Toggle search
Search
Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Navigation
Main page
Recent changes
Random page
Random Qur'an verse
Resources
Special pages
Upload file
Donate / Tallafa
via Patreon
via PayPal
via Venmo
via Buy Me Coffee
Follow Us / Biyo Mu
Twitter
Facebook
Instagram
Toggle preferences menu
notifications
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
user-interface-preferences
Personal tools
Log in
Request account
bbchausa verticals/061 facebook rise
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Share this page
Views
Read
View source
View history
associated-pages
Page
Examples
More actions
#:
Facebook
is
a
growing
and
unstoppable
digital
graveyard
[1]
<>
Yadda
Facebook
ya
zama
makekiyar
makabarta
[2]
#:
At
some
point
,
there
will
be
more
dead
Facebook
users
than
living
ones
[3]
<>
A
nan
gaba
,
matattu
za
su
fi
rayayyu
yawa
a
Facebook
,
[4]
#:
–
and
for
those
left
behind
,
it
is
transforming
how
we
experience
the
death
of
those
around
us
.
[5]
<>
abinda
ke
zama
wani
babban
kalubale
game
da
yadda
mu
ke
tunawa
da
mutuwar
wadanda
mu
ke
tare
da
su
.
[6]
#:
The
day
after
my
Aunt
’
s
passing
,
[7]
<>
Washe
garin
rasuwar
gwaggo
na
,
[8]
#:
I
discovered
she
’
d
written
me
a
lovely
note
[9]
<>
na
gano
cewa
ta
rubuta
sako
,
[10]
#:
on
the
front
page
of
the
Shakespeare
collection
she
’
d
given
me
.
[11]
<>
a
kundin
littafan
Shakespeare
da
ta
bani
kyauta
.
[12]
#:
“
I
know
how
important
the
written
word
is
to
you
,”
it
read
, “
this
then
is
my
gift
to
you
.”
With
all
of
my
love
,
as
always
,
Aunt
Jackie
[13]
<> “
Na
san
muhimmancin
littattafai
a
wurinka
,
don
haka
na
baka
wannan
kyauta
.
Mai
kaunarka
koda
yaushe
,
Jackie
.”
[14]
#:
Deeply
moved
,
I
opened
my
laptop
and
found
my
way
over
to
her
Facebook
page
.
[15]
<>
Wannan
ya
sa
shaukinta
ya
kama
ni
har
na
shiga
intanet
na
budo
shafinta
na
Facebook
.
[16]
#:
I
thought
it
would
be
comforting
to
see
pictures
of
her
,
and
to
read
some
of
her
witty
posts
,
and
to
imagine
her
speaking
them
in
her
brassy
,
brazen
,
Baltimore
screech
.
[17]
<>
Niyyata
ita
ce
in
karanta
abubuwan
da
take
wallafawa
a
shafin
ina
kallon
hotonta
ina
riyawa
a
raina
kamar
ita
ce
ke
magana
.
[18]
#:
At
the
top
of
her
Facebook
feed
was
a
video
posted
by
my
cousin
[19]
<>
Abinda
na
fara
gani
shi
ne
wani
sakon
bidiyo
da
danta
ya
aika
[20]
#:
showing
two
elephants
playing
in
water
.
[21]
<>
dauke
da
wasu
giwaye
biyu
su
na
wasa
a
cikin
ruwa
,
[22]
#:
(
My
aunt
loved
elephants
.
[23]
<>
kasancewar
gwaggon
tawa
akwai
ta
da
son
giwaye
.
[24]
#:
Below
that
were
some
tributes
from
former
students
,
[25]
<>
Kasan
wannan
kuma
sai
sakonnin
ta
’
aziyya
da
dalibanta
su
ka
rubuta
.
[26]
#:
as
well
as
the
obituary
posted
by
her
sister
-
in
-
law
.
[27]
<>
Kasa
da
wannan
kuma
sai
sanarwar
rasuwarta
da
surukarta
ta
wallafa
.
[28]
#:
I
scrolled
back
up
.
[29]
<>
Daga
nan
sai
na
koma
sama
.
[30]
#:
According
to
Facebook
,
Aunt
Jackie
studied
English
Education
at
Frostburg
State
University
,
[31]
<>
A
cewar
Facebook
,
Gwaggo
Jackie
ta
sami
horon
koyar
da
Ingilishi
a
jami
’
ar
Frostburg
,
[32]
#:
was
a
former
English
Department
Head
for
Baltimore
City
schools
,
[33]
<>
tsohuwar
shugabar
sashen
koyar
da
Ingilishi
ce
a
hukumar
makarantun
Baltimore
,
Maryland
[34]
#:
and
lives
in
Baltimore
,
Maryland
.
[35]
<>
kuma
ta
na
rayuwa
a
garin
Baltimore
.
[36]
#:
Lives
?
I
thought
.
[37]
<>
Rayuwa
kuma
?
Na
tambayi
kai
na
.
[38]
#:
She
doesn
’
t
live
anywhere
.
She
’
s
gone
.
[39]
<>
Ai
ta
rasu
.
[40]
#:
But
if
you
happened
to
come
across
her
profile
on
Facebook
and
didn
’
t
scroll
down
to
the
obituary
,
then
you
wouldn
’
t
know
that
.
[41]
<>
Amma
idan
ka
duba
shafinta
na
Facebook
ba
za
ka
gane
hakan
ba
,
har
sai
ka
bibiya
inda
aka
rubuta
sanarwar
rasuwarta
.
[42]
#:
She
would
still
be
,
in
some
sense
,
alive
.
She
would
be
…
here
.
On
Facebook
.
[43]
<>
Wato
ke
nan
ta
wata
fuskar
a
iya
cewa
ta
na
raye
amma
rayuwar
Facebook
.
[44]
#:
I
thought
back
to
the
night
my
family
and
I
stood
around
Aunt
Jackie
,
[45]
<>
Sai
na
tuno
ranar
da
ni
da
‘
yan
uwana
mu
ka
kewaye
gadon
asibitin
da
Gwaggo
Jackie
ke
kwance
[46]
#:
hooked
to
wires
and
machines
,
and
watched
her
pass
.
[47]
<>
tare
da
wayoyi
da
aka
jona
mata
da
na
’
urori
lokacin
ta
na
kan
gargarar
ajali
har
aka
zare
ranta
.
