Toggle search
Search
Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/047 the village that survived a war
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
The
village
that
survived
a
war
[1]
<>
Kauyen
da
ya
tsira
a
yaki
[2]
#:
Although
many
people
still
view
Bosnia
with
trepidation
,
its
dramatic
landscapes
and
[3]
<>
Koda
yake
mutane
da
yawa
na
yi
wa
Bosnia
kallon
dar
-
dar
,
yanayin
kasarta
da
kuma
[4]
#:
singular
history
are
making
it
an
increasingly
popular
destination
.
[5]
<>
tarihinta
sun
sa
ta
na
samun
karbuwa
wurin
‘
yan
yawon
bude
ido
.
[6]
#:
“
This
is
the
bridge
where
the
war
started
,”
[7]
<> “
A
nan
aka
fara
yakin
,”
[8]
#:
said
Mustafa
as
we
crossed
over
the
sparkling
Miljacka
River
[9]
<>
in
ji
Mustafa
a
yayinda
muke
tsallaka
kogin
Miljacka
[10]
#:
that
divides
the
Bosnian
city
of
Sarajevo
.
[11]
<>
wanda
ya
raba
birnin
Sarajevo
na
Bosnia
gida
biyu
.
[12]
#:
I
had
walked
over
this
bridge
before
,
[13]
<>
A
baya
na
tsallaka
wannan
gadar
,
[14]
#:
just
to
admire
the
view
,
[15]
<>
a
yawon
da
nake
na
kallon
gari
,
[16]
#:
but
had
not
realised
its
significance
:
[17]
<>
amma
ban
san
muhimmancinta
ba
:
[18]
#:
on
the
afternoon
of
6
April
1992
,
[19]
<>
A
yammacin
6
ga
Aprilun
1992
,
[20]
#:
this
is
where
snipers
mowed
down
two
young
women
[21]
<> ‘
yan
bindiga
su
ka
harbe
wasu
‘
yan
mata
biyu
[22]
#:
as
they
joined
a
peace
march
.
[23]
<>
a
lokacin
da
su
ke
wata
zanga
-
zangar
lumana
.
[24]
#:
Multi
-
ethnic
strife
disintegrated
into
full
-
blown
war
[25]
<>
Wannan
harbin
shi
ya
haddasa
rikicin
kabilancin
da
daga
bisani
ya
koma
cikakken
yaki
[26]
#:
as
Serbs
laid
siege
to
Sarajevo
[27]
<>
lokacin
da
Sabiyawa
su
ka
zagaye
Sarajevo
[28]
#:
and
began
killing
Muslims
and
Croats
as
they
tried
to
carve
out
a
Serb
Republic
.
[29]
<>
su
ka
shiga
hallaka
Musulmi
da
Kuroshiyawa
a
kokarinsu
na
kafa
jamhuriyar
Sabiya
.
[30]
#:
And
on
this
day
,
it
was
the
starting
point
of
my
journey
with
a
man
,
[31]
<>
Kuma
a
wannan
ranar
,
ita
ce
mafarin
kewaye
na
da
wani
mutum
,
[32]
#:
who
like
most
Bosnians
,
has
spent
the
two
decades
since
the
war
reconstructing
his
peace
.
[33]
<>
wanda
kamar
sauran
Bosniyawa
,
ya
shafa
shekaru
20
tun
bayan
yakin
ya
na
kokarin
samar
da
zaman
lafiya
.
[34]
#:
Mustafa
,
my
guide
,
was
only
17
when
the
Bosnian
War
began
,
[35]
<>
Mustafa
,
jagorana
,
na
da
shekaru
17
lokacin
da
yakin
Bosnia
ya
barke
,
[36]
#:
but
he
still
defended
his
Sarajevo
neighbourhood
[37]
<>
amma
dai
ya
shiga
cikin
dakarun
da
su
ka
kare
unguwarsu
a
Sarajevo
[38]
#:
when
Serbian
forces
began
shelling
his
apartment
building
.
[39]
<>
lokacin
da
rundunar
Sabiyawa
ta
fara
yi
musu
luguden
wuta
.
[40]
#:
A
Bosniak
,
or
Bosnian
Muslim
,
[41]
<>
A
matsayinsa
na
Musulmi
,
[42]
#:
he
fought
alongside
the
Catholic
Croats
and
Orthodox
Serbs
of
Sarajevo
[43]
<>
Mustafa
ya
hada
kai
da
Kuroshiyawa
masu
addinin
katolika
da
Sabiyawa
masu
kiristancin
gargajiya
[44]
#:
against
Serbian
nationalists
who
wanted
to
take
over
all
these
lands
to
create
a
Greater
Serbia
.
