Toggle search
Search
Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/048 expensive drink
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
China
’
s
ancient
bushes
of
Da
Hong
Pao
produce
one
of
the
most
expensive
teas
in
the
world
,
[1]
<>
Itatuwan
Da
Hong
Pao
na
kasar
China
na
samar
da
ganyen
shayin
da
yafi
kowanne
tsada
a
duniya
,
[2]
#:
astonishingly
costing
more
than
30
times
its
weight
in
gold
.
[3]
<>
wanda
farashinsa
ya
nunka
na
zinariya
sau
30
.
[4]
#:
In
2002
,
a
wealthy
purchaser
paid
180
,
000
yuan
–
almost
$
28
,
000
–
[5]
<>
A
2002
,
wani
mai
kudi
ya
biya
yuan
180
,
000
–
kusan
$
28
,
000
–
[6]
#:
for
just
20g
of
China
'
s
legendary
Da
Hong
Pao
tea
.
[7]
<>
domin
sayen
giram
20
na
ganyen
shayin
Da
Hong
Pao
na
kasar
China
.
[8]
#:
Even
in
a
culture
that
’
s
valued
tea
drinking
as
an
art
form
for
around
1
,
500
years
[9]
<>
Ko
da
yake
shayi
na
da
daraja
a
al
’
adar
China
tun
kimanin
shekaru
1
,
500
,
[10]
#:
the
price
was
astonishing
.
[11]
<>
farashin
ya
isa
abin
mamaki
.
[12]
#:
Original
Da
Hong
Pao
doesn
'
t
just
cost
its
weight
in
gold
–
[13]
<>
Ganyen
shayin
Da
Hong
Pao
na
asali
ya
nunka
zinariya
daraja
sau
30
,
[14]
#:
almost
$
1
,
400
for
a
single
gram
,
[15]
<>
inda
giram
daya
ya
kai
$
1
,
400
,
[16]
#:
or
well
over
$
10
,
000
for
a
pot
.
[17]
<>
wato
tukunya
daya
ta
zarta
$
10
,
000
.
[18]
#:
It
’
s
one
of
the
most
expensive
teas
in
the
world
.
[19]
<>
Hakika
ya
na
daga
cikin
ganyen
shayi
masu
tsada
a
duniya
.
[20]
#:
“
It
looks
fit
for
a
beggar
,
but
it
'
s
priced
for
an
emperor
and
has
the
heart
of
the
Buddha
,”
[21]
<> “
A
ido
kamar
abin
banza
,
amma
farashinsa
sai
dai
sarki
,
darajarsa
sai
dai
Buddha
,”
[22]
#:
said
Xiao
Hui
,
a
tea
maker
in
Wuyishan
,
a
misty
riverside
town
in
Fujian
,
southern
China
.
[23]
<>
in
ji
Xiao
Hui
,
wata
mai
shayi
a
garin
Wushiyan
da
ke
bakin
ruwa
a
jihar
Fujian
,
da
ke
kudancin
China
,
[24]
#:
She
showed
me
the
dark
,
tangled
,
unfinished
-
looking
Da
Hong
Pao
leaves
[25]
<>
yayinda
ta
ke
nuna
min
ganyen
Da
Hong
Pao
masu
duhu
wanda
ta
tsinko
[26]
#:
from
her
family
'
s
tea
gardens
in
Wuyishan
.
[27]
<>
daga
lambun
shayin
gidansu
.
[28]
#:
Xiao
and
her
family
,
tea
makers
for
many
generations
,
[29]
<>
Xiao
da
‘
yan
uwanta
,
wadanda
suka
gaji
sana
’
ar
shayi
daga
iyaye
da
kakanninsu
[30]
#:
still
go
into
the
mountains
every
spring
[31]
<>
na
ci
gaba
da
ziyartar
tsaunukan
gari
a
duk
damina
,
[32]
#:
to
call
on
the
tea
god
,
Lu
Yu
,
to
bring
new
shoots
.
[33]
<>
inda
su
ke
rokon
ubangijin
shayi
,
Lu
Yu
,
ya
samar
da
sababbin
ganyen
shayin
.
[34]
#:
Wuyishan
'
s
startling
karst
landscape
has
been
famous
for
tea
for
centuries
.
[35]
<>
Garin
Wuyishan
ya
shahara
da
noman
shayi
tsawon
daruruwan
shekaru
.
[36]
#:
The
rain
that
pours
down
the
limestone
gorges
and
karst
pinnacles
,
[37]
<>
Ruwan
saman
da
ke
gangarowa
daga
tsaunukan
farar
kasa
[38]
#:
flooding
the
narrow
mountain
streams
and
tumbling
waterfalls
,
[39]
<>
ya
Malala
a
koramun
garin
,
[40]
#:
is
heavy
with
minerals
that
impart
flavor
.
[41]
<>
na
cike
da
sinadiran
da
ke
bai
wa
shayi
dandano
.