[48]
#:
Observing
that
phenomenon
is
a
strange
thing
.
[49]
<>
Shaidar
fitar
ran
mutum
wani
abu
ne
mai
tayar
da
hankali
.
[50]
#:
There
she
is
,
the
person
you
love
–
you
’
re
talking
to
her
,
[51]
<>
Ga
ta
nan
kwance
,
ka
na
yi
mata
magana
,
[52]
#:
squeezing
her
hand
,
[53]
<>
ka
na
rike
hannayenta
,
[54]
#:
thanking
her
for
being
there
for
you
,
[55]
<>
ka
na
yi
mata
godiya
kan
hidimar
da
ka
yi
mata
a
rayuwa
,
[56]
#:
watching
the
green
zigzag
move
slower
and
slower
–
and
then
she
’
s
not
there
anymore
.
[57]
<>
ka
na
kallon
motsin
bugun
zuciyarta
a
na
’
ura
har
ta
tsaya
cik
;
rai
ya
yi
halinsa
.
[58]
#:
Another
machine
,
meanwhile
,
was
keeping
her
alive
[59]
<>
Ashe
kuma
a
wata
na
’
urar
,
ta
na
nan
da
ranta
.
[60]
#:
While
it
’
s
obvious
[61]
<>
A
bayyane
ta
ke
,
[62]
#:
that
people
don
’
t
outlive
their
bodies
on
digital
technology
,
[63]
<>
rayukan
mutane
ba
sa
makale
wa
cikin
na
’
urorin
fasahar
zamani
bayan
mutuwar
gangar
jikinsu
[64]
#:
they
do
endure
in
one
sense
.
People
’
s
experience
of
you
as
a
seemingly
living
person
can
and
does
continue
online
.
[65]
<>
amma
dai
mutane
kan
ci
gaba
da
haduwa
da
su
a
shafukan
sada
zumunta
irin
yadda
su
kan
hadu
da
su
kafin
rasuwarsu
.
[66]
#:
How
is
our
continuing
presence
in
digital
space
changing
the
way
we
die
?
[67]
<>
Ko
yaya
wannan
ci
gaba
da
wanzuwa
a
intanet
ke
shafar
yadda
mu
ke
mutuwa
?
[68]
#:
And
what
does
it
mean
for
those
who
would
mourn
us
after
we
are
gone
?
[69]
<>
Kuma
wane
tasiri
hakan
ke
yi
ga
wadanda
ke
makokinmu
bayan
mun
mutu
?
[70]
#:
The
numbers
of
the
dead
on
Facebook
are
growing
fast
.
[71]
<>
Adadin
matattun
da
ke
Facebook
kullum
dada
karuwa
ya
ke
.
[72]
#:
By
2012
,
just
eight
years
after
the
platform
was
launched
,
30
million
users
with
Facebook
accounts
had
died
.
[73]
<>
A
2012
,
shekaru
takwas
kacal
,
da
bude
Facebook
,
an
samu
masu
shafuka
a
dandalin
miliyan
30
wadanda
su
ka
mutu
.
[74]
#:
That
number
has
only
gone
up
since
.
[75]
<>
Wannan
adadin
na
matukar
karuwa
,
[76]
#:
Some
estimates
claim
more
than
8
,
000
users
die
each
day
.
[77]
<>
inda
wani
kiyasin
ke
cewa
kimanin
masu
shafin
Facebook
8
,
000
ne
kan
mutu
a
kullum
.
[78]
#:
At
some
point
in
time
,
there
will
be
more
dead
Facebook
users
than
living
ones
.
[79]
<>
A
na
kan
haka
,
sai
an
kai
inda
matattu
za
su
fi
rayyayu
yawa
a
dandalin
,
[80]
#:
Facebook
is
a
growing
and
unstoppable
digital
graveyard
.
[81]
<>
wato
ke
nan
Facebook
ya
zama
wata
makekiyar
makabarta
a
intanet
[82]
#:
Some
estimates
claim
more
than
8
,
000
Facebook
users
die
each
day
[83]
<>
wacce
kullum
kara
girma
ta
ke
.
[84]
#:
Many
Facebook
profiles
announce
their
owners
have
passed
;
[85]
<>
Akwai
shafukan
Facebook
da
dama
da
ke
sanar
da
cewa
masu
su
sun
rasu
.
[86]
#:
they
are
“
memorialised
”.
[87]
<>
A
kan
buga
kalmar
“
domin
tunawa
”,
[88]
#:
The
profile
is
emblazoned
with
the
word
“
remembering
”,
and
they
stop
appearing
in
public
spaces
,
like
People
You
May
Know
or
birthday
reminders
.
[89]
<>
don
haka
sai
a
daina
ganinsa
a
wurare
na
yau
da
kullum
,
irin
su
tunatarwar
zagayowar
ranar
haihuwarsu
.
[90]
#:
But
not
all
Facebook
users
who
have
passed
away
are
memorialised
.
[91]
<>
Sai
dai
ba
kowanne
matacce
ne
a
Facebook
a
ke
buga
masa
wannan
tambarin
ba
.
[92]
#:
Kerry
,
one
of
my
college
dorm
mates
,
killed
himself
a
few
years
ago
,
[93]
<>
Kerry
,
wani
dan
dakinmu
a
jami
’
a
ya
hallaka
kansa
‘
yan
shekarun
baya
,
[94]
#:
and
his
wife
and
family
and
friends
regularly
post
updates
on
his
page
,
and
when
they
do
,
Kerry
’
s
profile
populates
in
my
Facebook
feed
.
[95]
<>
amma
matarsa
da
‘
yan
uwansa
da
ma
abokai
na
ci
gaba
da
wallafa
bayanai
a
shafinsa
.
Kuma
duk
san
da
su
ka
yi
rubutun
na
kan
gani
a
shafina
.
[96]
#:
Neither
Kerry
nor
my
Aunt
Jackie
are
memorialised
,
[97]
<>
Amma
Kerry
da
Gwaggo
Jackie
ba
’
a
buga
musu
tambarin
mutuwa
a
shafukansu
ba
,
[98]
#:
which
means
,
for
all
intents
and
purposes
,
their
deaths
haven
’
t
been
recognised
by
Facebook
,
or
by
the
unwitting
users
who
chance
upon
them
.