[45]
<>
domin
kare
kai
daga
Sabiyawa
masu
kokarin
mamaye
yankin
domin
kafa
kasarsu
.
[46]
#:
With
his
blue
eyes
,
[47]
<>
Shudayen
idanunsa
,
[48]
#:
close
-
cropped
hair
[49]
<>
askakken
kansa
,
[50]
#:
and
Balkan
good
looks
,
he
could
be
his
own
action
hero
.
[51]
<>
da
kyaun
halittarsa
na
mutanen
yankin
Balkan
sun
sa
shi
kama
da
jarimin
fina
-
finai
.
[52]
#:
He
studied
to
be
a
dentist
after
the
war
,
[53]
<>
Bayan
yaki
ya
yi
karatun
aikin
likitan
hakora
,
[54]
#:
but
the
cost
of
setting
up
his
practice
was
prohibitive
.
[55]
<>
amma
ya
rasa
jarin
bude
asibitinsa
.
[56]
#:
Instead
,
[57]
<>
A
madadin
haka
[58]
#:
he
became
a
tour
guide
[59]
<>
sai
ya
zama
jagoran
masu
yawon
bude
ido
[60]
#:
who
makes
his
living
sharing
the
stories
of
war
and
the
places
of
peace
that
his
exquisite
country
has
to
offer
.
[61]
<>
inda
ya
kan
bada
labaran
abubuwan
da
su
ka
faru
da
kuma
wuraren
zaman
lafiya
da
su
ka
wanzu
a
kasarsu
.
[62]
#:
We
were
headed
111km
southeast
of
Sarajevo
into
the
highlands
to
Lukomir
,
[63]
<>
Mun
shirya
tafiya
mai
nisan
kilomita
111
daga
Sarajevo
zuwa
kauyen
Lukomir
,
[64]
#:
Bosnia
’
s
highest
and
most
remote
village
and
a
little
window
into
the
country
’
s
past
.
[65]
<>
da
ke
can
cikin
tsaunuka
domin
ganin
rayuwar
gargajiyar
al
’
ummar
Bosniya
.
[66]
#:
Here
,
villagers
still
wear
traditional
hand
-
knitted
clothing
and
tend
their
flocks
as
they
have
for
centuries
.
[67]
<>
Har
yanzu
kauyawan
na
sanya
kayan
gargajiya
sakar
hannu
kuma
su
na
kiwon
dabbobinsa
bisa
tsarin
kaka
da
kakanni
.
[68]
#:
The
village
was
one
of
only
two
in
these
highlands
[69]
<>
Kauyen
na
daya
daga
cikin
kwaya
biyu
tak
[70]
#:
that
survived
the
razed
-
earth
offensive
of
the
Serbian
forces
,
[71]
<>
da
su
ka
tsira
daga
bala
’
in
dakarun
Sabiya
,
[72]
#:
who
destroyed
13
such
villages
in
the
region
.
[73]
<>
wadanda
su
ka
lalata
irin
wadannan
kauyuka
13
a
yankin
.
[74]
#:
Lukomir
means
“
harbour
of
peace
”–
[75]
<>
Sunan
Lukomir
na
nufin
“
tudun
-
mun
-
tsira
” –
[76]
#:
a
name
that
has
remained
relevant
in
the
historically
contentious
Balkan
country
.
[77]
<>
sunan
da
ya
dace
da
tarihin
kauyen
cikin
yankin
Bosniya
mai
fama
da
rikici
.
[78]
#:
It
’
s
been
21
years
since
the
end
of
the
violence
unleashed
by
the
disintegration
of
the
former
Yugoslavia
,
[79]
<>
Shekaru
21
ke
nan
bayan
kammala
tashin
hankalin
da
ya
biyo
bayan
rugurgujewar
tsohuwar
kasar
Yugoslavia
,
[80]
#:
but
the
war
remains
a
central
theme
for
visitors
and
locals
alike
.
[81]
<>
amma
yakin
shi
ne
babban
abin
tattaunawa
a
tsakanin
mazauna
kauyen
da
maziyartansu
.
[82]
#:
Although
many
people
still
view
the
country
with
trepidation
,
[83]
<>
Duk
da
yadda
mutane
da
yawa
ke
yi
wa
kasar
kallon
dar
-
dar
,
[84]
#:
its
dramatic
landscapes
[85]
<>
kyawun
yanayin
kasar
[86]
#:
combined
with
its
singular
history
[87]
<>
da
kuma
tarihinta
[88]
#:
are
making
it
an
increasingly
popular
destination
.