[42]
#:
Today
,
every
other
shop
in
Wuyishan
has
a
tea
-
tasting
table
set
[43]
<>
A
yanzu
haka
duk
kantin
da
ke
Wuyishan
ya
na
da
teburin
dandana
shayi
[44]
#:
for
the
ritual
of
gong
fu
cha
(
kung
fu
tea
) –
[45]
<>
domin
gudanar
da
al
’
adar
shan
shayi
ta
‘
gong
fu
chan
’,
[46]
#:
and
shelves
stacked
with
a
gaudy
selection
of
tea
leaves
.
[47]
<>
sannan
kuma
ya
na
cike
da
ganyayen
shayi
iri
-
iri
.
[48]
#:
Travelling
to
Wuyishan
,
I
discovered
that
many
Da
Hong
Pao
teas
are
surprisingly
affordable
.
[49]
<>
Da
na
kai
ziyarar
Wuyishan
,
na
gano
cewa
da
akwai
samfuran
ganyen
shayin
Da
Hong
Pao
da
dama
da
basu
fi
karfin
talaka
ba
.
[50]
#:
Though
aged
or
antique
versions
can
sell
for
extremely
high
prices
,
[51]
<>
Ko
da
ya
ke
na
asalin
na
da
matukar
tsada
,
[52]
#:
a
Da
Hong
Pao
of
reasonable
quality
can
cost
around
$
100
per
kilo
in
Wuyishan
.
[53]
<>
ana
iya
sayar
da
Da
Hong
Pao
mai
kyau
akan
$
100
duk
kilo
daya
a
Wuyishan
.
[54]
#:
But
every
genuine
Da
Hong
Pao
[55]
<>
Sai
dai
duk
wani
Da
Hong
Pao
na
gaskiya
[56]
#:
originates
with
a
cutting
from
a
single
group
of
mother
trees
.
[57]
<>
ya
samu
asali
ne
daga
dashen
reshen
bishiyun
da
su
ka
fito
daga
gona
guda
.
[58]
#:
And
it
'
s
these
original
trees
that
produce
the
rare
and
sought
-
after
original
tea
.
[59]
<>
Kuma
wadannan
bishiyun
na
asali
su
ne
ba
su
da
yawa
kuma
ganyen
shayinsu
ya
ke
dan
karen
tsada
.
[60]
#:
“
The
original
Da
Hong
Pao
is
so
expensive
because
there
are
hardly
any
of
the
original
tea
trees
left
,”
[61]
<> “
Da
Hong
Pao
na
asali
na
da
matukar
tsada
ne
saboda
bishiyun
asalin
da
su
ka
rage
sun
yi
karanci
kwarai
,”
[62]
#:
explained
local
tea
master
Xiangning
Wu
.
[63]
<>
in
ji
malamin
hada
shayi
na
Wuyishan
,
Xiangning
Wu
.
[64]
#:
But
it
'
s
not
just
the
Chinese
who
value
Da
Hong
Pao
.
[65]
<>
Ba
mutanen
China
ne
kadai
ke
darajanta
ganyen
shayin
Da
Hong
Pao
ba
.
[66]
#:
In
1849
,
British
botanist
[67]
<>
A
1849
,
wani
masanin
tsirrai
daga
Burtaniya
,
[68]
#:
Robert
Fortune
came
to
the
Wuyishan
mountains
on
a
secret
mission
,
[69]
<>
Robert
Fortune
ya
ziyarci
tsaunukan
Wuyishan
a
asirce
[70]
#:
part
of
the
agro
-
industrial
espionage
at
which
the
colonial
East
India
Company
excelled
.
[71]
<>
bisa
umarnin
kamfanin
mulkin
mallaka
na
East
India
Company
domin
satar
basirar
noman
shayin
Da
Hong
Po
.
[72]
#:
Britons
were
,
then
,
as
now
,
obsessed
with
tea
,
[73]
<>
A
lokacin
,
kamar
yadda
ya
ke
a
yanzu
,
mutanen
Birtaniya
mayun
shayi
ne
,
[74]
#:
and
China
–
from
where
the
Brits
also
bought
silk
and
porcelain
–
was
the
only
place
they
could
get
it
.
[75]
<>
kuma
a
China
ne
kawai
su
ke
iya
samo
shayin
kamar
dai
yadda
a
can
su
kan
samo
alharini
da
tangaran
.
[76]
#:
But
Britain
made
little
that
China
wanted
,
[77]
<>
Ga
shi
kuma
babu
wani
abu
da
ake
yi
a
Birtaniya
da
mutanen
China
su
ke
bukata
,
[78]
#:
creating
a
massive
trade
deficit
.
[79]
<>
don
haka
sai
ya
zamo
su
na
sayan
abubuwa
da
yawa
daga
China
ba
tare
da
sun
sayar
da
komai
nasu
a
China
ba
.