Their
digital
identities
continue
to
exist
.
[99]
<>
don
haka
su
na
nan
a
raye
a
Facebook
.
[100]
#:
Social
media
has
taught
us
about
the
power
of
the
moment
–
connecting
right
now
with
people
around
the
globe
over
awards
show
,
television
programmes
,
football
games
,
social
justice
issues
,
and
whatnot
.
[101]
<>
Amfani
da
shafukan
zumunta
dai
kan
bamu
damar
kulla
alaka
nan
take
da
mutane
a
fadin
duniya
a
lokacin
da
ake
wani
biki
,
ko
gasar
wasanni
ko
shirye
-
shiryen
talabijin
da
sauransu
.
[102]
#:
But
now
it
may
be
time
to
consider
what
comes
after
all
that
:
our
legacy
.
[103]
<>
Yanzu
kuma
lokaci
ya
yi
da
zamu
duba
abinda
ke
biyo
bayan
an
gama
komai
da
komai
:
wato
bayan
mutuwarmu
.
[104]
#:
It
used
to
be
that
only
certain
prominent
people
were
granted
legacies
,
[105]
<>
A
baya
can
,
wasu
fitattun
mutane
ne
kadai
kan
bar
wani
abin
tunawa
bayan
mutuwarsu
,
[106]
#:
either
because
they
left
written
records
for
their
forebears
,
or
because
later
inquisitive
minds
undertook
that
task
.
[107]
<>
ko
dai
saboda
sun
ajiye
rubutattun
bayani
ko
kuma
saboda
wani
dan
ganin
kwakwa
ya
yi
aikin
binciken
tarihinsu
.
[108]
#:
But
digital
technology
changes
that
.
[109]
<>
Amma
fasahar
kere
-
keren
zamani
ta
sauya
wannan
tsarin
.
[110]
#:
Now
,
each
of
us
spends
hours
each
week
–
[111]
<>
A
yanzu
,
kowannenmu
na
shafe
sa
’
o
’
i
da
dama
a
kowanne
mako
–
[112]
#:
more
than
12
,
according
to
a
recent
survey
–
writing
our
autobiographies
.
[113]
<>
fiye
da
sa
’
a
12
in
ji
wasu
masanan
–
muna
rubuta
tarihin
rayuwarmu
.
[114]
#:
As
I
’
ve
told
my
mother
,
[115]
<>
Kamar
yadda
na
shaidawa
mahaifiyata
,
[116]
#:
my
grandchildren
may
be
able
to
learn
about
her
by
studying
her
Facebook
profile
.
[117]
<>
jikokina
za
su
santa
ciki
da
bai
ta
hanyar
nazarin
shafinta
na
Facebook
.
[118]
#:
Assuming
the
social
network
doesn
’
t
fold
,
they
won
’
t
just
learn
about
the
kinds
of
major
life
events
that
would
make
it
into
my
mom
’
s
authorised
biography
.
[119]
<>
Saboda
ba
wai
muhimmin
abubuwan
rayuwa
da
akan
tattara
a
rubutattun
littattafai
kawai
za
su
gani
ba
,
[120]
#:
They
’
ll
learn
,
rather
,
the
tiny
,
insignificant
details
of
her
day
to
day
life
:
[121]
<>
ta
hanyar
Facebook
za
su
ga
bayanin
abubuwa
na
yau
da
kullum
na
rayuwarta
,
masu
muhimmanci
da
mara
sa
muhimmanci
.
[122]
#:
memes
that
made
her
laugh
,
[123]
<>
Za
su
ga
me
ke
sa
ta
dariya
,
[124]
#:
viral
photos
she
shared
,
[125]
<>
wadannan
irin
hotuna
ke
burgeta
,
[126]
#:
which
restaurants
she
and
my
father
liked
to
eat
at
,
[127]
<>
wane
gidan
abinci
su
ke
zuwa
da
babana
,
[128]
#:
the
lame
church
jokes
she
was
too
fond
of
.
[129]
<>
wadannan
labaran
ban
dariya
ne
ke
burgeta
.
[130]
#:
And
of
course
,
they
’
ll
have
plenty
of
pictures
to
go
with
it
.
[131]
<>
Kuma
za
su
sami
dimbin
hotuna
da
za
su
kara
haska
musu
rayuwarta
.
[132]
#:
By
studying
this
information
,
[133]
<>
Ta
hanyar
nazarin
wadannan
bayanai
,
[134]
#:
my
grandchildren
will
come
to
know
about
their
great
grandmother
.
[135]
<>
jikokina
za
su
iya
sanin
wacece
kakar
kakarsu
.
[136]
#:
We
might
think
of
our
public
social
media
record
as
some
type
of
digital
soul
:
[137]
<>
Muna
iya
kallon
bayanan
da
muke
bari
a
shafukan
sada
zumunta
a
matsayin
ranmu
na
fasahar
zamani
:
[138]
#:
those
perusing
my
Facebook
know
my
religious
beliefs
,
[139]
<>
wadanda
duk
ke
bibiyata
a
Facebook
sun
san
akidata
ta
addini
,
[140]
#:
my
political
reservations
,
[141]
<>
ra
’
ayina
na
siyasa
,
[142]
#:
my
love
for
my
partner
,
[143]
<>
soyayyata
da
mijina
,
[144]
#:
my
literary
tastes
.
[145]
<>
da
kuma
irin
littattafan
da
nake
so
.
[146]
#:
Were
I
to
die
tomorrow
,
my
digital
soul
would
continue
to
exist
.
[147]
<>
Da
zan
mutu
a
yau
raina
zai
ci
gaba
da
wanzuwa
a
Facebook
.
[148]
#:
In
the
past
few
years
,
[149]
<>
Cikin
shekarun
baya
-
bayan
nan
,
[150]
#:
several
tech
companies
[151]
<>
kamfanonin
fasahar
zamani
da
dama
[152]
#:
have
extended
the
idea
of
a
digital
soul
.
[153]
<>
sun
kaddamar
da
tsare
-
tsaren
da
za
su
bada
damar
ci
gaba
da
hulda
da
mutane
bayan
rayuwarsu
.