[89]
<>
na
sa
wa
a
hankali
masu
yawon
bude
ido
na
kara
tururuwa
zuwa
kasar
.
[90]
#:
In
fact
,
Mustafa
’
s
bright
green
T
-
shirt
said
it
all
:
[91]
<>
Rubutun
jikin
rigar
Mustafa
ya
dunkule
wannan
batu
inda
aka
rubuta
:
[92]
#:
“
Have
you
ever
heard
a
boring
person
say
, ‘
Let
’
s
go
to
Bosnia
’?”
it
said
on
the
front
.
[93]
<> “
Ka
taba
jin
mara
shiga
hada
-
hada
ya
ce
, ‘
mu
je
Bosnia
’?”
[94]
#:
On
the
back
,
the
tongue
-
in
-
cheek
response
:
[95]
<>
A
bayan
rigar
kuma
sai
aka
rubuta
:
[96]
#:
“
Exactly
.
Bosnia
-
Herzegovina
:
Are
you
brave
enough
?”
[97]
<> “
Haka
ne
.
Bosnia
-
Herzegovina
:
Jarumtarka
ta
kai
ka
je
?”
[98]
#:
Mustafa
is
one
of
the
collaborators
of
Green
Visions
,
[99]
<>
Mustafa
na
daya
daga
cikin
wadanda
suka
kafa
kamfanin
jagorar
masu
yawon
bude
ido
na
Green
Visions
,
[100]
#:
Green
Visions
played
a
key
role
in
the
creation
of
the
nearly
2
,
000km
-
long
Via
Dinarica
.
[101]
<>
Green
Visions
ya
taka
muhimmiyar
rawa
wurin
samar
da
wani
burtali
mai
tsawon
kilomita
2
,
000
da
ake
kira
Via
Dinarica
.
[102]
#:
This
mega
trail
runs
from
Albania
to
Slovenia
[103]
<>
Burtalin
ya
tashi
ne
daga
Albania
zuwa
Slovenia
[104]
#:
traversing
the
region
’
s
principle
range
,
the
dramatic
Dinaric
Alps
.
[105]
<>
inda
ya
ratsa
tsaunukan
da
ake
kira
Dinaric
Alps
wadanda
su
ka
keta
kasashen
gabashin
Turai
.
[106]
#:
I
’
d
planned
to
hike
a
section
of
the
trail
to
Lukomir
,
[107]
<>
Na
so
in
daba
sayyada
akan
wannan
burtali
zuwa
Lukomir
,
[108]
#:
but
due
to
weather
and
time
restraints
,
we
opted
to
drive
instead
.
[109]
<>
amma
yanayin
damina
da
karancin
lokaci
su
ka
tilasta
min
amfani
da
mota
.
[110]
#:
Soon
after
leaving
Sarajevo
,
[111]
<>
Ba
mu
jima
da
barin
Sarajevo
ba
,
[112]
#:
Mustafa
and
I
entered
a
pine
and
hardwood
forest
alive
with
wildflowers
and
dense
,
verdant
growth
.
[113]
<>
ni
da
Mustafa
mu
ka
shiga
wani
daji
mai
duhuwa
da
kyawawan
furanni
.
[114]
#:
We
passed
through
Babin
Do
,
[115]
<>
Mu
ka
wuce
Babin
Do
,
[116]
#:
the
Olympic
ski
resort
[117]
<>
wato
sansanin
wasannin
zamiyar
kankara
na
gasar
Olympics
,
[118]
#:
where
the
United
Nations
had
one
of
its
bases
during
the
war
.
[119]
<>
inda
majalisar
dinkin
duniya
ta
kafa
sansaninta
lokacin
yaki
.
[120]
#:
In
1984
,
Mustafa
told
me
,
[121]
<>
Mustafa
ya
shaida
min
cewa
a
1984
,
[122]
#:
the
mountains
near
Sarajevo
were
the
site
of
the
Winter
Olympics
,
[123]
<>
an
gudanar
da
gasar
Olympics
ta
lokacin
hunturu
a
wadannan
tsaunuka
da
ke
kusa
da
Sarajevo
,
[124]
#:
including
the
massif
that
was
our
destination
,
Bjela
š
nica
Mountain
.
[125]
<>
ciki
har
da
tsaunin
da
muka
nufa
wato
Bjela
š
nica
.
[126]
#:
Mustafa
told
me
;
Lukomir
and
one
other
, Č
uhovi
ć
i
,
which
lies
behind
it
,
were
the
only
ones
to
survive
.