[80]
#:
An
obvious
way
of
resolving
the
balance
of
trade
was
to
[81]
<>
Hanyar
da
za
’
a
magance
wannan
matsalar
ita
ce
[82]
#:
do
what
the
East
India
Company
had
done
with
other
valuable
plants
:
[83]
<>
a
yi
abinda
East
India
Company
ya
saba
yi
game
da
wasu
shuke
-
shuken
masu
daraja
:
[84]
#:
steal
the
seeds
(
or
,
better
,
cuttings
)
and
grow
them
elsewhere
.
[85]
<>
a
sace
iri
ko
dashe
a
shuka
wani
wurin
.
[86]
#:
If
Britain
could
make
its
own
tea
in
India
,
[87]
<>
Idan
har
Burtaniya
za
ta
iya
samar
da
shayinta
a
India
,
[88]
#:
the
nation
would
be
that
much
less
dependent
on
China
.
[89]
<>
ke
nan
za
ta
rage
dogaro
da
China
.
[90]
#:
But
Britain
couldn
'
t
.
[91]
<>
Sai
dai
kuma
hakan
ya
kasa
yiwuwa
.
[92]
#:
The
tea
seeds
that
previous
spies
had
sourced
from
Guangdong
simply
would
not
grow
in
India
.
[93]
<>
Irin
da
‘
yan
leken
asiri
su
ka
samo
daga
yankin
Guangdong
a
China
yaki
fitowa
a
India
,
[94]
#:
and
the
native
Indian
tea
bushes
just
didn
'
t
taste
right
.
[95]
<>
kuma
ganyen
shayin
India
na
asali
sam
ba
shi
da
dadin
dandano
.
[96]
#:
Enter
Fortune
.
[97]
<>
Wannan
shi
ne
dalilin
zuwan
Fortune
.
[98]
#:
His
aim
was
to
track
down
China
'
s
best
tea
–
Da
Hong
Pao
–
[99]
<>
Aikin
da
aka
ba
shi
,
shi
ne
ya
samo
ganyen
shayin
da
yafi
kowanne
daraja
a
China
–
Da
Hong
Pao
–
[100]
#:
and
to
learn
how
to
grow
it
.
[101]
<>
tare
da
koyo
yadda
ake
shuka
shi
.
[102]
#:
And
since
almost
all
of
China
was
closed
to
foreigners
on
pain
of
death
,
[103]
<>
Da
yake
a
lokacin
kusan
baki
dayan
China
ba
a
bari
baki
su
shiga
,
wanda
kuma
duk
ya
shiga
a
bakin
ransa
,
[104]
#:
disguise
was
essential
.
[105]
<>
bad
-
da
-
kama
ta
zama
dole
.
[106]
#:
Fortune
hired
a
servant
,
cut
his
hair
,
affixed
a
purchased
pigtail
and
embarked
for
Wuyishan
in
search
of
Da
Hong
Pao
.
[107]
<>
Sai
Fortune
ya
yanke
gashin
baransa
,
ya
makala
a
kansa
ya
yi
wa
Wuyishan
tsinke
da
zimmar
neman
Da
Hong
Pao
.
[108]
#:
Just
as
they
do
today
,
[109]
<>
Kamar
yadda
su
ke
a
yanzu
,
[110]
#:
tea
gardens
clambered
up
[111]
<>
lambunan
shayin
a
kan
tsaunuka
su
ke
[112]
#:
and
around
the
mountains
,
squeezed
into
the
narrowest
of
gorges
and
perched
on
the
steepest
of
slopes
.
[113]
<>
da
cikin
kwaruruwan
da
ke
kewayensu
.
[114]
#:
And
just
like
today
,
[115]
<>
Kuma
kamar
yadda
su
ke
yanzu
,
[116]
#:
a
handful
of
precious
bushes
balanced
in
a
brick
terrace
in
a
vertiginous
limestone
face
,
[117]
<>
ya
tarar
da
‘
yan
shukoki
kadan
kan
wani
tsaunin
farar
kasa
[118]
#:
with
three
Chinese
characters
carved
in
scarlet
:
Da
Hong
Pao
.
[119]
<>
wanda
aka
zana
alamomin
rubutun
China
guda
uku
a
jikinsa
da
launin
farar
kasa
:
Da
Hong
Pao
.
[120]
#:
The
name
–
Big
Red
Robe
–
references
a
scarlet
blanket
that
a
mythical
emperor
donated
long
ago
in
thanks
for
a
miracle
cure
.
[121]
<>
Sunan
,
Jar
alkyabba
babba
,
ya
samo
asali
ne
daga
wani
jan
bargo
da
wani
sarkin
China
ya
bayar
shekaru
aru
-
aru
sakamakon
warkewa
daga
cutar
da
aka
yi
zaton
ba
za
ta
kyale
shi
ba
.
