba
- obviously = babu shakka
- periodically = lokaci-lokaci
- permanently = dindindin
- possibly = mai yiwuwa
- practically = a aikace
- accordingly = dangane da haka
- actually = a zahiri
- alternatively = a madadin haka
- carefully = da takatsantsan
- efficiently = cikin ƙwarewa
- entirely = ɗaukacin
- equally = hakanan
- exclusively = a ƙeɓance
- generally = a bai-ɗaya
- hardly = da wuya
- honestly = a ƙashin gaskiya
- already = ya rigaya
- as soon as/once = da zarar
- besides = kuma ma
- but = amma/sai dai
- by the way = af
- even = hatta
- if = idan
- not even = balantana
- often = galibi/sau da yawa
- since = tun da
- so long = matuƙar
- therefore = sabili da haka
- to be sure = duk da dai
- yet = duk da haka, tukuna