[127]
<>
Mustafa
ya
shaida
min
cewa
Lukomir
da
wani
kauye
da
ke
bayansa
, Č
uhovi
ć
i
,
ne
kawai
su
ka
tsira
.
[128]
#:
the
Bosnian
army
was
able
to
stop
the
Serbs
on
their
destructive
march
through
the
region
[129]
<>
Sojojin
Bosnia
sun
yi
nasarar
tsayar
da
na
Serbia
[130]
#:
before
they
reached
Lukomir
.
[131]
<>
kafin
su
isa
kauyukan
.
[132]
#:
We
seemed
to
be
entering
the
clouds
as
we
ascended
,
and
finally
,
the
tiny
town
emerged
into
view
.
[133]
<>
Hawan
da
mu
ke
yi
kan
tsaunin
kamar
muna
shiga
cikin
hadari
har
dai
kauyen
ya
bayyana
.
[134]
#:
small
stone
-
and
-
wood
houses
hugged
the
ground
…
[135]
<>
Gidajen
na
duwatsu
da
itatuwa
ne
tare
da
rufin
kwano
…
[136]
#:
Mustafa
took
me
to
meet
a
pair
of
the
village
elders
–
[137]
<>
Mustafa
ya
kai
ni
wurin
wasu
tsofaffi
a
kauyen
.
[138]
#:
indeed
they
are
all
elders
here
,
[139]
<>
Tsofaffi
ne
dai
zalla
su
ka
rage
a
kauyen
[140]
#:
as
the
younger
generations
have
gone
away
to
the
cities
to
seek
jobs
and
a
more
modern
way
of
life
.
[141]
<>
domin
kuwa
duk
matasa
sun
shiga
birane
domin
neman
aiki
da
kuma
rayuwar
zamani
.
[142]
#:
Fewer
than
20
people
live
here
permanently
now
.
[143]
<>
Mazaunan
kauyen
na
dindindin
a
yanzu
ba
su
kai
20
ba
.
[144]
#:
Rahima
,
her
weathered
face
beaming
under
a
knotted
scarf
,
invited
us
into
her
small
home
with
a
smile
;
[145]
<>
Rahima
,
ta
yi
mana
maraba
cikin
murmushi
[146]
#:
she
wore
the
loose
,
black
wool
trousers
and
colourful
knitted
socks
traditional
to
this
region
.
[147]
<>
sanye
da
bujen
wando
na
sakakken
ulu
da
doguwar
riga
da
mayafi
da
safar
hannu
.
[148]
#:
Her
husband
,
Vejsil
,
rose
to
greet
us
;
[149]
<>
Mijinta
,
Vejsil
ya
mike
mu
ka
gaisa
;
[150]
#:
he
wore
a
black
beret
and
orange
-
and
-
green
knitted
socks
.
[151]
<>
shi
kuma
ya
na
sanye
da
bakar
hular
sanyi
da
safa
mai
launin
kore
da
ruwan
goro
.
[152]
#:
The
sheepskin
on
the
wall
was
a
warm
reminder
of
their
shepherd
past
.
[153]
<>
Buzun
da
ke
rataye
a
bangon
dakinsu
alama
ce
mai
nuna
su
makiyaya
ne
a
baya
.
[154]
#:
Rahima
busied
herself
at
her
old
cast
-
iron
stove
making
traditional
Bosnian
coffee
[155]
<>
Rahima
ta
hada
mana
kofi
a
kan
rishonta
na
karfe
[156]
#:
as
she
and
Mustafa
shared
stories
of
their
children
.
[157]
<>
yayinda
ita
da
Mustafa
ke
tattaunawa
game
da
‘
ya
’
yansu
.
[158]
#:
She
and
Vejsil
told
us
about
the
winters
there
,
[159]
<>
Ita
da
Vejsil
sun
shaida
mana
cewa
lokacin
hunturu
,
[160]
#:
when
the
deep
snows
render
the
village
completely
inaccessible
for
up
to
six
months
.
[161]
<>
dusar
kankara
kan
katse
hanyar
kauyen
ba
-
shiga
-
ba
-
fita
har
tsawon
watanni
shida
.
[162]
#:
For
the
last
couple
of
years
,
[163]
<>
A
shekarun
baya
-
bayan
nan
[164]
#:
they
’
ve
gone
down
to
spend
winters
with
their
children
in
Sarajevo
.
[165]
<>
su
kan
tafi
wurin
‘
ya
’
yansu
a
Sarajevo
ne
da
zarar
dusar
kankara
ta
fara
sauka
.