[122]
#:
Fortune
took
up
residence
in
the
Tianxin
Yongle
Temple
below
Da
Hong
Pao
,
[123]
<>
Fortune
ya
tare
a
dakin
bauta
na
Tianxin
Yongle
da
ke
kasan
Da
Hong
Pao
,
[124]
#:
and
–
amid
leisurely
discussions
as
to
whether
shoots
picked
by
monkeys
or
virgins
made
the
best
tea
–
the
botanist
acquired
seeds
,
seedlings
and
the
secrets
of
their
cultivation
.
[125]
<>
inda
ya
shige
cikin
masu
bauta
har
sai
da
ya
samu
iri
da
dashen
shayin
da
kuma
dabarun
kula
da
tsironsu
.
[126]
#:
When
they
reached
India
,
[127]
<>
Wannan
irin
da
ya
kai
India
[128]
#:
these
seeds
,
merged
with
indigenous
Indian
tea
,
[129]
<>
aka
hada
shi
da
shayi
dan
kasa
,
[130]
#:
would
form
the
beginnings
of
an
industry
now
worth
billions
of
dollars
a
year
.
[131]
<>
shi
ne
tushen
kasuwancin
da
a
yanzu
ya
kai
darajar
biliyoyin
dala
a
kowacce
shekara
.
[132]
#:
Or
,
as
Zhe
Dao
,
now
abbot
of
Tianxin
Yongle
told
me
:
[133]
<>
Kamar
yadda
Zhe
Dao
,
limamin
dakin
bauta
na
Tianxin
Yongle
na
yanzu
ya
shaida
min
:
[134]
#:
“
In
the
19th
Century
,
[135]
<> “
A
cikin
karni
na
19
,
[136]
#:
some
plant
hunter
came
and
took
the
seeds
.
[137]
<>
wani
mai
farautar
iri
ya
zo
ya
sami
irin
shayin
,
[138]
#:
But
he
didn
'
t
know
how
to
make
the
tea
[139]
<>
amma
bai
san
yadda
za
’
a
kula
da
shi
ba
[140]
#:
so
he
needed
the
masters
to
teach
him
how
.”
[141]
<>
don
haka
ya
zauna
ya
koya
daga
kwararru
.”
[142]
#:
Tianxin
Yongle
was
founded
in
827AD
.
[143]
<>
A
shekarar
827
kididdigar
Kirista
aka
kafa
dakin
bautar
Tianxin
Yongle
.
[144]
#:
In
1958
,
during
the
Mao
era
,
[145]
<>
A
1958
,
lokacin
mulkin
Mao
,
[146]
#:
the
monks
were
forced
out
,
taking
their
tea
-
making
knowledge
with
them
.
[147]
<>
aka
kori
masu
bautar
tare
da
iliminsu
na
hada
shayi
.
[148]
#:
When
Zhe
arrived
from
the
ancient
city
of
Suzhou
in
1990
,
[149]
<>
Lokacin
da
Zhe
ya
dawo
daga
tsohon
birnin
Suzhou
a
1990
,
[150]
#:
what
little
remained
of
the
temple
was
home
to
peasants
.
[151]
<>
abinda
ya
rage
na
dakin
bautar
ya
zamo
gidan
talakawa
.
[152]
#:
“
Back
then
it
was
just
me
,”
Zhe
explained
.
[153]
<> “
Da
fari
ni
kadai
ne
kurum
,”
in
ji
Zhe
.
[154]
#:
“
Now
I
have
a
lot
of
disciples
,
[155]
<> “
Yanzu
kuwa
ina
da
almajirai
da
dama
,
[156]
#:
so
five
or
six
years
ago
we
started
to
make
tea
.”
[157]
<>
don
haka
shekaru
biyar
zuwa
shida
da
su
ka
wuce
muka
fara
yin
shayi
.”
[158]
#:
The
original
Da
Hong
Pao
trees
sat
on
temple
land
,
[159]
<>
Shukokin
Da
Hong
Pao
na
asali
su
na
gonar
dakin
bautar
ne
,
[160]
#:
but
Zhe
left
their
management
to
the
government
.
[161]
<>
amma
gwamnati
ke
kula
da
su
.
[162]
#:
Production
was
tightly
controlled
–
the
few
hundred
grams
[163]
<> ‘
Yan
ganyayen
da
ba
su
fi
daruruwan
giram
ba
[164]
#:
the
trees
yielded
every
year
were
reserved
for
the
state
–
[165]
<>
da
shukokin
ke
samarwa
na
karkashin
ikon
gwamnati
ne
,
[166]
#:
and
until
recently
,
the
trees
were
under
constant
armed
guard
.
[167]
<>
kuma
har
ya
zuwa
shekarun
baya
-
bayan
nan
sojoji
ke
gadinsu
da
muggan
makamai
.
[168]
#:
I
walked
past
the
monastery
'
s
vegetable
gardens
[169]
<>
Na
zarta
lambun
kayan
marmari
na
dakin
bautar
[170]
#:
and
up
and
along
the
narrow
,
winding
mountain
paths
to
the
original
Da
Hong
Pao
.