[154]
#:
Eterni
.
me
,
launched
in
2014
,
[155]
<>
Eterni
.
me
,
wanda
aka
kafa
a
2014
,
[156]
#:
promises
to
create
a
digital
version
of
“
you
”
that
will
live
on
after
your
death
.
[157]
<>
ya
zo
da
tsarin
samar
da
makwafinka
,
wanda
zai
ci
gaba
da
rayuwa
bayan
mutuwarka
.
[158]
#:
Death
is
certain
,
admits
the
website
—
[159]
<>
Mawallafin
shafin
ya
ce
mutuwa
dole
ce
[160]
#:
but
what
if
you
could
live
forever
as
a
digital
avatar
,
[161]
<>
amma
za
ka
iya
rayuwa
har
abada
ta
hanyar
makwafinka
na
intanet
,
[162]
#:
“
and
people
in
the
future
could
actually
interact
with
your
memories
,
stories
and
ideas
,
almost
as
if
they
were
talking
to
you
?”
[163]
<> “
mutane
kuma
su
ci
gaba
da
hulda
da
kai
ta
hanyar
tunaninka
da
labarurrukanka
kusan
tamkar
yadda
su
ke
tattaunawa
da
kai
a
lokacin
rayuwarka
ta
duniya
.
[164]
#:
If
programs
like
Eterni
.
me
succeed
,
[165]
<>
Idan
kamfanoni
irin
su
Eterni
.
me
su
ka
yi
nasara
,
[166]
#:
not
only
will
my
grandchildren
be
able
to
study
my
mother
’
s
life
,
[167]
<>
jikokina
,
ba
bayanin
mahaifiyata
dalla
-
dalla
kurum
zasu
iya
gani
ba
,
[168]
#:
if
they
want
they
’
ll
be
able
to
ask
her
avatar
–
their
intelligent
,
digital
“
great
grandmother
” –
questions
[169]
<>
har
ma
su
na
iya
tambayar
makwafinta
na
intanet
,
[170]
#:
and
receive
answers
that
my
mother
,
before
she
passed
away
,
would
have
probably
given
them
.
[171]
<>
kuma
su
sami
amsoshin
da
in
da
sun
risketa
kan
ta
mutu
abinda
za
ta
ce
nan
.
[172]
#:
You
could
take
this
process
even
further
,
as
several
futurists
predict
.
[173]
<>
Masana
ma
na
hasashen
cewa
za
a
iya
samar
da
fasahar
dawwama
a
rayuwa
wacce
ma
ta
zarce
makwafin
mutum
a
intanet
.
[174]
#:
Consider
a
robot
that
was
commissioned
by
the
entrepreneur
Martine
Rothblatt
,
called
Bina
48
.
[175]
<>
Misali
,
wani
dan
kasuwa
Martine
Rothblatt
ya
kera
wani
mutum
-
mutumi
mai
amfani
da
fasahar
zamani
mai
suna
Bina
48
.
[176]
#:
The
robot
is
almost
identical
in
appearance
to
Rothblatt
’
s
wife
,
[177]
<>
An
kera
mutum
-
mutumin
ne
bisa
siffar
matar
Rothblatt
,
[178]
#:
and
contains
a
database
of
her
speech
and
memories
.
[179]
<>
kuma
ya
na
dauke
da
muryarta
da
kuma
bayanai
game
da
abubuwan
da
ta
yi
a
rayuwa
.
[180]
#:
Rothblatt
,
author
of
Virtually
Human
and
the
CEO
of
United
Therapeutics
,
[181]
<>
Rothblatt
,
shugaban
kamfanin
United
Therapeutics
,
[182]
#:
is
a
transhumanist
whose
motto
is
"
death
is
optional
".
[183]
<>
wanda
takensa
shi
ne
“
mutuwa
zabi
ce
”,
[184]
#:
Rothblatt
foresees
a
near
-
future
world
in
which
[185]
<>
na
ganin
cewa
nan
gaba
[186]
#:
the
dead
can
be
reanimated
[187]
<>
matattu
za
su
iya
wanzuwa
[188]
#:
thanks
to
mind
clone
software
that
can
[189]
<>
ta
hanyar
shirya
manhajar
kwamfuta
,
[190]
#:
allow
avatars
to
think
[191]
<>
wacce
za
ta
bai
wa
mutum
-
mutumi
damar
yin
tunani
[192]
#:
and
respond
and
be
in
an
eerily
similar
way
to
those
they
’
re
cloning
.
[193]
<>
tare
da
amsa
tambayoyi
tamkar
mutanen
da
su
ke
kwaikwaya
.
[194]
#:
So
,
if
the
end
-
point
is
that
a
loved
one
carries
on
living
,
[195]
<>
Idan
har
hakan
ta
tabbata
,
ya
zamo
masoyanmu
na
ci
gaba
da
rayuwa
bayan
mutuwarsu
,
[196]
#:
how
does
that
change
how
we
grieve
?
[197]
<>
wane
tasiri
hakan
zai
yi
kan
yadda
mu
ke
makoki
?
[198]
#:
One
of
the
seminal
texts
on
grief
is
Elisabeth
Kubler
-
Ross
’
s
1969
On
Death
and
Dying
,
[199]
<>
Daya
daga
cikin
manyan
littattafan
da
su
ka
yi
bayani
game
da
jimamin
mutuwa
shi
ne
‘
Death
and
Dying
’
wanda
Elisabeth
Kubler
-
Ross
ta
wallafa
a
1969
.
[200]
#:
which
outlines
five
steps
of
the
grieving
process
:
[201]
<>
A
cikinsa
ta
wassafa
matakai
biyar
na
makoki
:
[202]
#:
denial
,
[203]
<>
rashin
amincewa
,
[204]
#:
anger
,
[205]
<>
fusata
,
[206]
#:
bargaining
,
[207]
<>
daidaitawa
,
[208]
#:
depression
,
[209]
<>
damuwa
,
[210]
#:
acceptance
.
[211]
<>
sai
kuma
amincewa
.
[212]
#:
Since
its
publication
,
[213]
<>
Tun
bayan
wallafa
littafin
,
[214]
#:
modern
experts
have
questioned
and
criticised
its
central
claims
,
[215]
<>
masanan
zamani
sun
soki
matsayarsa
[216]
#:
particularly
the
understanding
that
successful
mourners
let
go
of
the
departed
and
move
on
.