[166]
#:
They
told
of
the
years
during
the
war
,
when
they
were
isolated
for
long
stretches
–
times
were
hard
,
but
now
they
content
themselves
with
the
gentle
rhythms
of
village
life
.
[167]
<>
Sun
ce
mata
lokacin
yaki
sun
sha
wuya
,
inda
su
ka
yi
fama
da
karancin
kayan
masarufi
.
[168]
#:
Soon
it
was
time
for
prayers
,
[169]
<>
Jim
kadan
lokacin
sallah
ya
yi
,
[170]
#:
and
Vejsil
excused
himself
to
wash
and
prepare
.
We
bade
our
farewells
and
passed
under
the
Arabic
blessing
inscribed
on
the
lintel
.
[171]
<>
Vejsil
ya
yi
alwala
ya
yi
mana
sallama
yayinda
ya
nufi
masallaci
.
[172]
#:
Rahima
gave
us
a
sweetbread
and
homemade
feta
cheese
for
the
road
.
[173]
<>
Rahima
kuma
ta
bamu
gurasa
da
cukui
kafin
ita
ma
ta
shiga
alwala
.
[174]
#:
We
climbed
up
to
the
precipice
where
stecci
–
tombstone
monuments
of
the
old
Bosnian
kingdom
[175]
<>
Daga
nan
mu
ka
kara
hawa
saman
tsaunin
zuwa
ga
kaburburan
tsohuwar
daular
Bosnia
,
[176]
#:
that
were
recognized
this
year
as
a
Unesco
World
Heritage
Site
–
have
lain
since
medieval
times
.
[177]
<>
inda
hukumar
Unesco
ta
mayar
daya
daga
cikin
muhimman
wuraren
tarihi
na
duniya
.
[178]
#:
Mustafa
described
to
me
the
faraway
vistas
he
has
seen
on
blue
-
sky
days
,
then
grew
quiet
.
[179]
<>
Mustafa
ya
ce
min
ya
na
cika
da
farin
ciki
duk
lokacin
da
ya
ziyarci
wurin
.
[180]
#:
“
Sometimes
when
the
hikers
are
doing
their
thing
,
[181]
<> “
Wani
lokacin
idan
na
rako
masu
yawon
bude
ido
,
[182]
#:
I
’
ll
just
come
out
here
and
watch
the
clouds
go
by
–
[183]
<>
na
kan
zo
nan
in
zurawa
gajimare
ido
–
[184]
#:
just
for
the
pleasure
of
it
,”
he
said
.
[185]
<>
kawai
domin
jin
dadi
.
[186]
#:
“
This
is
my
place
of
peace
.”
[187]
<>
Nan
wurin
shi
ne
kwanciyar
hankalina
.”
[188]
Last modified
23 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
The village that survived a war [1] <> Kauyen da ya tsira a yaki [2]
2
#:
Although many people still view Bosnia with trepidation, its dramatic landscapes and [3] <> Koda yake mutane da yawa na yi wa Bosnia kallon dar-dar, yanayin kasarta da kuma [4]
3
#:
singular history are making it an increasingly popular destination. [5] <> tarihinta sun sa ta na samun karbuwa wurin ‘yan yawon bude ido. [6]
4
#:
“This is the bridge where the war started,” [7] <> “A nan aka fara yakin,” [8]
5
#:
said Mustafa as we crossed over the sparkling Miljacka River [9] <> in ji Mustafa a yayinda muke tsallaka kogin Miljacka [10]
6
#:
that divides the Bosnian city of Sarajevo. [11] <> wanda ya raba birnin Sarajevo na Bosnia gida biyu. [12]
7
#:
I had walked over this bridge before, [13] <> A baya na tsallaka wannan gadar, [14]
8
#:
just to admire the view, [15] <> a yawon da nake na kallon gari, [16]
9
#:
but had not realised its significance: [17] <> amma ban san muhimmancinta ba: [18]
10
#:
on the afternoon of 6 April 1992, [19] <> A yammacin 6 ga Aprilun 1992, [20]
11
#:
this is where snipers mowed down two young women [21] <> ‘yan bindiga su ka harbe wasu ‘yan mata biyu [22]
12
#:
as they joined a peace march. [23] <> a lokacin da su ke wata zanga-zangar lumana. [24]
13
#:
Multi-ethnic strife disintegrated into full-blown war [25] <> Wannan harbin shi ya haddasa rikicin kabilancin da daga bisani ya koma cikakken yaki [26]
14
#:
as Serbs laid siege to Sarajevo [27] <> lokacin da Sabiyawa su ka zagaye Sarajevo [28]
15
#:
and began killing Muslims and Croats as they tried to carve out a Serb Republic. [29] <> su ka shiga hallaka Musulmi da Kuroshiyawa a kokarinsu na kafa jamhuriyar Sabiya. [30]
16
#:
And on this day, it was the starting point of my journey with a man, [31] <> Kuma a wannan ranar, ita ce mafarin kewaye na da wani mutum, [32]
17
#:
who like most Bosnians, has spent the two decades since the war reconstructing his peace. [33] <> wanda kamar sauran Bosniyawa, ya shafa shekaru 20 tun bayan yakin ya na kokarin samar da zaman lafiya. [34]
18
#:
Mustafa, my guide, was only 17 when the Bosnian War began, [35] <> Mustafa, jagorana, na da shekaru 17 lokacin da yakin Bosnia ya barke, [36]
19
#:
but he still defended his Sarajevo neighbourhood [37] <> amma dai ya shiga cikin dakarun da su ka kare unguwarsu a Sarajevo [38]
20
#:
when Serbian forces began shelling his apartment building. [39] <> lokacin da rundunar Sabiyawa ta fara yi musu luguden wuta. [40]
21
#:
A Bosniak, or Bosnian Muslim, [41] <> A matsayinsa na Musulmi, [42]
22
#:
he fought alongside the Catholic Croats and Orthodox Serbs of Sarajevo [43] <> Mustafa ya hada kai da Kuroshiyawa masu addinin katolika da Sabiyawa masu kiristancin gargajiya [44]
23
#:
against Serbian nationalists who wanted to take over all these lands to create a Greater Serbia. [45] <> domin kare kai daga Sabiyawa masu kokarin mamaye yankin domin kafa kasarsu. [46]
24
#:
With his blue eyes, [47] <> Shudayen idanunsa, [48]
25
#:
close-cropped hair [49] <> askakken kansa, [50]
26
#:
and Balkan good looks, he could be his own action hero. [51] <> da kyaun halittarsa na mutanen yankin Balkan sun sa shi kama da jarimin fina-finai. [52]
27
#:
He studied to be a dentist after the war, [53] <> Bayan yaki ya yi karatun aikin likitan hakora, [54]
28
#:
but the cost of setting up his practice was prohibitive. [55] <> amma ya rasa jarin bude asibitinsa. [56]
29
#:
Instead, [57] <> A madadin haka [58]
30
#:
he became a tour guide [59] <> sai ya zama jagoran masu yawon bude ido [60]
31
#:
who makes his living sharing the stories of war and the places of peace that his exquisite country has to offer. [61] <> inda ya kan bada labaran abubuwan da su ka faru da kuma wuraren zaman lafiya da su ka wanzu a kasarsu. [62]
32
#:
We were headed 111km southeast of Sarajevo into the highlands to Lukomir, [63] <> Mun shirya tafiya mai nisan kilomita 111 daga Sarajevo zuwa kauyen Lukomir, [64]
33
#:
Bosnia’s highest and most remote village and a little window into the country’s past. [65] <> da ke can cikin tsaunuka domin ganin rayuwar gargajiyar al’ummar Bosniya. [66]
34
#:
Here, villagers still wear traditional hand-knitted clothing and tend their flocks as they have for centuries. [67] <> Har yanzu kauyawan na sanya kayan gargajiya sakar hannu kuma su na kiwon dabbobinsa bisa tsarin kaka da kakanni. [68]
35
#:
The village was one of only two in these highlands [69] <> Kauyen na daya daga cikin kwaya biyu tak [70]
36
#:
that survived the razed-earth offensive of the Serbian forces, [71] <> da su ka tsira daga bala’in dakarun Sabiya, [72]
37
#:
who destroyed 13 such villages in the region. [73] <> wadanda su ka lalata irin wadannan kauyuka 13 a yankin. [74]
38
#:
Lukomir means “harbour of peace”– [75] <> Sunan Lukomir na nufin “tudun-mun-tsira” – [76]
39
#:
a name that has remained relevant in the historically contentious Balkan country. [77] <> sunan da ya dace da tarihin kauyen cikin yankin Bosniya mai fama da rikici. [78]
40
#:
It’s been 21 years since the end of the violence unleashed by the disintegration of the former Yugoslavia, [79] <> Shekaru 21 ke nan bayan kammala tashin hankalin da ya biyo bayan rugurgujewar tsohuwar kasar Yugoslavia, [80]
41
#:
but the war remains a central theme for visitors and locals alike. [81] <> amma yakin shi ne babban abin tattaunawa a tsakanin mazauna kauyen da maziyartansu. [82]
42
#:
Although many people still view the country with trepidation, [83] <> Duk da yadda mutane da yawa ke yi wa kasar kallon dar-dar, [84]
43
#:
its dramatic landscapes [85] <> kyawun yanayin kasar [86]