[171]
<>
na
bi
wani
siririn
burtali
da
ya
nausa
kan
tsauni
har
zuwa
inda
shukokin
Da
Hong
Pao
na
asalin
su
ke
.
[172]
#:
The
trees
looked
tired
and
spindly
.
[173]
<>
Shukokin
sun
bayyana
alamar
gajiya
.
[174]
#:
Estimates
of
their
age
vary
widely
,
[175]
<>
Babu
takamaiman
kiyasin
shekarunsu
,
[176]
#:
although
350
years
gels
with
Fortune
'
s
account
.
[177]
<>
amma
dai
in
aka
tuni
da
labarin
Fortune
,
tabbas
sun
fi
shekaru
350
.
[178]
#:
It
was
hard
to
imagine
these
straggly
bushes
bursting
with
new
growth
.
[179]
<>
Zai
yi
wuya
wadannan
shukokin
su
ci
gaba
da
fitar
da
ganyen
shayi
.
[180]
#:
On
1
May
,
soon
after
the
tea
harvest
begins
,
[181]
<>
A
ranar
1
ga
Mayu
,
da
zarar
an
fara
girbe
ganyen
shayi
,
[182]
#:
a
red
carpet
will
be
rolled
out
to
mimic
the
emperor
'
s
gift
.
[183]
<>
za
’
a
shimfida
jar
darduma
domin
tunawa
da
kyautar
tsohon
sarki
.
[184]
#:
Beautiful
women
dressed
in
traditional
costume
will
ascend
the
mossy
steps
and
perform
a
ritual
.
[185]
<>
Kyawawan
mata
sanye
da
kayan
gargajiya
za
su
gudanar
da
wata
ibada
a
wurin
.
[186]
#:
But
there
will
be
no
harvest
.
[187]
<>
Sai
dai
babu
wani
girbi
da
za
’
a
yi
musu
.
[188]
#:
These
precious
,
ancient
bushes
,
last
harvested
in
2005
,
[189]
<>
Rabon
da
wadannan
shukoki
masu
daraja
su
samar
da
ganye
tun
2005
,
[190]
#:
will
likely
never
make
tea
again
.
[191]
<>
kuma
mai
yiwuwa
ba
za
su
sake
bayar
da
ganyen
shayi
ba
.
[192]
#:
Which
means
the
scattered
few
grams
collectors
are
lovingly
storing
,
[193]
<>
Hakan
na
nufin
kwayakin
ganyayen
da
su
ka
rage
hannun
mutane
,
[194]
#:
drying
them
each
year
[195]
<>
wadanda
kan
shanya
su
duk
shekara
[196]
#:
to
mature
their
flavour
,
[197]
<>
domin
kara
ingantan
dandanonsu
[198]
#:
will
be
more
valuable
than
ever
before
.
[199]
<>
za
su
ci
gaba
da
kara
hauhauwa
a
farashi
.
[200]
#:
Perhaps
as
expensive
as
diamonds
,
given
time
.
[201]
<>
Mai
yiwuwa
ne
ma
wata
ran
darajarsu
ta
kai
darajar
duwatsun
daimon
!
[202]
Last modified
23 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
China’s ancient bushes of Da Hong Pao produce one of the most expensive teas in the world, [1] <> Itatuwan Da Hong Pao na kasar China na samar da ganyen shayin da yafi kowanne tsada a duniya, [2]
2
#:
astonishingly costing more than 30 times its weight in gold. [3] <> wanda farashinsa ya nunka na zinariya sau 30. [4]
3
#:
In 2002, a wealthy purchaser paid 180,000 yuan – almost $28,000 – [5] <> A 2002, wani mai kudi ya biya yuan 180,000 – kusan $28,000 – [6]
4
#:
for just 20g of China's legendary Da Hong Pao tea. [7] <> domin sayen giram 20 na ganyen shayin Da Hong Pao na kasar China. [8]
5
#:
Even in a culture that’s valued tea drinking as an art form for around 1,500 years [9] <> Ko da yake shayi na da daraja a al’adar China tun kimanin shekaru 1,500, [10]
6
#:
the price was astonishing. [11] <> farashin ya isa abin mamaki. [12]
7
#:
Original Da Hong Pao doesn't just cost its weight in gold – [13] <> Ganyen shayin Da Hong Pao na asali ya nunka zinariya daraja sau 30, [14]
8
#:
almost $1,400 for a single gram, [15] <> inda giram daya ya kai $1,400, [16]
9
#:
or well over $10,000 for a pot. [17] <> wato tukunya daya ta zarta $10,000. [18]
10
#:
It’s one of the most expensive teas in the world. [19] <> Hakika ya na daga cikin ganyen shayi masu tsada a duniya. [20]
11
#:
“It looks fit for a beggar, but it's priced for an emperor and has the heart of the Buddha,” [21] <> “A ido kamar abin banza, amma farashinsa sai dai sarki, darajarsa sai dai Buddha,” [22]
12
#:
said Xiao Hui, a tea maker in Wuyishan, a misty riverside town in Fujian, southern China. [23] <> in ji Xiao Hui, wata mai shayi a garin Wushiyan da ke bakin ruwa a jihar Fujian, da ke kudancin China, [24]
13
#:
She showed me the dark, tangled, unfinished-looking Da Hong Pao leaves [25] <> yayinda ta ke nuna min ganyen Da Hong Pao masu duhu wanda ta tsinko [26]
14
#:
from her family's tea gardens in Wuyishan. [27] <> daga lambun shayin gidansu. [28]
15
#:
Xiao and her family, tea makers for many generations, [29] <> Xiao da ‘yan uwanta, wadanda suka gaji sana’ar shayi daga iyaye da kakanninsu [30]
16
#:
still go into the mountains every spring [31] <> na ci gaba da ziyartar tsaunukan gari a duk damina, [32]
17
#:
to call on the tea god, Lu Yu, to bring new shoots. [33] <> inda su ke rokon ubangijin shayi, Lu Yu, ya samar da sababbin ganyen shayin. [34]
18
#:
Wuyishan's startling karst landscape has been famous for tea for centuries. [35] <> Garin Wuyishan ya shahara da noman shayi tsawon daruruwan shekaru. [36]
19
#:
The rain that pours down the limestone gorges and karst pinnacles, [37] <> Ruwan saman da ke gangarowa daga tsaunukan farar kasa [38]
20
#:
flooding the narrow mountain streams and tumbling waterfalls, [39] <> ya Malala a koramun garin, [40]
21
#:
is heavy with minerals that impart flavor. [41] <> na cike da sinadiran da ke bai wa shayi dandano. [42]
22
#:
Today, every other shop in Wuyishan has a tea-tasting table set [43] <> A yanzu haka duk kantin da ke Wuyishan ya na da teburin dandana shayi [44]
23
#:
for the ritual of gong fu cha (kung fu tea) – [45] <> domin gudanar da al’adar shan shayi ta ‘gong fu chan’, [46]
24
#:
and shelves stacked with a gaudy selection of tea leaves. [47] <> sannan kuma ya na cike da ganyayen shayi iri-iri. [48]
25
#:
Travelling to Wuyishan, I discovered that many Da Hong Pao teas are surprisingly affordable. [49] <> Da na kai ziyarar Wuyishan, na gano cewa da akwai samfuran ganyen shayin Da Hong Pao da dama da basu fi karfin talaka ba. [50]
26
#:
Though aged or antique versions can sell for extremely high prices, [51] <> Ko da ya ke na asalin na da matukar tsada, [52]
27
#:
a Da Hong Pao of reasonable quality can cost around $100 per kilo in Wuyishan. [53] <> ana iya sayar da Da Hong Pao mai kyau akan $100 duk kilo daya a Wuyishan. [54]
28
#:
But every genuine Da Hong Pao [55] <> Sai dai duk wani Da Hong Pao na gaskiya [56]
29
#:
originates with a cutting from a single group of mother trees. [57] <> ya samu asali ne daga dashen reshen bishiyun da su ka fito daga gona guda. [58]
30
#:
And it's these original trees that produce the rare and sought-after original tea. [59] <> Kuma wadannan bishiyun na asali su ne ba su da yawa kuma ganyen shayinsu ya ke dan karen tsada. [60]
31
#:
“The original Da Hong Pao is so expensive because there are hardly any of the original tea trees left,” [61] <> “Da Hong Pao na asali na da matukar tsada ne saboda bishiyun asalin da su ka rage sun yi karanci kwarai,” [62]
32
#:
explained local tea master Xiangning Wu. [63] <> in ji malamin hada shayi na Wuyishan, Xiangning Wu. [64]
33
#:
But it's not just the Chinese who value Da Hong Pao. [65] <> Ba mutanen China ne kadai ke darajanta ganyen shayin Da Hong Pao ba. [66]
34
#:
In 1849, British botanist [67] <> A 1849, wani masanin tsirrai daga Burtaniya, [68]
35
#:
Robert Fortune came to the Wuyishan mountains on a secret mission, [69] <> Robert Fortune ya ziyarci tsaunukan Wuyishan a asirce [70]
36
#:
part of the agro-industrial espionage at which the colonial East India Company excelled. [71] <> bisa umarnin kamfanin mulkin mallaka na East India Company domin satar basirar noman shayin Da Hong Po. [72]
37
#:
Britons were, then, as now, obsessed with tea, [73] <> A lokacin, kamar yadda ya ke a yanzu, mutanen Birtaniya mayun shayi ne, [74]
38
#:
and China – from where the Brits also bought silk and porcelain – was the only place they could get it. [75] <> kuma a China ne kawai su ke iya samo shayin kamar dai yadda a can su kan samo alharini da tangaran. [76]
39
#:
But Britain made little that China wanted, [77] <> Ga shi kuma babu wani abu da ake yi a Birtaniya da mutanen China su ke bukata, [78]
40
#:
creating a massive trade deficit. [79] <> don haka sai ya zamo su na sayan abubuwa da yawa daga China ba tare da sun sayar da komai nasu a China ba. [80]
41
#:
An obvious way of resolving the balance of trade was to [81] <> Hanyar da za’a magance wannan matsalar ita ce [82]