[217]
<>
musamman
ma
da
yake
nuna
cewa
karshen
jimamin
mutuwa
shi
ne
amincewa
mamata
sun
tafi
ke
nan
ba
za
su
dawo
ba
,
don
haka
mu
ma
mu
rabu
da
jimaminsu
mu
ci
gaba
da
rayuwarmu
.
[218]
#:
Today
,
many
counsellors
help
mourners
realise
that
their
loved
ones
continue
to
be
with
them
,
in
some
sense
,
after
they
die
.
[219]
<>
Masana
a
yanzu
kuwa
na
nunawa
masu
jimami
cewa
wadanda
su
ka
mutu
na
nan
tare
da
su
cikin
zukatansu
.
[220]
#:
The
relationship
changes
,
but
it
is
still
there
.
[221]
<>
Dangantakarsu
ce
kan
sauya
amma
dai
ta
na
nan
.
[222]
#:
Still
,
part
of
the
grieving
process
does
necessitate
moving
on
,
and
,
well
,
forgetting
in
some
sense
.
[223]
<>
Duk
da
haka
,
wani
bangaren
na
jimamin
mutuwa
ya
hada
da
mu
ci
gaba
da
harkokin
rayuwarmu
tare
da
mancewa
da
mamatan
.
[224]
#:
Not
forgetting
that
our
loved
ones
ever
existed
,
but
forgetting
that
they
are
in
in
this
place
with
us
.
[225]
<>
Ba
wai
mu
manta
cewa
sun
taba
rayuwa
ba
,
amma
dai
mu
manta
cewa
muna
tare
da
su
cikin
wannan
duniyar
.
[226]
#:
That
’
s
the
catch
of
our
brave
new
world
:
digital
data
does
not
allow
us
to
forget
.
[227]
<>
A
nan
gizon
ke
sakar
:
a
wannan
zamanin
,
intanet
ba
za
ta
bar
mu
manta
ba
.
[228]
#:
In
the
past
,
remembering
the
dead
had
a
physical
element
to
it
.
[229]
<>
A
baya
dai
tuna
mamata
wani
abu
ne
na
zahiri
.
[230]
#:
You
had
to
go
somewhere
to
honour
them
:
a
graveyard
,
a
church
,
a
memorial
.
Or
you
had
to
take
out
a
box
of
photographs
or
an
album
or
an
obituary
clipping
.
[231]
<>
Kafin
ka
ga
kushewarsu
sai
ka
tashi
ka
je
makabarta
ko
kuma
ka
dauko
littafan
adana
hotuna
.
[232]
#:
You
had
to
take
some
time
from
the
present
to
think
about
your
past
,
your
history
,
your
time
with
that
person
.
[233]
<>
Wato
dai
sai
ka
dauki
wani
lokaci
da
za
ka
tuna
baya
.
[234]
#:
In
Facebook
,
all
places
are
present
,
all
times
are
now
.
[235]
<>
A
Facebook
komai
a
yanzu
yake
faruwa
.
[236]
#:
My
Aunt
Jackie
exists
in
this
medium
just
as
I
do
.
[237]
<>
Don
haka
Gwaggo
Jackie
na
rayuwa
a
shafin
kamar
yadda
nake
rayuwa
,
[238]
#:
In
a
way
,
there
is
no
moving
on
without
her
.
[239]
<>
babu
batun
cewa
ta
mutu
sai
dai
labari
.
[240]
#:
There
’
s
no
moving
on
without
any
of
the
millions
of
dead
Facebook
users
.
[241]
<>
Haka
kuma
duk
miliyoyin
matattun
nan
na
Facebook
ba
su
zama
sai
labari
ba
.
[242]
#:
As
of
yet
,
there
’
s
no
good
solution
to
the
problem
of
dead
data
,
of
digital
ghosts
.
[243]
<>
A
yanzu
dai
babu
wata
hanya
da
za
ta
magance
matsalar
wanzuwar
matattu
a
matsayin
fatalwoyin
intanet
.
[244]
#:
The
only
hope
is
that
the
internet
’
s
memory
will
at
some
point
begin
to
fade
.
[245]
<>
Fatana
daya
shi
ne
nan
gaba
ita
ma
intanet
ta
fara
manta
abubuwan
baya
.
[246]
#:
"
The
truth
,"
writes
Borges
, "
is
that
we
all
live
by
leaving
behind
."
[247]
<>
N
/
A
[248]
Last modified
23 June 2017
Contents
Back to top
Contents
1
#:
Facebook is a growing and unstoppable digital graveyard [1] <> Yadda Facebook ya zama makekiyar makabarta [2]
2
#:
At some point, there will be more dead Facebook users than living ones [3] <> A nan gaba, matattu za su fi rayayyu yawa a Facebook, [4]
3
#:
– and for those left behind, it is transforming how we experience the death of those around us. [5] <> abinda ke zama wani babban kalubale game da yadda mu ke tunawa da mutuwar wadanda mu ke tare da su. [6]
4
#:
The day after my Aunt’s passing, [7] <> Washe garin rasuwar gwaggo na, [8]
5
#:
I discovered she’d written me a lovely note [9] <> na gano cewa ta rubuta sako, [10]
6
#:
on the front page of the Shakespeare collection she’d given me. [11] <> a kundin littafan Shakespeare da ta bani kyauta. [12]
7
#:
“I know how important the written word is to you,” it read, “this then is my gift to you.” With all of my love, as always, Aunt Jackie [13] <> “Na san muhimmancin littattafai a wurinka, don haka na baka wannan kyauta. Mai kaunarka koda yaushe, Jackie.” [14]
8
#:
Deeply moved, I opened my laptop and found my way over to her Facebook page. [15] <> Wannan ya sa shaukinta ya kama ni har na shiga intanet na budo shafinta na Facebook. [16]
9
#:
I thought it would be comforting to see pictures of her, and to read some of her witty posts, and to imagine her speaking them in her brassy, brazen, Baltimore screech. [17] <> Niyyata ita ce in karanta abubuwan da take wallafawa a shafin ina kallon hotonta ina riyawa a raina kamar ita ce ke magana. [18]
10
#:
At the top of her Facebook feed was a video posted by my cousin [19] <> Abinda na fara gani shi ne wani sakon bidiyo da danta ya aika [20]
11
#:
showing two elephants playing in water. [21] <> dauke da wasu giwaye biyu su na wasa a cikin ruwa, [22]
12
#:
(My aunt loved elephants. [23] <> kasancewar gwaggon tawa akwai ta da son giwaye. [24]
13
#:
Below that were some tributes from former students, [25] <> Kasan wannan kuma sai sakonnin ta’aziyya da dalibanta su ka rubuta. [26]
14
#:
as well as the obituary posted by her sister-in-law. [27] <> Kasa da wannan kuma sai sanarwar rasuwarta da surukarta ta wallafa. [28]
15
#:
I scrolled back up. [29] <> Daga nan sai na koma sama. [30]
16
#:
According to Facebook, Aunt Jackie studied English Education at Frostburg State University, [31] <> A cewar Facebook, Gwaggo Jackie ta sami horon koyar da Ingilishi a jami’ar Frostburg, [32]
17
#:
was a former English Department Head for Baltimore City schools, [33] <> tsohuwar shugabar sashen koyar da Ingilishi ce a hukumar makarantun Baltimore, Maryland [34]
18
#:
and lives in Baltimore, Maryland. [35] <> kuma ta na rayuwa a garin Baltimore. [36]
19
#:
Lives? I thought. [37] <> Rayuwa kuma? Na tambayi kai na. [38]
20
#:
She doesn’t live anywhere. She’s gone. [39] <> Ai ta rasu. [40]
21
#:
But if you happened to come across her profile on Facebook and didn’t scroll down to the obituary, then you wouldn’t know that. [41] <> Amma idan ka duba shafinta na Facebook ba za ka gane hakan ba, har sai ka bibiya inda aka rubuta sanarwar rasuwarta. [42]
22
#:
She would still be, in some sense, alive. She would be … here. On Facebook. [43] <> Wato ke nan ta wata fuskar a iya cewa ta na raye amma rayuwar Facebook. [44]
23
#:
I thought back to the night my family and I stood around Aunt Jackie, [45] <> Sai na tuno ranar da ni da ‘yan uwana mu ka kewaye gadon asibitin da Gwaggo Jackie ke kwance [46]
24
#:
hooked to wires and machines, and watched her pass. [47] <> tare da wayoyi da aka jona mata da na’urori lokacin ta na kan gargarar ajali har aka zare ranta. [48]
25
#:
Observing that phenomenon is a strange thing. [49] <> Shaidar fitar ran mutum wani abu ne mai tayar da hankali. [50]
26
#:
There she is, the person you love – you’re talking to her, [51] <> Ga ta nan kwance, ka na yi mata magana, [52]
27
#:
squeezing her hand, [53] <> ka na rike hannayenta, [54]
28
#:
thanking her for being there for you, [55] <> ka na yi mata godiya kan hidimar da ka yi mata a rayuwa, [56]
29
#:
watching the green zigzag move slower and slower – and then she’s not there anymore. [57] <> ka na kallon motsin bugun zuciyarta a na’ura har ta tsaya cik; rai ya yi halinsa. [58]
30
#:
Another machine, meanwhile, was keeping her alive [59] <> Ashe kuma a wata na’urar, ta na nan da ranta. [60]
31
#:
While it’s obvious [61] <> A bayyane ta ke, [62]
32
#:
that people don’t outlive their bodies on digital technology, [63] <> rayukan mutane ba sa makale wa cikin na’urorin fasahar zamani bayan mutuwar gangar jikinsu [64]
33
#:
they do endure in one sense. People’s experience of you as a seemingly living person can and does continue online. [65] <> amma dai mutane kan ci gaba da haduwa da su a shafukan sada zumunta irin yadda su kan hadu da su kafin rasuwarsu. [66]
34
#:
How is our continuing presence in digital space changing the way we die? [67] <> Ko yaya wannan ci gaba da wanzuwa a intanet ke shafar yadda mu ke mutuwa? [68]
35
#:
And what does it mean for those who would mourn us after we are gone? [69] <> Kuma wane tasiri hakan ke yi ga wadanda ke makokinmu bayan mun mutu? [70]
36
#:
The numbers of the dead on Facebook are growing fast. [71] <> Adadin matattun da ke Facebook kullum dada karuwa ya ke. [72]
37
#:
By 2012, just eight years after the platform was launched, 30 million users with Facebook accounts had died. [73] <> A 2012, shekaru takwas kacal, da bude Facebook, an samu masu shafuka a dandalin miliyan 30 wadanda su ka mutu. [74]
38
#:
That number has only gone up since. [75] <> Wannan adadin na matukar karuwa, [76]
39
#:
Some estimates claim more than 8,000 users die each day. [77] <> inda wani kiyasin ke cewa kimanin masu shafin Facebook 8,000 ne kan mutu a kullum. [78]
40
#:
At some point in time, there will be more dead Facebook users than living ones. [79] <> A na kan haka, sai an kai inda matattu za su fi rayyayu yawa a dandalin, [80]
41
#:
Facebook is a growing and unstoppable digital graveyard. [81] <> wato ke nan Facebook ya zama wata makekiyar makabarta a intanet [82]
42
#:
Some estimates claim more than 8,000 Facebook users die each day [83] <> wacce kullum kara girma ta ke. [84]
43
#:
Many Facebook profiles announce their owners have passed; [85] <> Akwai shafukan Facebook da dama da ke sanar da cewa masu su sun rasu. [86]
44
#:
they are “memorialised”. [87] <> A kan buga kalmar “domin tunawa”, [88]
45
#:
The profile is emblazoned with the word “remembering”, and they stop appearing in public spaces, like People You May Know or birthday reminders. [89] <> don haka sai a daina ganinsa a wurare na yau da kullum, irin su tunatarwar zagayowar ranar haihuwarsu. [90]
46
#:
But not all Facebook users who have passed away are memorialised. [91] <> Sai dai ba kowanne matacce ne a Facebook a ke buga masa wannan tambarin ba. [92]
47
#:
Kerry, one of my college dorm mates, killed himself a few years ago, [93] <> Kerry, wani dan dakinmu a jami’a ya hallaka kansa ‘yan shekarun baya, [94]
48
#:
and his wife and family and friends regularly post updates on his page, and when they do, Kerry’s profile populates in my Facebook feed. [95] <> amma matarsa da ‘yan uwansa da ma abokai na ci gaba da wallafa bayanai a shafinsa. Kuma duk san da su ka yi rubutun na kan gani a shafina. [96]
49
#:
Neither Kerry nor my Aunt Jackie are memorialised, [97] <> Amma Kerry da Gwaggo Jackie ba’a buga musu tambarin mutuwa a shafukansu ba, [98]
50
#:
which means, for all intents and purposes, their deaths haven’t been recognised by Facebook, or by the unwitting users who chance upon them. Their digital identities continue to exist. [99] <> don haka su na nan a raye a Facebook. [100]
51
#:
Social media has taught us about the power of the moment – connecting right now with people around the globe over awards show, television programmes, football games, social justice issues, and whatnot. [101] <> Amfani da shafukan zumunta dai kan bamu damar kulla alaka nan take da mutane a fadin duniya a lokacin da ake wani biki, ko gasar wasanni ko shirye-shiryen talabijin da sauransu. [102]
52
#:
But now it may be time to consider what comes after all that: our legacy. [103] <> Yanzu kuma lokaci ya yi da zamu duba abinda ke biyo bayan an gama komai da komai: wato bayan mutuwarmu. [104]
53
#:
It used to be that only certain prominent people were granted legacies, [105] <> A baya can, wasu fitattun mutane ne kadai kan bar wani abin tunawa bayan mutuwarsu, [106]
54
#:
either because they left written records for their forebears, or because later inquisitive minds undertook that task. [107] <> ko dai saboda sun ajiye rubutattun bayani ko kuma saboda wani dan ganin kwakwa ya yi aikin binciken tarihinsu. [108]
55
#:
But digital technology changes that. [109] <> Amma fasahar kere-keren zamani ta sauya wannan tsarin. [110]
56
#:
Now, each of us spends hours each week – [111] <> A yanzu, kowannenmu na shafe sa’o’i da dama a kowanne mako – [112]
57
#:
more than 12, according to a recent survey – writing our autobiographies. [113] <> fiye da sa’a 12 in ji wasu masanan – muna rubuta tarihin rayuwarmu. [114]
58
#:
As I’ve told my mother, [115] <> Kamar yadda na shaidawa mahaifiyata, [116]
59
#:
my grandchildren may be able to learn about her by studying her Facebook profile. [117] <> jikokina za su santa ciki da bai ta hanyar nazarin shafinta na Facebook. [118]
60
#:
Assuming the social network doesn’t fold, they won’t just learn about the kinds of major life events that would make it into my mom’s authorised biography. [119] <> Saboda ba wai muhimmin abubuwan rayuwa da akan tattara a rubutattun littattafai kawai za su gani ba, [120]
61
#:
They’ll learn, rather, the tiny, insignificant details of her day to day life: [121] <> ta hanyar Facebook za su ga bayanin abubuwa na yau da kullum na rayuwarta, masu muhimmanci da mara sa muhimmanci. [122]
62
#:
memes that made her laugh, [123] <> Za su ga me ke sa ta dariya, [124]
63
#:
viral photos she shared, [125] <> wadannan irin hotuna ke burgeta, [126]
64
#:
which restaurants she and my father liked to eat at, [127] <> wane gidan abinci su ke zuwa da babana, [128]
65
#:
the lame church jokes she was too fond of. [129] <> wadannan labaran ban dariya ne ke burgeta. [130]
66
#:
And of course, they’ll have plenty of pictures to go with it. [131] <> Kuma za su sami dimbin hotuna da za su kara haska musu rayuwarta. [132]
67
#:
By studying this information, [133] <> Ta hanyar nazarin wadannan bayanai, [134]
68
#:
my grandchildren will come to know about their great grandmother. [135] <> jikokina za su iya sanin wacece kakar kakarsu. [136]
69
#:
We might think of our public social media record as some type of digital soul: [137] <> Muna iya kallon bayanan da muke bari a shafukan sada zumunta a matsayin ranmu na fasahar zamani: [138]
70
#:
those perusing my Facebook know my religious beliefs, [139] <> wadanda duk ke bibiyata a Facebook sun san akidata ta addini, [140]
71
#:
my political reservations, [141] <> ra’ayina na siyasa, [142]
72
#:
my love for my partner, [143] <> soyayyata da mijina, [144]
73
#:
my literary tastes. [145] <> da kuma irin littattafan da nake so. [146]
74
#:
Were I to die tomorrow, my digital soul would continue to exist. [147] <> Da zan mutu a yau raina zai ci gaba da wanzuwa a Facebook. [148]
75
#:
In the past few years, [149] <> Cikin shekarun baya-bayan nan, [150]
76
#:
several tech companies [151] <> kamfanonin fasahar zamani da dama [152]
77
#:
have extended the idea of a digital soul. [153] <> sun kaddamar da tsare-tsaren da za su bada damar ci gaba da hulda da mutane bayan rayuwarsu. [154]
78
#:
Eterni.me, launched in 2014, [155] <> Eterni.me, wanda aka kafa a 2014, [156]
79
#:
promises to create a digital version of “you” that will live on after your death. [157] <> ya zo da tsarin samar da makwafinka, wanda zai ci gaba da rayuwa bayan mutuwarka. [158]
80
#:
Death is certain, admits the website — [159] <> Mawallafin shafin ya ce mutuwa dole ce [160]
81
#:
but what if you could live forever as a digital avatar, [161] <> amma za ka iya rayuwa har abada ta hanyar makwafinka na intanet, [162]
82
#:
“and people in the future could actually interact with your memories, stories and ideas, almost as if they were talking to you?” [163] <> “mutane kuma su ci gaba da hulda da kai ta hanyar tunaninka da labarurrukanka kusan tamkar yadda su ke tattaunawa da kai a lokacin rayuwarka ta duniya. [164]
83
#:
If programs like Eterni.me succeed, [165] <> Idan kamfanoni irin su Eterni.me su ka yi nasara, [166]
84
#:
not only will my grandchildren be able to study my mother’s life, [167] <> jikokina, ba bayanin mahaifiyata dalla-dalla kurum zasu iya gani ba, [168]
85
#:
if they want they’ll be able to ask her avatar – their intelligent, digital “great grandmother” – questions [169] <> har ma su na iya tambayar makwafinta na intanet, [170]
86
#:
and receive answers that my mother, before she passed away, would have probably given them. [171] <> kuma su sami amsoshin da in da sun risketa kan ta mutu abinda za ta ce nan. [172]
87
#:
You could take this process even further, as several futurists predict. [173] <> Masana ma na hasashen cewa za a iya samar da fasahar dawwama a rayuwa wacce ma ta zarce makwafin mutum a intanet. [174]