44
#:
combined with its singular history [87] <> da kuma tarihinta [88]
45
#:
are making it an increasingly popular destination. [89] <> na sa wa a hankali masu yawon bude ido na kara tururuwa zuwa kasar. [90]
46
#:
In fact, Mustafa’s bright green T-shirt said it all: [91] <> Rubutun jikin rigar Mustafa ya dunkule wannan batu inda aka rubuta: [92]
47
#:
“Have you ever heard a boring person say, ‘Let’s go to Bosnia’?” it said on the front. [93] <> “Ka taba jin mara shiga hada-hada ya ce, ‘mu je Bosnia’?” [94]
48
#:
On the back, the tongue-in-cheek response: [95] <> A bayan rigar kuma sai aka rubuta: [96]
49
#:
“Exactly. Bosnia-Herzegovina: Are you brave enough?” [97] <> “Haka ne. Bosnia-Herzegovina: Jarumtarka ta kai ka je?” [98]
50
#:
Mustafa is one of the collaborators of Green Visions, [99] <> Mustafa na daya daga cikin wadanda suka kafa kamfanin jagorar masu yawon bude ido na Green Visions, [100]
51
#:
Green Visions played a key role in the creation of the nearly 2,000km-long Via Dinarica. [101] <> Green Visions ya taka muhimmiyar rawa wurin samar da wani burtali mai tsawon kilomita 2,000 da ake kira Via Dinarica. [102]
52
#:
This mega trail runs from Albania to Slovenia [103] <> Burtalin ya tashi ne daga Albania zuwa Slovenia [104]
53
#:
traversing the region’s principle range, the dramatic Dinaric Alps. [105] <> inda ya ratsa tsaunukan da ake kira Dinaric Alps wadanda su ka keta kasashen gabashin Turai. [106]
54
#:
I’d planned to hike a section of the trail to Lukomir, [107] <> Na so in daba sayyada akan wannan burtali zuwa Lukomir, [108]
55
#:
but due to weather and time restraints, we opted to drive instead. [109] <> amma yanayin damina da karancin lokaci su ka tilasta min amfani da mota. [110]
56
#:
Soon after leaving Sarajevo, [111] <> Ba mu jima da barin Sarajevo ba, [112]
57
#:
Mustafa and I entered a pine and hardwood forest alive with wildflowers and dense, verdant growth. [113] <> ni da Mustafa mu ka shiga wani daji mai duhuwa da kyawawan furanni. [114]
58
#:
We passed through Babin Do, [115] <> Mu ka wuce Babin Do, [116]
59
#:
the Olympic ski resort [117] <> wato sansanin wasannin zamiyar kankara na gasar Olympics, [118]
60
#:
where the United Nations had one of its bases during the war. [119] <> inda majalisar dinkin duniya ta kafa sansaninta lokacin yaki. [120]
61
#:
In 1984, Mustafa told me, [121] <> Mustafa ya shaida min cewa a 1984, [122]
62
#:
the mountains near Sarajevo were the site of the Winter Olympics, [123] <> an gudanar da gasar Olympics ta lokacin hunturu a wadannan tsaunuka da ke kusa da Sarajevo, [124]
63
#:
including the massif that was our destination, Bjelašnica Mountain. [125] <> ciki har da tsaunin da muka nufa wato Bjelašnica. [126]
64
#:
Mustafa told me; Lukomir and one other, Čuhovići, which lies behind it, were the only ones to survive. [127] <> Mustafa ya shaida min cewa Lukomir da wani kauye da ke bayansa, Čuhovići, ne kawai su ka tsira. [128]
65
#:
the Bosnian army was able to stop the Serbs on their destructive march through the region [129] <> Sojojin Bosnia sun yi nasarar tsayar da na Serbia [130]
66
#:
before they reached Lukomir. [131] <> kafin su isa kauyukan. [132]
67
#:
We seemed to be entering the clouds as we ascended, and finally, the tiny town emerged into view. [133] <> Hawan da mu ke yi kan tsaunin kamar muna shiga cikin hadari har dai kauyen ya bayyana. [134]
68
#:
small stone-and-wood houses hugged the ground… [135] <> Gidajen na duwatsu da itatuwa ne tare da rufin kwano… [136]
69
#:
Mustafa took me to meet a pair of the village elders – [137] <> Mustafa ya kai ni wurin wasu tsofaffi a kauyen. [138]
70
#:
indeed they are all elders here, [139] <> Tsofaffi ne dai zalla su ka rage a kauyen [140]