42
#:
do what the East India Company had done with other valuable plants: [83] <> a yi abinda East India Company ya saba yi game da wasu shuke-shuken masu daraja: [84]
43
#:
steal the seeds (or, better, cuttings) and grow them elsewhere. [85] <> a sace iri ko dashe a shuka wani wurin. [86]
44
#:
If Britain could make its own tea in India, [87] <> Idan har Burtaniya za ta iya samar da shayinta a India, [88]
45
#:
the nation would be that much less dependent on China. [89] <> ke nan za ta rage dogaro da China. [90]
46
#:
But Britain couldn't. [91] <> Sai dai kuma hakan ya kasa yiwuwa. [92]
47
#:
The tea seeds that previous spies had sourced from Guangdong simply would not grow in India. [93] <> Irin da ‘yan leken asiri su ka samo daga yankin Guangdong a China yaki fitowa a India, [94]
48
#:
and the native Indian tea bushes just didn't taste right. [95] <> kuma ganyen shayin India na asali sam ba shi da dadin dandano. [96]
49
#:
Enter Fortune. [97] <> Wannan shi ne dalilin zuwan Fortune. [98]
50
#:
His aim was to track down China's best tea – Da Hong Pao – [99] <> Aikin da aka ba shi, shi ne ya samo ganyen shayin da yafi kowanne daraja a China – Da Hong Pao – [100]
51
#:
and to learn how to grow it. [101] <> tare da koyo yadda ake shuka shi. [102]
52
#:
And since almost all of China was closed to foreigners on pain of death, [103] <> Da yake a lokacin kusan baki dayan China ba a bari baki su shiga, wanda kuma duk ya shiga a bakin ransa, [104]
53
#:
disguise was essential. [105] <> bad-da-kama ta zama dole. [106]
54
#:
Fortune hired a servant, cut his hair, affixed a purchased pigtail and embarked for Wuyishan in search of Da Hong Pao. [107] <> Sai Fortune ya yanke gashin baransa, ya makala a kansa ya yi wa Wuyishan tsinke da zimmar neman Da Hong Pao. [108]
55
#:
Just as they do today, [109] <> Kamar yadda su ke a yanzu, [110]
56
#:
tea gardens clambered up [111] <> lambunan shayin a kan tsaunuka su ke [112]
57
#:
and around the mountains, squeezed into the narrowest of gorges and perched on the steepest of slopes. [113] <> da cikin kwaruruwan da ke kewayensu. [114]
58
#:
And just like today, [115] <> Kuma kamar yadda su ke yanzu, [116]
59
#:
a handful of precious bushes balanced in a brick terrace in a vertiginous limestone face, [117] <> ya tarar da ‘yan shukoki kadan kan wani tsaunin farar kasa [118]
60
#:
with three Chinese characters carved in scarlet: Da Hong Pao. [119] <> wanda aka zana alamomin rubutun China guda uku a jikinsa da launin farar kasa: Da Hong Pao. [120]
61
#:
The name – Big Red Robe – references a scarlet blanket that a mythical emperor donated long ago in thanks for a miracle cure. [121] <> Sunan, Jar alkyabba babba, ya samo asali ne daga wani jan bargo da wani sarkin China ya bayar shekaru aru-aru sakamakon warkewa daga cutar da aka yi zaton ba za ta kyale shi ba. [122]
62
#:
Fortune took up residence in the Tianxin Yongle Temple below Da Hong Pao, [123] <> Fortune ya tare a dakin bauta na Tianxin Yongle da ke kasan Da Hong Pao, [124]
63
#:
and – amid leisurely discussions as to whether shoots picked by monkeys or virgins made the best tea – the botanist acquired seeds, seedlings and the secrets of their cultivation. [125] <> inda ya shige cikin masu bauta har sai da ya samu iri da dashen shayin da kuma dabarun kula da tsironsu. [126]
64
#:
When they reached India, [127] <> Wannan irin da ya kai India [128]
65
#:
these seeds, merged with indigenous Indian tea, [129] <> aka hada shi da shayi dan kasa, [130]
66
#:
would form the beginnings of an industry now worth billions of dollars a year. [131] <> shi ne tushen kasuwancin da a yanzu ya kai darajar biliyoyin dala a kowacce shekara. [132]
67
#:
Or, as Zhe Dao, now abbot of Tianxin Yongle told me: [133] <> Kamar yadda Zhe Dao, limamin dakin bauta na Tianxin Yongle na yanzu ya shaida min: [134]
68
#:
“In the 19th Century, [135] <> “A cikin karni na 19, [136]
69
#:
some plant hunter came and took the seeds. [137] <> wani mai farautar iri ya zo ya sami irin shayin, [138]