88
#:
Consider a robot that was commissioned by the entrepreneur Martine Rothblatt, called Bina 48. [175] <> Misali, wani dan kasuwa Martine Rothblatt ya kera wani mutum-mutumi mai amfani da fasahar zamani mai suna Bina 48. [176]
89
#:
The robot is almost identical in appearance to Rothblatt’s wife, [177] <> An kera mutum-mutumin ne bisa siffar matar Rothblatt, [178]
90
#:
and contains a database of her speech and memories. [179] <> kuma ya na dauke da muryarta da kuma bayanai game da abubuwan da ta yi a rayuwa. [180]
91
#:
Rothblatt, author of Virtually Human and the CEO of United Therapeutics, [181] <> Rothblatt, shugaban kamfanin United Therapeutics, [182]
92
#:
is a transhumanist whose motto is "death is optional". [183] <> wanda takensa shi ne “mutuwa zabi ce”, [184]
93
#:
Rothblatt foresees a near-future world in which [185] <> na ganin cewa nan gaba [186]
94
#:
the dead can be reanimated [187] <> matattu za su iya wanzuwa [188]
95
#:
thanks to mind clone software that can [189] <> ta hanyar shirya manhajar kwamfuta, [190]
96
#:
allow avatars to think [191] <> wacce za ta bai wa mutum-mutumi damar yin tunani [192]
97
#:
and respond and be in an eerily similar way to those they’re cloning. [193] <> tare da amsa tambayoyi tamkar mutanen da su ke kwaikwaya. [194]
98
#:
So, if the end-point is that a loved one carries on living, [195] <> Idan har hakan ta tabbata, ya zamo masoyanmu na ci gaba da rayuwa bayan mutuwarsu, [196]
99
#:
how does that change how we grieve? [197] <> wane tasiri hakan zai yi kan yadda mu ke makoki? [198]
100
#:
One of the seminal texts on grief is Elisabeth Kubler-Ross’s 1969 On Death and Dying, [199] <> Daya daga cikin manyan littattafan da su ka yi bayani game da jimamin mutuwa shi ne ‘Death and Dying’ wanda Elisabeth Kubler-Ross ta wallafa a 1969. [200]
101
#:
which outlines five steps of the grieving process: [201] <> A cikinsa ta wassafa matakai biyar na makoki: [202]
102
#:
denial, [203] <> rashin amincewa, [204]
103
#:
anger, [205] <> fusata, [206]
104
#:
bargaining, [207] <> daidaitawa, [208]
105
#:
depression, [209] <> damuwa, [210]
106
#:
acceptance. [211] <> sai kuma amincewa. [212]
107
#:
Since its publication, [213] <> Tun bayan wallafa littafin, [214]
108
#:
modern experts have questioned and criticised its central claims, [215] <> masanan zamani sun soki matsayarsa [216]
109
#:
particularly the understanding that successful mourners let go of the departed and move on. [217] <> musamman ma da yake nuna cewa karshen jimamin mutuwa shi ne amincewa mamata sun tafi ke nan ba za su dawo ba, don haka mu ma mu rabu da jimaminsu mu ci gaba da rayuwarmu. [218]
110
#:
Today, many counsellors help mourners realise that their loved ones continue to be with them, in some sense, after they die. [219] <> Masana a yanzu kuwa na nunawa masu jimami cewa wadanda su ka mutu na nan tare da su cikin zukatansu. [220]
111
#:
The relationship changes, but it is still there. [221] <> Dangantakarsu ce kan sauya amma dai ta na nan. [222]
112
#:
Still, part of the grieving process does necessitate moving on, and, well, forgetting in some sense. [223] <> Duk da haka, wani bangaren na jimamin mutuwa ya hada da mu ci gaba da harkokin rayuwarmu tare da mancewa da mamatan. [224]
113
#:
Not forgetting that our loved ones ever existed, but forgetting that they are in in this place with us. [225] <> Ba wai mu manta cewa sun taba rayuwa ba, amma dai mu manta cewa muna tare da su cikin wannan duniyar. [226]
114
#:
That’s the catch of our brave new world: digital data does not allow us to forget. [227] <> A nan gizon ke sakar: a wannan zamanin, intanet ba za ta bar mu manta ba. [228]
115
#:
In the past, remembering the dead had a physical element to it. [229] <> A baya dai tuna mamata wani abu ne na zahiri. [230]
116
#:
You had to go somewhere to honour them: a graveyard, a church, a memorial. Or you had to take out a box of photographs or an album or an obituary clipping. [231] <> Kafin ka ga kushewarsu sai ka tashi ka je makabarta ko kuma ka dauko littafan adana hotuna. [232]
117
#:
You had to take some time from the present to think about your past, your history, your time with that person. [233] <> Wato dai sai ka dauki wani lokaci da za ka tuna baya. [234]
118
#:
In Facebook, all places are present, all times are now. [235] <> A Facebook komai a yanzu yake faruwa. [236]
119
#:
My Aunt Jackie exists in this medium just as I do. [237] <> Don haka Gwaggo Jackie na rayuwa a shafin kamar yadda nake rayuwa, [238]
120
#:
In a way, there is no moving on without her. [239] <> babu batun cewa ta mutu sai dai labari. [240]
121
#:
There’s no moving on without any of the millions of dead Facebook users. [241] <> Haka kuma duk miliyoyin matattun nan na Facebook ba su zama sai labari ba. [242]
122
#:
As of yet, there’s no good solution to the problem of dead data, of digital ghosts. [243] <> A yanzu dai babu wata hanya da za ta magance matsalar wanzuwar matattu a matsayin fatalwoyin intanet. [244]
123
#:
The only hope is that the internet’s memory will at some point begin to fade. [245] <> Fatana daya shi ne nan gaba ita ma intanet ta fara manta abubuwan baya. [246]
124
#:
"The truth," writes Borges, "is that we all live by leaving behind." [247] <> N/A [248]