71
#:
as the younger generations have gone away to the cities to seek jobs and a more modern way of life. [141] <> domin kuwa duk matasa sun shiga birane domin neman aiki da kuma rayuwar zamani. [142]
72
#:
Fewer than 20 people live here permanently now. [143] <> Mazaunan kauyen na dindindin a yanzu ba su kai 20 ba. [144]
73
#:
Rahima, her weathered face beaming under a knotted scarf, invited us into her small home with a smile; [145] <> Rahima, ta yi mana maraba cikin murmushi [146]
74
#:
she wore the loose, black wool trousers and colourful knitted socks traditional to this region. [147] <> sanye da bujen wando na sakakken ulu da doguwar riga da mayafi da safar hannu. [148]
75
#:
Her husband, Vejsil, rose to greet us; [149] <> Mijinta, Vejsil ya mike mu ka gaisa; [150]
76
#:
he wore a black beret and orange-and-green knitted socks. [151] <> shi kuma ya na sanye da bakar hular sanyi da safa mai launin kore da ruwan goro. [152]
77
#:
The sheepskin on the wall was a warm reminder of their shepherd past. [153] <> Buzun da ke rataye a bangon dakinsu alama ce mai nuna su makiyaya ne a baya. [154]
78
#:
Rahima busied herself at her old cast-iron stove making traditional Bosnian coffee [155] <> Rahima ta hada mana kofi a kan rishonta na karfe [156]
79
#:
as she and Mustafa shared stories of their children. [157] <> yayinda ita da Mustafa ke tattaunawa game da ‘ya’yansu. [158]
80
#:
She and Vejsil told us about the winters there, [159] <> Ita da Vejsil sun shaida mana cewa lokacin hunturu, [160]
81
#:
when the deep snows render the village completely inaccessible for up to six months. [161] <> dusar kankara kan katse hanyar kauyen ba-shiga-ba-fita har tsawon watanni shida. [162]
82
#:
For the last couple of years, [163] <> A shekarun baya-bayan nan [164]
83
#:
they’ve gone down to spend winters with their children in Sarajevo. [165] <> su kan tafi wurin ‘ya’yansu a Sarajevo ne da zarar dusar kankara ta fara sauka. [166]
84
#:
They told of the years during the war, when they were isolated for long stretches – times were hard, but now they content themselves with the gentle rhythms of village life. [167] <> Sun ce mata lokacin yaki sun sha wuya, inda su ka yi fama da karancin kayan masarufi. [168]
85
#:
Soon it was time for prayers, [169] <> Jim kadan lokacin sallah ya yi, [170]
86
#:
and Vejsil excused himself to wash and prepare. We bade our farewells and passed under the Arabic blessing inscribed on the lintel. [171] <> Vejsil ya yi alwala ya yi mana sallama yayinda ya nufi masallaci. [172]
87
#:
Rahima gave us a sweetbread and homemade feta cheese for the road. [173] <> Rahima kuma ta bamu gurasa da cukui kafin ita ma ta shiga alwala. [174]
88
#:
We climbed up to the precipice where stecci – tombstone monuments of the old Bosnian kingdom [175] <> Daga nan mu ka kara hawa saman tsaunin zuwa ga kaburburan tsohuwar daular Bosnia, [176]
89
#:
that were recognized this year as a Unesco World Heritage Site – have lain since medieval times. [177] <> inda hukumar Unesco ta mayar daya daga cikin muhimman wuraren tarihi na duniya. [178]
90
#:
Mustafa described to me the faraway vistas he has seen on blue-sky days, then grew quiet. [179] <> Mustafa ya ce min ya na cika da farin ciki duk lokacin da ya ziyarci wurin. [180]
91
#:
“Sometimes when the hikers are doing their thing, [181] <> “Wani lokacin idan na rako masu yawon bude ido, [182]
92
#:
I’ll just come out here and watch the clouds go by – [183] <> na kan zo nan in zurawa gajimare ido – [184]
93
#:
just for the pleasure of it,” he said. [185] <> kawai domin jin dadi. [186]
94
#:
“This is my place of peace.” [187] <> Nan wurin shi ne kwanciyar hankalina.” [188]