70
#:
But he didn't know how to make the tea [139] <> amma bai san yadda za’a kula da shi ba [140]
71
#:
so he needed the masters to teach him how.” [141] <> don haka ya zauna ya koya daga kwararru.” [142]
72
#:
Tianxin Yongle was founded in 827AD. [143] <> A shekarar 827 kididdigar Kirista aka kafa dakin bautar Tianxin Yongle. [144]
73
#:
In 1958, during the Mao era, [145] <> A 1958, lokacin mulkin Mao, [146]
74
#:
the monks were forced out, taking their tea-making knowledge with them. [147] <> aka kori masu bautar tare da iliminsu na hada shayi. [148]
75
#:
When Zhe arrived from the ancient city of Suzhou in 1990, [149] <> Lokacin da Zhe ya dawo daga tsohon birnin Suzhou a 1990, [150]
76
#:
what little remained of the temple was home to peasants. [151] <> abinda ya rage na dakin bautar ya zamo gidan talakawa. [152]
77
#:
“Back then it was just me,” Zhe explained. [153] <> “Da fari ni kadai ne kurum,” in ji Zhe. [154]
78
#:
“Now I have a lot of disciples, [155] <> “Yanzu kuwa ina da almajirai da dama, [156]
79
#:
so five or six years ago we started to make tea.” [157] <> don haka shekaru biyar zuwa shida da su ka wuce muka fara yin shayi.” [158]
80
#:
The original Da Hong Pao trees sat on temple land, [159] <> Shukokin Da Hong Pao na asali su na gonar dakin bautar ne, [160]
81
#:
but Zhe left their management to the government. [161] <> amma gwamnati ke kula da su. [162]
82
#:
Production was tightly controlled – the few hundred grams [163] <> ‘Yan ganyayen da ba su fi daruruwan giram ba [164]
83
#:
the trees yielded every year were reserved for the state – [165] <> da shukokin ke samarwa na karkashin ikon gwamnati ne, [166]
84
#:
and until recently, the trees were under constant armed guard. [167] <> kuma har ya zuwa shekarun baya-bayan nan sojoji ke gadinsu da muggan makamai. [168]
85
#:
I walked past the monastery's vegetable gardens [169] <> Na zarta lambun kayan marmari na dakin bautar [170]
86
#:
and up and along the narrow, winding mountain paths to the original Da Hong Pao. [171] <> na bi wani siririn burtali da ya nausa kan tsauni har zuwa inda shukokin Da Hong Pao na asalin su ke. [172]
87
#:
The trees looked tired and spindly. [173] <> Shukokin sun bayyana alamar gajiya. [174]
88
#:
Estimates of their age vary widely, [175] <> Babu takamaiman kiyasin shekarunsu, [176]
89
#:
although 350 years gels with Fortune's account. [177] <> amma dai in aka tuni da labarin Fortune, tabbas sun fi shekaru 350. [178]
90
#:
It was hard to imagine these straggly bushes bursting with new growth. [179] <> Zai yi wuya wadannan shukokin su ci gaba da fitar da ganyen shayi. [180]
91
#:
On 1 May, soon after the tea harvest begins, [181] <> A ranar 1 ga Mayu, da zarar an fara girbe ganyen shayi, [182]
92
#:
a red carpet will be rolled out to mimic the emperor's gift. [183] <> za’a shimfida jar darduma domin tunawa da kyautar tsohon sarki. [184]
93
#:
Beautiful women dressed in traditional costume will ascend the mossy steps and perform a ritual. [185] <> Kyawawan mata sanye da kayan gargajiya za su gudanar da wata ibada a wurin. [186]
94
#:
But there will be no harvest. [187] <> Sai dai babu wani girbi da za’a yi musu. [188]
95
#:
These precious, ancient bushes, last harvested in 2005, [189] <> Rabon da wadannan shukoki masu daraja su samar da ganye tun 2005, [190]
96
#:
will likely never make tea again. [191] <> kuma mai yiwuwa ba za su sake bayar da ganyen shayi ba. [192]
97
#:
Which means the scattered few grams collectors are lovingly storing, [193] <> Hakan na nufin kwayakin ganyayen da su ka rage hannun mutane, [194]
98
#:
drying them each year [195] <> wadanda kan shanya su duk shekara [196]
99
#:
to mature their flavour, [197] <> domin kara ingantan dandanonsu [198]
100
#:
will be more valuable than ever before. [199] <> za su ci gaba da kara hauhauwa a farashi. [200]
101
#:
Perhaps as expensive as diamonds, given time. [201] <> Mai yiwuwa ne ma wata ran darajarsu ta kai darajar duwatsun daimon! [202]